Zuciya
๐ต 1095 characters
โฑ๏ธ 2:46 duration
๐ ID: 9156227
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji malam
(Sultan with the beat baby)
Ina da zuciya
Kuma ciki ba kashi babu jijiya
Tsoka ce ita guda
Mai daukar nauyi kullum har ta sha wuya
Masoyiya ta kin yada ni
Nasan cewa yanzu sam baki ji dani
In kin zabi kiyi nisa dani
Ko ba jima ba dade wata za tayi kusa dani
Cutar so Allah magani
Mai sa bawa yayi makanta ciki dani
Sarkin nan ke da zamani
In ya so ayi za'ayi koda ko babu ni
Zuciya a gai da zuciya
Zuciya sannun ki zuciya
Zuciya mai daukar sanyi
Zafi ciki ta sha wuya
Zuciya a gai da zuciya (zuciya)
Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)
Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
Zafi ciki ta sha wuya
Zuciya ciki akwai dashe
Shukar wani kan girbe shi ashe
Mai yi baya so kayi mai kushe
So kan hana ganin laifi ashe
Dabaibayin soyayya na shiga
Runtsi, wuya a tarkon mabuga
Da ina dake wa zai zo ga-da-ga?
Na sani ba zasu iya ba
Zuciya a gaida zuciya (zuciya)
Zuciya sannun ki zuciya
Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
Zafi ciki ta sha wuya
Zuciya a gaida zuciya (zuciya)
Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)
Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
Zafi ciki ta sha wuya (ta sha wuya, ah-ah)

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.91] Auta Waziri kuke ji malam
[00:10.78]
[00:13.54] (Sultan with the beat baby)
[00:16.88] Ina da zuciya
[00:19.20] Kuma ciki ba kashi babu jijiya
[00:24.38] Tsoka ce ita guda
[00:27.38] Mai daukar nauyi kullum har ta sha wuya
[00:32.25] Masoyiya ta kin yada ni
[00:35.54] Nasan cewa yanzu sam baki ji dani
[00:40.29] In kin zabi kiyi nisa dani
[00:43.64] Ko ba jima ba dade wata za tayi kusa dani
[00:48.81] Cutar so Allah magani
[00:51.79] Mai sa bawa yayi makanta ciki dani
[00:56.75] Sarkin nan ke da zamani
[00:59.82] In ya so ayi za'ayi koda ko babu ni
[01:05.02] Zuciya a gai da zuciya
[01:09.04] Zuciya sannun ki zuciya
[01:13.28] Zuciya mai daukar sanyi
[01:17.54] Zafi ciki ta sha wuya
[01:21.28] Zuciya a gai da zuciya (zuciya)
[01:25.44] Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)
[01:29.54] Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
[01:33.89] Zafi ciki ta sha wuya
[01:37.69] Zuciya ciki akwai dashe
[01:41.65] Shukar wani kan girbe shi ashe
[01:45.74] Mai yi baya so kayi mai kushe
[01:49.81] So kan hana ganin laifi ashe
[01:53.93] Dabaibayin soyayya na shiga
[01:57.66] Runtsi, wuya a tarkon mabuga
[02:01.75] Da ina dake wa zai zo ga-da-ga?
[02:06.25] Na sani ba zasu iya ba
[02:10.10] Zuciya a gaida zuciya (zuciya)
[02:14.46] Zuciya sannun ki zuciya
[02:18.40] Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
[02:22.99] Zafi ciki ta sha wuya
[02:26.56] Zuciya a gaida zuciya (zuciya)
[02:30.88] Zuciya sannun ki zuciya (zuciya)
[02:34.87] Zuciya mai daukar sanyi (sanyi)
[02:39.22] Zafi ciki ta sha wuya (ta sha wuya, ah-ah)
[02:44.42]