Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Aljannata

๐Ÿ‘ค Auta Waziri โ€ข ๐ŸŽผ Auta Waziri Songs โ€ข โฑ๏ธ 3:04
๐ŸŽต 1317 characters
โฑ๏ธ 3:04 duration
๐Ÿ†” ID: 9169564

๐Ÿ“œ Lyrics

Sultan
Auta Waziri kuke ji malam

Kece aljannata duniya
Masoyiya, aminiya ta
Kece aljannata duniya
Masoyiya, aminiya ta

In dai kika barni sai na sha wuya
Sai na zam kamar tsokar da babu jijiya
In ba dake ba sai dai rijiya
Rijiyar ma mai dauke da kugiya
Wacce zata caki rai na, ban kara kwana
Mai zai sa in kwana? Ban gano masoyiya ba

Kece aljannata duniya (aljanna)
Masoyiya ta, aminiya ta

In har zaki gita sai naji alama
Dan son ki ne shi ke kara bani himma
Kinga so dake nayi bani ba nadama
Ciwon da yake zuciya ne kinka fama
Kece kika gano ni koh a dukka mata
Karki bani rata dan koh baza ni kai ba

Kece aljannata duniya (aljanna)
Masoyiya ta, aminiya ta

Ki sani komai nisan, nisa baza na barki ba
Baza na dauki watan ki in ijiye ta a daki ba
Dan ba da sunan ta na gina wannan sashin ba
Kwado da makuli ina binki kamar baki bude ba
Banji ina kyarar ki koh na dakika ba
Na san soyayyar mu dake baza fah ta goge ba

Kece aljannata duniya (aljanna)
Masoyiya ta, aminiya ta

Mafarki na baza ya tabbata ba
In ba auren ki kawai nayi ba
Tunani na bazai kyar kyata ba
In har baza ki yi nisa ba
Na san so na da dadi
Mai yin sa kan ji duniya da fadi
Wani sa'i ya sa ka kuka
A Jarumi kai kada ya fadi
Ni na daina fargaba
Dan na san baza na barshi ba

Kece aljannata duniya
Masoyiya, aminiya ta

Sultan with the beat baby

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:02.92] Sultan
[00:04.84] Auta Waziri kuke ji malam
[00:11.19] Kece aljannata duniya
[00:15.13] Masoyiya, aminiya ta
[00:19.10] Kece aljannata duniya
[00:22.82] Masoyiya, aminiya ta
[00:26.84] In dai kika barni sai na sha wuya
[00:30.29] Sai na zam kamar tsokar da babu jijiya
[00:34.77] In ba dake ba sai dai rijiya
[00:38.46] Rijiyar ma mai dauke da kugiya
[00:41.69] Wacce zata caki rai na, ban kara kwana
[00:45.93] Mai zai sa in kwana? Ban gano masoyiya ba
[00:50.18] Kece aljannata duniya (aljanna)
[00:54.47] Masoyiya ta, aminiya ta
[00:57.65] In har zaki gita sai naji alama
[01:01.54] Dan son ki ne shi ke kara bani himma
[01:05.25] Kinga so dake nayi bani ba nadama
[01:09.25] Ciwon da yake zuciya ne kinka fama
[01:13.21] Kece kika gano ni koh a dukka mata
[01:16.97] Karki bani rata dan koh baza ni kai ba
[01:21.17] Kece aljannata duniya (aljanna)
[01:24.81] Masoyiya ta, aminiya ta
[01:28.58] Ki sani komai nisan, nisa baza na barki ba
[01:32.25] Baza na dauki watan ki in ijiye ta a daki ba
[01:36.02] Dan ba da sunan ta na gina wannan sashin ba
[01:39.94] Kwado da makuli ina binki kamar baki bude ba
[01:44.22] Banji ina kyarar ki koh na dakika ba
[01:47.97] Na san soyayyar mu dake baza fah ta goge ba
[01:52.19] Kece aljannata duniya (aljanna)
[01:56.19] Masoyiya ta, aminiya ta
[02:00.09] Mafarki na baza ya tabbata ba
[02:04.02] In ba auren ki kawai nayi ba
[02:08.03] Tunani na bazai kyar kyata ba
[02:11.78] In har baza ki yi nisa ba
[02:15.65] Na san so na da dadi
[02:18.84] Mai yin sa kan ji duniya da fadi
[02:23.61] Wani sa'i ya sa ka kuka
[02:27.09] A Jarumi kai kada ya fadi
[02:31.02] Ni na daina fargaba
[02:35.09] Dan na san baza na barshi ba
[02:38.76] Kece aljannata duniya
[02:42.43] Masoyiya, aminiya ta
[02:48.22]
[02:58.02] Sultan with the beat baby
[03:00.33]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings