Kewa
๐ต 1498 characters
โฑ๏ธ 2:54 duration
๐ ID: 9172402
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji Malam
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar aminiya
Abokiyar shawara
Ke ce kin dara
Kin san in ba ga ke ba
Sai in hakura
Ki bani yar dama
A san da ni nima
Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
Ki kauda yan gulma
Irinki ke nema
Suna ta shan fama
Sun zaga ko ina
Mace ba aiba kece
A ido riba kece
Kuma kin san mundace
A kanki na zauce
Magana daya (ba shakka)
Bude kanjin ka
Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
Bakya fushi
Ki murmushi
Dan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki
Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
Farar tumfafiya ta daban cikin mata
A sanki nai rata a kanki na gane kai na
Kece naiwa alkawari
Mace daya kuma kin zarce dari
Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
Sirrin ciki yazo fili
Kin iya ado da dan kwali
Mai kyan ido da sa kwalli
An iya maki zanen lallai
Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika
So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
So akwai tsada
Sanyi sai randa
Shanu ke huda
Furar mu nai damu
Nai nasarar samun ki
Bar ni na zam jigon ki
Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Beat Ali's prodution
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Ina kewa
Ina kewar aminiya
Abokiyar shawara
Ke ce kin dara
Kin san in ba ga ke ba
Sai in hakura
Ki bani yar dama
A san da ni nima
Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
Ki kauda yan gulma
Irinki ke nema
Suna ta shan fama
Sun zaga ko ina
Mace ba aiba kece
A ido riba kece
Kuma kin san mundace
A kanki na zauce
Magana daya (ba shakka)
Bude kanjin ka
Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
Bakya fushi
Ki murmushi
Dan sanki na shiga rai na
Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
Nasan kina da buri
Kuma sannan kina da tsarin ki
Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
Farar tumfafiya ta daban cikin mata
A sanki nai rata a kanki na gane kai na
Kece naiwa alkawari
Mace daya kuma kin zarce dari
Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
Sirrin ciki yazo fili
Kin iya ado da dan kwali
Mai kyan ido da sa kwalli
An iya maki zanen lallai
Tunda na sameki na huta
Saura sun ka kazanta
Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika
So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
So akwai tsada
Sanyi sai randa
Shanu ke huda
Furar mu nai damu
Nai nasarar samun ki
Bar ni na zam jigon ki
Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
Kewa (kee-ee-wa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar (masoyiya)
Kewa (kewa)
Kewa
Ina kewa
Ina kewar masoyiya
Beat Ali's prodution
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.40] Auta Waziri kuke ji Malam
[00:08.30] Kewa (kee-ee-wa)
[00:09.96] Kewa
[00:11.64] Ina kewa
[00:12.99] Ina kewar (masoyiya)
[00:15.99] Kewa (kewa)
[00:17.93] Kewa
[00:19.10] Ina kewa
[00:21.16] Ina kewar masoyiya
[00:23.09] Ina kewa
[00:25.37] Ina kewar masoyiya
[00:27.29] Ina kewa
[00:29.44] Ina kewar aminiya
[00:31.40] Abokiyar shawara
[00:33.61] Ke ce kin dara
[00:35.59] Kin san in ba ga ke ba
[00:38.01] Sai in hakura
[00:39.42] Ki bani yar dama
[00:41.30] A san da ni nima
[00:43.53] Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
[00:47.35] Ki kauda yan gulma
[00:49.20] Irinki ke nema
[00:51.42] Suna ta shan fama
[00:54.02] Sun zaga ko ina
[00:55.15] Mace ba aiba kece
[00:57.32] A ido riba kece
[00:59.26] Kuma kin san mundace
[01:01.40] A kanki na zauce
[01:03.19] Magana daya (ba shakka)
[01:05.35] Bude kanjin ka
[01:07.29] Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
[01:11.50] Bakya fushi
[01:12.35] Ki murmushi
[01:13.45] Dan sanki na shiga rai na
[01:15.34] Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
[01:19.24] Nasan kina da buri
[01:21.14] Kuma sannan kina da tsarin ki
[01:23.38] Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
[01:27.34] Farar tumfafiya ta daban cikin mata
[01:31.41] A sanki nai rata a kanki na gane kai na
[01:35.57] Kece naiwa alkawari
[01:37.12] Mace daya kuma kin zarce dari
[01:39.32] Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
[01:43.44] Sirrin ciki yazo fili
[01:45.36] Kin iya ado da dan kwali
[01:47.27] Mai kyan ido da sa kwalli
[01:49.59] An iya maki zanen lallai
[01:51.48] Tunda na sameki na huta
[01:53.32] Saura sun ka kazanta
[01:55.52] Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
[01:59.38] Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
[02:03.28] Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika
[02:07.10] So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
[02:15.30] So akwai tsada
[02:17.16] Sanyi sai randa
[02:19.13] Shanu ke huda
[02:21.56] Furar mu nai damu
[02:23.42] Nai nasarar samun ki
[02:25.55] Bar ni na zam jigon ki
[02:27.45] Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
[02:32.08] Kewa (kee-ee-wa)
[02:33.57] Kewa
[02:34.86] Ina kewa
[02:36.67] Ina kewar (masoyiya)
[02:39.76] Kewa (kewa)
[02:41.62] Kewa
[02:42.91] Ina kewa
[02:45.25] Ina kewar masoyiya
[02:49.74] Beat Ali's prodution
[02:53.18]
[00:08.30] Kewa (kee-ee-wa)
[00:09.96] Kewa
[00:11.64] Ina kewa
[00:12.99] Ina kewar (masoyiya)
[00:15.99] Kewa (kewa)
[00:17.93] Kewa
[00:19.10] Ina kewa
[00:21.16] Ina kewar masoyiya
[00:23.09] Ina kewa
[00:25.37] Ina kewar masoyiya
[00:27.29] Ina kewa
[00:29.44] Ina kewar aminiya
[00:31.40] Abokiyar shawara
[00:33.61] Ke ce kin dara
[00:35.59] Kin san in ba ga ke ba
[00:38.01] Sai in hakura
[00:39.42] Ki bani yar dama
[00:41.30] A san da ni nima
[00:43.53] Ki mini alfarma ki sanya ni a zuciya
[00:47.35] Ki kauda yan gulma
[00:49.20] Irinki ke nema
[00:51.42] Suna ta shan fama
[00:54.02] Sun zaga ko ina
[00:55.15] Mace ba aiba kece
[00:57.32] A ido riba kece
[00:59.26] Kuma kin san mundace
[01:01.40] A kanki na zauce
[01:03.19] Magana daya (ba shakka)
[01:05.35] Bude kanjin ka
[01:07.29] Ta ya-ya zai dauka? Samun ki baiwa ce
[01:11.50] Bakya fushi
[01:12.35] Ki murmushi
[01:13.45] Dan sanki na shiga rai na
[01:15.34] Ko ba ni in kinka tuna ni wannan shi ne muradi na
[01:19.24] Nasan kina da buri
[01:21.14] Kuma sannan kina da tsarin ki
[01:23.38] Da zaki sa cikin ran ki nine zan zama angon ki
[01:27.34] Farar tumfafiya ta daban cikin mata
[01:31.41] A sanki nai rata a kanki na gane kai na
[01:35.57] Kece naiwa alkawari
[01:37.12] Mace daya kuma kin zarce dari
[01:39.32] Kinzam min bangon sikari ko a ina kece
[01:43.44] Sirrin ciki yazo fili
[01:45.36] Kin iya ado da dan kwali
[01:47.27] Mai kyan ido da sa kwalli
[01:49.59] An iya maki zanen lallai
[01:51.48] Tunda na sameki na huta
[01:53.32] Saura sun ka kazanta
[01:55.52] Bana iya kallon mata kiji kalmar da na furta
[01:59.38] Akwai dadi abun da kakeso in ya so ka
[02:03.28] Ashe fatan da kakewa wasu watarana zai bika
[02:07.10] So sa'a ce, samun nasara ce, ke sa ai dace ni kam na samu
[02:15.30] So akwai tsada
[02:17.16] Sanyi sai randa
[02:19.13] Shanu ke huda
[02:21.56] Furar mu nai damu
[02:23.42] Nai nasarar samun ki
[02:25.55] Bar ni na zam jigon ki
[02:27.45] Zan boye sirrinki ba ran da zan tona
[02:32.08] Kewa (kee-ee-wa)
[02:33.57] Kewa
[02:34.86] Ina kewa
[02:36.67] Ina kewar (masoyiya)
[02:39.76] Kewa (kewa)
[02:41.62] Kewa
[02:42.91] Ina kewa
[02:45.25] Ina kewar masoyiya
[02:49.74] Beat Ali's prodution
[02:53.18]