Zo Mu Sasanta (feat. Hairat Abdullahi & Murja Baba)
๐ต 1712 characters
โฑ๏ธ 4:10 duration
๐ ID: 9206518
๐ Lyrics
Zo mu sasanta
Bazamu shirya ba
Ki taimaka min
Nidai kadaina ma bina
Na daina halaye na domin ki na shiryu
Ko babu kai a jiki na nasan da zan rayu
Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake?
Ka daina tada min domin ko kayi sake
Sonki zai mini illa kar kisa nazamo mai jinya
Banji ina ra'ayin dawo da sonka a zuciya ba
Ahh
Zo mu sasanta
Mudaina sa in sa
Na gane inba ke
Bazani rintsa ba
Babu ni ba kai
Ka daina ma bina
Na nisanta da kai
Bazamu shirya ba
Ahh
Ahh
Uhm
Bacci yaso ya kaurace min
A dalilin rabo dake
Gurbinki wa zata maye min
Banida tamkar yake
Dan Allah ki tausaya min
Ki jani kusa dake
Mu kore duk gaba
Mu gyara soyayya
To ni ina zanje
Inbaki tare dani
Yazan na tantance
Wazaya damu dani
Kullum a ko yaushe
Hoton ki na nan a kusa dani
Shine abinci na
Sannan kuma shika deben kewa
Zanso ki taimaka min
Ki yafe kurakuraina
Inhar banganki ba
Bazana aikata komai ba
Hmm ka rusa soyayyar
Da zuciya ke ma
Na daina kaunarka
Zan iya rantse ma
Bawata alfarmar
Da zana iya yima
Ka nade tabarmar kunya
Kaje Allah yafe ma
Mayaudari babu ni babu shi
Tuntini mun raba hanya dashi
Koda da tsautsayi ya gifta
Ni banaso nai gamo dashi
Ka soni kaso kanwata
Raina bazai lamuntaba
Kabar batun soyayyata
Kasan bazakai samuba
Na dau amana nabaka domin na yarda
Bazaka cutar da zuciyata ba kana shaida
Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda
Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba
Ki taimakamin
Nidai kadaina ma bina
Ehh gaskiya che kesa mutun yayo kima
Karya kuma nasa a rasa duk dama
Babu ni babu kai matsoni karka soma
Nida yayata bazaka hadamu kishi ba
Ka rasa ni
Nima ka rasa ni
Ehh ka rasa mu
Ehh ka rasa mu
Salim smart on the beat
Zo mu sasanta
Mudaina sa in sa
Na gane inba ke
Bazani rintsa ba
Bazamu shirya ba
Ki taimaka min
Nidai kadaina ma bina
Na daina halaye na domin ki na shiryu
Ko babu kai a jiki na nasan da zan rayu
Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake?
Ka daina tada min domin ko kayi sake
Sonki zai mini illa kar kisa nazamo mai jinya
Banji ina ra'ayin dawo da sonka a zuciya ba
Ahh
Zo mu sasanta
Mudaina sa in sa
Na gane inba ke
Bazani rintsa ba
Babu ni ba kai
Ka daina ma bina
Na nisanta da kai
Bazamu shirya ba
Ahh
Ahh
Uhm
Bacci yaso ya kaurace min
A dalilin rabo dake
Gurbinki wa zata maye min
Banida tamkar yake
Dan Allah ki tausaya min
Ki jani kusa dake
Mu kore duk gaba
Mu gyara soyayya
To ni ina zanje
Inbaki tare dani
Yazan na tantance
Wazaya damu dani
Kullum a ko yaushe
Hoton ki na nan a kusa dani
Shine abinci na
Sannan kuma shika deben kewa
Zanso ki taimaka min
Ki yafe kurakuraina
Inhar banganki ba
Bazana aikata komai ba
Hmm ka rusa soyayyar
Da zuciya ke ma
Na daina kaunarka
Zan iya rantse ma
Bawata alfarmar
Da zana iya yima
Ka nade tabarmar kunya
Kaje Allah yafe ma
Mayaudari babu ni babu shi
Tuntini mun raba hanya dashi
Koda da tsautsayi ya gifta
Ni banaso nai gamo dashi
Ka soni kaso kanwata
Raina bazai lamuntaba
Kabar batun soyayyata
Kasan bazakai samuba
Na dau amana nabaka domin na yarda
Bazaka cutar da zuciyata ba kana shaida
Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda
Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba
Ki taimakamin
Nidai kadaina ma bina
Ehh gaskiya che kesa mutun yayo kima
Karya kuma nasa a rasa duk dama
Babu ni babu kai matsoni karka soma
Nida yayata bazaka hadamu kishi ba
Ka rasa ni
Nima ka rasa ni
Ehh ka rasa mu
Ehh ka rasa mu
Salim smart on the beat
Zo mu sasanta
Mudaina sa in sa
Na gane inba ke
Bazani rintsa ba
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.32] Zo mu sasanta
[00:04.66] Bazamu shirya ba
[00:06.47] Ki taimaka min
[00:07.75] Nidai kadaina ma bina
[00:11.36] Na daina halaye na domin ki na shiryu
[00:15.70] Ko babu kai a jiki na nasan da zan rayu
[00:20.27] Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake?
[00:24.93] Ka daina tada min domin ko kayi sake
[00:30.00] Sonki zai mini illa kar kisa nazamo mai jinya
[00:34.78] Banji ina ra'ayin dawo da sonka a zuciya ba
[00:40.75] Ahh
[00:41.82] Zo mu sasanta
[00:44.10] Mudaina sa in sa
[00:46.35] Na gane inba ke
[00:48.61] Bazani rintsa ba
[00:51.37] Babu ni ba kai
[00:53.31] Ka daina ma bina
[00:55.86] Na nisanta da kai
[00:58.08] Bazamu shirya ba
[01:02.59] Ahh
[01:03.97] Ahh
[01:06.40] Uhm
[01:09.53] Bacci yaso ya kaurace min
[01:11.71] A dalilin rabo dake
[01:14.21] Gurbinki wa zata maye min
[01:16.58] Banida tamkar yake
[01:19.30] Dan Allah ki tausaya min
[01:21.55] Ki jani kusa dake
[01:24.05] Mu kore duk gaba
[01:26.35] Mu gyara soyayya
[01:28.85] To ni ina zanje
[01:31.08] Inbaki tare dani
[01:33.32] Yazan na tantance
[01:35.52] Wazaya damu dani
[01:38.33] Kullum a ko yaushe
[01:40.08] Hoton ki na nan a kusa dani
[01:42.53] Shine abinci na
[01:44.50] Sannan kuma shika deben kewa
[01:47.32] Zanso ki taimaka min
[01:49.83] Ki yafe kurakuraina
[01:52.08] Inhar banganki ba
[01:54.27] Bazana aikata komai ba
[01:57.08]
[02:04.95] Hmm ka rusa soyayyar
[02:07.39] Da zuciya ke ma
[02:09.73] Na daina kaunarka
[02:10.67] Zan iya rantse ma
[02:14.66] Bawata alfarmar
[02:16.85] Da zana iya yima
[02:19.03] Ka nade tabarmar kunya
[02:21.55] Kaje Allah yafe ma
[02:23.54] Mayaudari babu ni babu shi
[02:25.50] Tuntini mun raba hanya dashi
[02:28.06] Koda da tsautsayi ya gifta
[02:30.27] Ni banaso nai gamo dashi
[02:32.71] Ka soni kaso kanwata
[02:35.28] Raina bazai lamuntaba
[02:37.15] Kabar batun soyayyata
[02:39.71] Kasan bazakai samuba
[02:42.23] Na dau amana nabaka domin na yarda
[02:46.61] Bazaka cutar da zuciyata ba kana shaida
[02:51.67] Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda
[02:55.89] Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba
[03:02.79] Ki taimakamin
[03:04.49] Nidai kadaina ma bina
[03:07.65]
[03:10.52] Ehh gaskiya che kesa mutun yayo kima
[03:15.53] Karya kuma nasa a rasa duk dama
[03:20.28] Babu ni babu kai matsoni karka soma
[03:24.65] Nida yayata bazaka hadamu kishi ba
[03:30.54] Ka rasa ni
[03:34.90] Nima ka rasa ni
[03:38.99] Ehh ka rasa mu
[03:44.42] Ehh ka rasa mu
[03:48.66]
[03:53.18] Salim smart on the beat
[03:54.27]
[03:59.55] Zo mu sasanta
[04:01.42] Mudaina sa in sa
[04:03.91] Na gane inba ke
[04:06.42] Bazani rintsa ba
[04:09.89]
[00:04.66] Bazamu shirya ba
[00:06.47] Ki taimaka min
[00:07.75] Nidai kadaina ma bina
[00:11.36] Na daina halaye na domin ki na shiryu
[00:15.70] Ko babu kai a jiki na nasan da zan rayu
[00:20.27] Wai kin mance alkawarin da munkayi tare dake?
[00:24.93] Ka daina tada min domin ko kayi sake
[00:30.00] Sonki zai mini illa kar kisa nazamo mai jinya
[00:34.78] Banji ina ra'ayin dawo da sonka a zuciya ba
[00:40.75] Ahh
[00:41.82] Zo mu sasanta
[00:44.10] Mudaina sa in sa
[00:46.35] Na gane inba ke
[00:48.61] Bazani rintsa ba
[00:51.37] Babu ni ba kai
[00:53.31] Ka daina ma bina
[00:55.86] Na nisanta da kai
[00:58.08] Bazamu shirya ba
[01:02.59] Ahh
[01:03.97] Ahh
[01:06.40] Uhm
[01:09.53] Bacci yaso ya kaurace min
[01:11.71] A dalilin rabo dake
[01:14.21] Gurbinki wa zata maye min
[01:16.58] Banida tamkar yake
[01:19.30] Dan Allah ki tausaya min
[01:21.55] Ki jani kusa dake
[01:24.05] Mu kore duk gaba
[01:26.35] Mu gyara soyayya
[01:28.85] To ni ina zanje
[01:31.08] Inbaki tare dani
[01:33.32] Yazan na tantance
[01:35.52] Wazaya damu dani
[01:38.33] Kullum a ko yaushe
[01:40.08] Hoton ki na nan a kusa dani
[01:42.53] Shine abinci na
[01:44.50] Sannan kuma shika deben kewa
[01:47.32] Zanso ki taimaka min
[01:49.83] Ki yafe kurakuraina
[01:52.08] Inhar banganki ba
[01:54.27] Bazana aikata komai ba
[01:57.08]
[02:04.95] Hmm ka rusa soyayyar
[02:07.39] Da zuciya ke ma
[02:09.73] Na daina kaunarka
[02:10.67] Zan iya rantse ma
[02:14.66] Bawata alfarmar
[02:16.85] Da zana iya yima
[02:19.03] Ka nade tabarmar kunya
[02:21.55] Kaje Allah yafe ma
[02:23.54] Mayaudari babu ni babu shi
[02:25.50] Tuntini mun raba hanya dashi
[02:28.06] Koda da tsautsayi ya gifta
[02:30.27] Ni banaso nai gamo dashi
[02:32.71] Ka soni kaso kanwata
[02:35.28] Raina bazai lamuntaba
[02:37.15] Kabar batun soyayyata
[02:39.71] Kasan bazakai samuba
[02:42.23] Na dau amana nabaka domin na yarda
[02:46.61] Bazaka cutar da zuciyata ba kana shaida
[02:51.67] Bawata kalmar da zata kwaceka kai shiru suda
[02:55.89] Dani dakai mun yanke alaka bazamu sake ba
[03:02.79] Ki taimakamin
[03:04.49] Nidai kadaina ma bina
[03:07.65]
[03:10.52] Ehh gaskiya che kesa mutun yayo kima
[03:15.53] Karya kuma nasa a rasa duk dama
[03:20.28] Babu ni babu kai matsoni karka soma
[03:24.65] Nida yayata bazaka hadamu kishi ba
[03:30.54] Ka rasa ni
[03:34.90] Nima ka rasa ni
[03:38.99] Ehh ka rasa mu
[03:44.42] Ehh ka rasa mu
[03:48.66]
[03:53.18] Salim smart on the beat
[03:54.27]
[03:59.55] Zo mu sasanta
[04:01.42] Mudaina sa in sa
[04:03.91] Na gane inba ke
[04:06.42] Bazani rintsa ba
[04:09.89]