Dawisu
๐ต 1153 characters
โฑ๏ธ 3:33 duration
๐ ID: 9222252
๐ Lyrics
Ga amsar tambaya
Ga amsar tambaya
Zana sanar miki amsar tambaya
A cikin zuci babu kowa sai ke daya
Zana sanar maka amsar tambaya
A cikin zuci babu kowa sai kai daya
Farashin sanki a garan yana kara tashi
Ba rana ta faduwa
Na zaga ko ina na duba ba kamar shi
In ganci a kasuwa
Yau gani cikin aji na sanki bani fashi
Koh lati wajen zuwa
Na dau darusa
Kowa zan kasa
In hau can bisa
In musu kallon daya daya
In nayo farin ciki kai kasa
In nayo bakin ciki bayka kusa
Indai gaka ba abunda zan rasa
Da fitowar ka dole sai kowa ya gusa
Kauna ka dasa
Karda ka kwankasa
Tini na bar masa mukullai baki daya
Dawisu fito su ganki karshen kwalliya
Taka sannu abinki sarauniya
Indai ina nan gareki zinariya
Kowa na so ya gan ki duk duniya
Salo gun tafiya yan mata suzo gareki
Nan ne zasu kwaikawaiya
Komai kin iya
Shinkafa da miya
Farfesu nan gurin kikai zara gaba daya
Nice taka da ka kira baby ban canja suna ba
Na dau alkawar kuma zana cika bazana jefar ba
Minjina ince maka ko ina bazan ji nauyi ba
Har yau gobe in dai zaka tsaya bazan ga kowa ba
Samarin zamani
Sun zozo mini
Ba wanda yayai mini sai kai daya kwali daya
Ah-hh-hh-hh-hh-ah
Ohh-hh-hh-hh-ah

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:01.97] Ga amsar tambaya
[00:04.29] Ga amsar tambaya
[00:08.74] Zana sanar miki amsar tambaya
[00:12.90] A cikin zuci babu kowa sai ke daya
[00:17.41] Zana sanar maka amsar tambaya
[00:21.59] A cikin zuci babu kowa sai kai daya
[00:26.03]
[00:34.21] Farashin sanki a garan yana kara tashi
[00:38.22] Ba rana ta faduwa
[00:42.60] Na zaga ko ina na duba ba kamar shi
[00:46.63] In ganci a kasuwa
[00:50.25] Yau gani cikin aji na sanki bani fashi
[00:55.10] Koh lati wajen zuwa
[00:59.32] Na dau darusa
[01:01.82] Kowa zan kasa
[01:03.85] In hau can bisa
[01:05.72] In musu kallon daya daya
[01:09.01]
[01:16.47] In nayo farin ciki kai kasa
[01:21.00] In nayo bakin ciki bayka kusa
[01:25.09] Indai gaka ba abunda zan rasa
[01:29.35] Da fitowar ka dole sai kowa ya gusa
[01:33.38] Kauna ka dasa
[01:35.59] Karda ka kwankasa
[01:37.85] Tini na bar masa mukullai baki daya
[01:41.63]
[01:58.64] Dawisu fito su ganki karshen kwalliya
[02:02.94] Taka sannu abinki sarauniya
[02:07.34] Indai ina nan gareki zinariya
[02:11.45] Kowa na so ya gan ki duk duniya
[02:15.68] Salo gun tafiya yan mata suzo gareki
[02:20.14] Nan ne zasu kwaikawaiya
[02:24.01] Komai kin iya
[02:26.47] Shinkafa da miya
[02:28.42] Farfesu nan gurin kikai zara gaba daya
[02:33.45]
[02:40.82] Nice taka da ka kira baby ban canja suna ba
[02:45.34] Na dau alkawar kuma zana cika bazana jefar ba
[02:49.86] Minjina ince maka ko ina bazan ji nauyi ba
[02:53.87] Har yau gobe in dai zaka tsaya bazan ga kowa ba
[02:57.99] Samarin zamani
[03:00.38] Sun zozo mini
[03:02.22] Ba wanda yayai mini sai kai daya kwali daya
[03:07.21]
[03:12.82] Ah-hh-hh-hh-hh-ah
[03:16.68] Ohh-hh-hh-hh-ah
[03:19.88]