Labarina Idan Natina da Masoyi
๐ต 1837 characters
โฑ๏ธ 3:49 duration
๐ ID: 9230517
๐ Lyrics
Zuciya ba ta mutum ba
Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
Zuciya ba ta mutum ba
Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
Idan na tina da masoyi
Sai inji taura na taba kara
Idan na tina da masoyi
Sai inji kwalla nata kwarara
Idan na tinaka masoyi
Sai inji tamkar in saka kara
Idan ance in bar ka
Sai inji mutuwa bamu da tazara
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewar dan abi na
Dan kyakkyawa masoyi na
Kayi nisa kayi nisa
Kayi nisa malami na
Da ace mun nan bazai kai
Inda ruhin masoyina
Da anan zan bashi labarai
Na birnin zuciya na
Labarin masoyiya
Labarin masoyiya
Labarin masoyiya
Banji yadda akayi kika kwana ba
Labarin masoyiya
Banga wace takai ki aguna ba
Labarin masoyiya
Wace dai ta shige mini zuciya
Ta samu gurin zama
Tai zaman ta ta tsaru da kwalliya
Kin dau hankali na
Kin saran jiki na
Ni duk dukiya ta
Ke nai wa tashe na
Maraba da ranuwa
Wace ke ta hada ni da karuwa
Maraba da dan ruwa
Wanda shi naka sha in hau rawa
Maraba da faruwa
Wace dai ta tsayar mini damuwa
Da zaune da kwanciya
Sai in ganki kina mini dariya
Na damu da jaruma
Sai ta damu dani muyi rayuwa
Na dauki abun kida zan kida
Sai in mata dan rawa
Idan santa rigiya ne
In jin ina kasa na nitse
Ku bani abun zama
Bansan san da zubarta ta zoni bah
Labarin masoyina
Labarin masoyina
Labarin masoyina
Banji yadda akayi ka kwaru ba
Labarin masoyina
Banga wanda ya kai shi a guna ba
Labarin masoyina
Wanda dai ya shige mini zuciya
Ya samu gurin zama
Yayai zamansa ya tsaru da kwalliya
So na karshen son ka so shi
Don shi so ya zargu da tsuntsu
Tunda dai na kamu da sonka
Ba yarda zan nufi yayai maka tutsu
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Allah yasa mu dace
Ameen
Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
Zuciya ba ta mutum ba
Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
Idan na tina da masoyi
Sai inji taura na taba kara
Idan na tina da masoyi
Sai inji kwalla nata kwarara
Idan na tinaka masoyi
Sai inji tamkar in saka kara
Idan ance in bar ka
Sai inji mutuwa bamu da tazara
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewar dan abi na
Dan kyakkyawa masoyi na
Kayi nisa kayi nisa
Kayi nisa malami na
Da ace mun nan bazai kai
Inda ruhin masoyina
Da anan zan bashi labarai
Na birnin zuciya na
Labarin masoyiya
Labarin masoyiya
Labarin masoyiya
Banji yadda akayi kika kwana ba
Labarin masoyiya
Banga wace takai ki aguna ba
Labarin masoyiya
Wace dai ta shige mini zuciya
Ta samu gurin zama
Tai zaman ta ta tsaru da kwalliya
Kin dau hankali na
Kin saran jiki na
Ni duk dukiya ta
Ke nai wa tashe na
Maraba da ranuwa
Wace ke ta hada ni da karuwa
Maraba da dan ruwa
Wanda shi naka sha in hau rawa
Maraba da faruwa
Wace dai ta tsayar mini damuwa
Da zaune da kwanciya
Sai in ganki kina mini dariya
Na damu da jaruma
Sai ta damu dani muyi rayuwa
Na dauki abun kida zan kida
Sai in mata dan rawa
Idan santa rigiya ne
In jin ina kasa na nitse
Ku bani abun zama
Bansan san da zubarta ta zoni bah
Labarin masoyina
Labarin masoyina
Labarin masoyina
Banji yadda akayi ka kwaru ba
Labarin masoyina
Banga wanda ya kai shi a guna ba
Labarin masoyina
Wanda dai ya shige mini zuciya
Ya samu gurin zama
Yayai zamansa ya tsaru da kwalliya
So na karshen son ka so shi
Don shi so ya zargu da tsuntsu
Tunda dai na kamu da sonka
Ba yarda zan nufi yayai maka tutsu
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Nayi kewa nayi kewa
Nayi kewar mai mini hira
Allah yasa mu dace
Ameen
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:12.66] Zuciya ba ta mutum ba
[00:16.46] Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
[00:19.36] Zuciya ba ta mutum ba
[00:21.37] Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
[00:24.13] Idan na tina da masoyi
[00:26.50] Sai inji taura na taba kara
[00:29.23] Idan na tina da masoyi
[00:31.06] Sai inji kwalla nata kwarara
[00:35.44] Idan na tinaka masoyi
[00:37.09] Sai inji tamkar in saka kara
[00:39.94] Idan ance in bar ka
[00:42.52] Sai inji mutuwa bamu da tazara
[00:45.14] Nayi kewa nayi kewa
[00:47.90] Nayi kewar mai mini hira
[00:50.59] Nayi kewa nayi kewa
[00:53.68] Nayi kewar mai mini hira
[00:56.63] Nayi kewar dan abi na
[00:58.13] Dan kyakkyawa masoyi na
[01:00.43] Kayi nisa kayi nisa
[01:02.61] Kayi nisa malami na
[01:06.89] Da ace mun nan bazai kai
[01:08.32] Inda ruhin masoyina
[01:12.03] Da anan zan bashi labarai
[01:14.38] Na birnin zuciya na
[01:16.75] Labarin masoyiya
[01:20.23] Labarin masoyiya
[01:21.92] Labarin masoyiya
[01:25.28] Banji yadda akayi kika kwana ba
[01:27.99] Labarin masoyiya
[01:31.30] Banga wace takai ki aguna ba
[01:33.44] Labarin masoyiya
[01:35.87] Wace dai ta shige mini zuciya
[01:38.17] Ta samu gurin zama
[01:41.50] Tai zaman ta ta tsaru da kwalliya
[01:44.12] Kin dau hankali na
[01:49.09] Kin saran jiki na
[01:52.19] Ni duk dukiya ta
[01:55.47] Ke nai wa tashe na
[01:58.24] Maraba da ranuwa
[02:00.54] Wace ke ta hada ni da karuwa
[02:02.24] Maraba da dan ruwa
[02:05.07] Wanda shi naka sha in hau rawa
[02:08.46] Maraba da faruwa
[02:10.59] Wace dai ta tsayar mini damuwa
[02:13.59] Da zaune da kwanciya
[02:16.14] Sai in ganki kina mini dariya
[02:18.26] Na damu da jaruma
[02:21.10] Sai ta damu dani muyi rayuwa
[02:24.18] Na dauki abun kida zan kida
[02:27.68] Sai in mata dan rawa
[02:29.81] Idan santa rigiya ne
[02:32.57] In jin ina kasa na nitse
[02:34.81] Ku bani abun zama
[02:37.45] Bansan san da zubarta ta zoni bah
[02:39.25] Labarin masoyina
[02:42.86] Labarin masoyina
[02:45.58] Labarin masoyina
[02:48.57] Banji yadda akayi ka kwaru ba
[02:50.34] Labarin masoyina
[02:53.08] Banga wanda ya kai shi a guna ba
[02:55.57] Labarin masoyina
[02:58.38] Wanda dai ya shige mini zuciya
[03:01.53] Ya samu gurin zama
[03:03.74] Yayai zamansa ya tsaru da kwalliya
[03:14.39] So na karshen son ka so shi
[03:16.97] Don shi so ya zargu da tsuntsu
[03:17.93] Tunda dai na kamu da sonka
[03:21.18] Ba yarda zan nufi yayai maka tutsu
[03:23.93] Nayi kewa nayi kewa
[03:26.66] Nayi kewar mai mini hira
[03:29.40] Nayi kewa nayi kewa
[03:31.48] Nayi kewar mai mini hira
[03:33.83] Nayi kewa nayi kewa
[03:36.56] Nayi kewar mai mini hira
[03:40.16] Nayi kewa nayi kewa
[03:42.12] Nayi kewar mai mini hira
[03:45.99] Allah yasa mu dace
[03:46.84] Ameen
[03:48.12]
[00:16.46] Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
[00:19.36] Zuciya ba ta mutum ba
[00:21.37] Ba kashi gashi kuma ga ta da girma
[00:24.13] Idan na tina da masoyi
[00:26.50] Sai inji taura na taba kara
[00:29.23] Idan na tina da masoyi
[00:31.06] Sai inji kwalla nata kwarara
[00:35.44] Idan na tinaka masoyi
[00:37.09] Sai inji tamkar in saka kara
[00:39.94] Idan ance in bar ka
[00:42.52] Sai inji mutuwa bamu da tazara
[00:45.14] Nayi kewa nayi kewa
[00:47.90] Nayi kewar mai mini hira
[00:50.59] Nayi kewa nayi kewa
[00:53.68] Nayi kewar mai mini hira
[00:56.63] Nayi kewar dan abi na
[00:58.13] Dan kyakkyawa masoyi na
[01:00.43] Kayi nisa kayi nisa
[01:02.61] Kayi nisa malami na
[01:06.89] Da ace mun nan bazai kai
[01:08.32] Inda ruhin masoyina
[01:12.03] Da anan zan bashi labarai
[01:14.38] Na birnin zuciya na
[01:16.75] Labarin masoyiya
[01:20.23] Labarin masoyiya
[01:21.92] Labarin masoyiya
[01:25.28] Banji yadda akayi kika kwana ba
[01:27.99] Labarin masoyiya
[01:31.30] Banga wace takai ki aguna ba
[01:33.44] Labarin masoyiya
[01:35.87] Wace dai ta shige mini zuciya
[01:38.17] Ta samu gurin zama
[01:41.50] Tai zaman ta ta tsaru da kwalliya
[01:44.12] Kin dau hankali na
[01:49.09] Kin saran jiki na
[01:52.19] Ni duk dukiya ta
[01:55.47] Ke nai wa tashe na
[01:58.24] Maraba da ranuwa
[02:00.54] Wace ke ta hada ni da karuwa
[02:02.24] Maraba da dan ruwa
[02:05.07] Wanda shi naka sha in hau rawa
[02:08.46] Maraba da faruwa
[02:10.59] Wace dai ta tsayar mini damuwa
[02:13.59] Da zaune da kwanciya
[02:16.14] Sai in ganki kina mini dariya
[02:18.26] Na damu da jaruma
[02:21.10] Sai ta damu dani muyi rayuwa
[02:24.18] Na dauki abun kida zan kida
[02:27.68] Sai in mata dan rawa
[02:29.81] Idan santa rigiya ne
[02:32.57] In jin ina kasa na nitse
[02:34.81] Ku bani abun zama
[02:37.45] Bansan san da zubarta ta zoni bah
[02:39.25] Labarin masoyina
[02:42.86] Labarin masoyina
[02:45.58] Labarin masoyina
[02:48.57] Banji yadda akayi ka kwaru ba
[02:50.34] Labarin masoyina
[02:53.08] Banga wanda ya kai shi a guna ba
[02:55.57] Labarin masoyina
[02:58.38] Wanda dai ya shige mini zuciya
[03:01.53] Ya samu gurin zama
[03:03.74] Yayai zamansa ya tsaru da kwalliya
[03:14.39] So na karshen son ka so shi
[03:16.97] Don shi so ya zargu da tsuntsu
[03:17.93] Tunda dai na kamu da sonka
[03:21.18] Ba yarda zan nufi yayai maka tutsu
[03:23.93] Nayi kewa nayi kewa
[03:26.66] Nayi kewar mai mini hira
[03:29.40] Nayi kewa nayi kewa
[03:31.48] Nayi kewar mai mini hira
[03:33.83] Nayi kewa nayi kewa
[03:36.56] Nayi kewar mai mini hira
[03:40.16] Nayi kewa nayi kewa
[03:42.12] Nayi kewar mai mini hira
[03:45.99] Allah yasa mu dace
[03:46.84] Ameen
[03:48.12]