Autar Mata
๐ต 2563 characters
โฑ๏ธ 4:19 duration
๐ ID: 9232302
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji, malam
Kuzo kuji ga autar mata (beat Ali's production)
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (aah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Ko zaki na zuma baya ila
Naji tun farko
Bara na zube muku labari
Dana dan dauko
Dana tsunduma kogin soyayya
Nai ninkaya
Na hadu da 'ya mai alkunya
A daren farko
Mun shaku da ita a soyayya
Ba ja baya, abunda take so
Ta nuna kuma na dauko
Ku barni kawai ni nai nisa
Santa jikina yayai rasa
Babar magana wane bacci
A mafarkina naga mun aure
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Abunda nake so ka bani
Baka min karya
Gareni kazama cikon buri
Autar mata
Ka rike matakan soyayya
Kai baka zirya
To dole a saka a tarihi
Autar mata
A rai ka dasa mini soyayya
Kai daya ne da guri
Gareka nake dada tambihi
Autar mata
Gareni kazamto alheri
Da bai manta uwa
Abar ni dakai muyi soyayya
Kar miyo rabuwa
Kuzo kuji ga autar mata
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (aah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Sabo da maza akace jari
Nasan kin gano, ke zaki kure su a labari
Samun mace ince tamkar ki
Alkairi ne mah
Ki kauda dukan wani mai sharri
Kowa ya fada miki zai soki
Sam bai kawa ni
Haka in yake ba wani in kari
Na bar magana in ba hujja
So baya tabuwa
Mai yinsa yake masa linzami
Don kar ayai rabuwa
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Hmm, kace mini zamuyi soyayya
Tun haduwar farko
Amsa maka nayai ba jayaya
Autar mata
Kawayena sunyi mamaki
Yadda na dan sako
Ta yadda na amsa na shirya
Autar mata
Abun da yasa naji zan soka
Kayi zubin nutsuwa
Na bincika kyawun halaya
Autar mata
Bara na rufe maka labari
Sai da mukai shakuwa
Na gane ana gina soyayya
Har tai daduwa
Kuzo kuji ga autar mata
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Kuzo kuji ga autar mata (beat Ali's production)
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (aah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Ko zaki na zuma baya ila
Naji tun farko
Bara na zube muku labari
Dana dan dauko
Dana tsunduma kogin soyayya
Nai ninkaya
Na hadu da 'ya mai alkunya
A daren farko
Mun shaku da ita a soyayya
Ba ja baya, abunda take so
Ta nuna kuma na dauko
Ku barni kawai ni nai nisa
Santa jikina yayai rasa
Babar magana wane bacci
A mafarkina naga mun aure
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Abunda nake so ka bani
Baka min karya
Gareni kazama cikon buri
Autar mata
Ka rike matakan soyayya
Kai baka zirya
To dole a saka a tarihi
Autar mata
A rai ka dasa mini soyayya
Kai daya ne da guri
Gareka nake dada tambihi
Autar mata
Gareni kazamto alheri
Da bai manta uwa
Abar ni dakai muyi soyayya
Kar miyo rabuwa
Kuzo kuji ga autar mata
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (aah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Sabo da maza akace jari
Nasan kin gano, ke zaki kure su a labari
Samun mace ince tamkar ki
Alkairi ne mah
Ki kauda dukan wani mai sharri
Kowa ya fada miki zai soki
Sam bai kawa ni
Haka in yake ba wani in kari
Na bar magana in ba hujja
So baya tabuwa
Mai yinsa yake masa linzami
Don kar ayai rabuwa
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
Hmm, kace mini zamuyi soyayya
Tun haduwar farko
Amsa maka nayai ba jayaya
Autar mata
Kawayena sunyi mamaki
Yadda na dan sako
Ta yadda na amsa na shirya
Autar mata
Abun da yasa naji zan soka
Kayi zubin nutsuwa
Na bincika kyawun halaya
Autar mata
Bara na rufe maka labari
Sai da mukai shakuwa
Na gane ana gina soyayya
Har tai daduwa
Kuzo kuji ga autar mata
Karku taba mini yar gata
Kubar ni kawai nayi mata rawa
Babu irinta cikin mata
Kuzo kuji ga auta na maza
Karku taba mini dan gata
Kubar ni kawai nayi masa rawa
Babu irinsa cikin su maza
Autar mata (ah-ah)
Autar mata (ah-ah)
Autar mata
Kuzo kuji ga autar mata
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.32] Auta Waziri kuke ji, malam
[00:07.72] Kuzo kuji ga autar mata (beat Ali's production)
[00:10.06] Karku taba mini yar gata
[00:11.92] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[00:13.96] Babu irinta cikin mata
[00:16.00] Kuzo kuji ga auta na maza
[00:18.39] Karku taba mini dan gata
[00:20.25] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[00:22.28] Babu irinsa cikin su maza
[00:25.59] Autar mata (aah-ah)
[00:27.25] Autar mata (ah-ah)
[00:29.44] Autar mata
[00:30.64] Kuzo kuji ga autar mata
[00:32.94] Ko zaki na zuma baya ila
[00:35.74] Naji tun farko
[00:36.88] Bara na zube muku labari
[00:39.74] Dana dan dauko
[00:41.31] Dana tsunduma kogin soyayya
[00:44.47] Nai ninkaya
[00:45.62] Na hadu da 'ya mai alkunya
[00:48.62] A daren farko
[00:49.64] Mun shaku da ita a soyayya
[00:52.26] Ba ja baya, abunda take so
[00:54.77] Ta nuna kuma na dauko
[00:57.99] Ku barni kawai ni nai nisa
[01:00.08] Santa jikina yayai rasa
[01:02.52] Babar magana wane bacci
[01:04.32] A mafarkina naga mun aure
[01:06.18] Kuzo kuji ga auta na maza
[01:08.18] Karku taba mini dan gata
[01:10.30] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[01:12.21] Babu irinsa cikin su maza
[01:15.47] Autar mata (ah-ah)
[01:17.44] Autar mata (ah-ah)
[01:19.86] Autar mata
[01:20.62] Kuzo kuji ga autar mata
[01:23.05] Abunda nake so ka bani
[01:25.95] Baka min karya
[01:27.08] Gareni kazama cikon buri
[01:29.97] Autar mata
[01:31.46] Ka rike matakan soyayya
[01:33.97] Kai baka zirya
[01:35.36] To dole a saka a tarihi
[01:38.12] Autar mata
[01:39.51] A rai ka dasa mini soyayya
[01:42.45] Kai daya ne da guri
[01:43.84] Gareka nake dada tambihi
[01:46.88] Autar mata
[01:47.85] Gareni kazamto alheri
[01:50.69] Da bai manta uwa
[01:52.12] Abar ni dakai muyi soyayya
[01:54.98] Kar miyo rabuwa
[01:56.33] Kuzo kuji ga autar mata
[01:58.38] Karku taba mini yar gata
[02:00.45] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[02:02.33] Babu irinta cikin mata
[02:04.47] Kuzo kuji ga auta na maza
[02:06.77] Karku taba mini dan gata
[02:08.75] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[02:10.86] Babu irinsa cikin su maza
[02:13.97] Autar mata (aah-ah)
[02:15.96] Autar mata (ah-ah)
[02:18.17] Autar mata
[02:19.32] Kuzo kuji ga autar mata
[02:21.19] Sabo da maza akace jari
[02:24.03] Nasan kin gano, ke zaki kure su a labari
[02:29.46] Samun mace ince tamkar ki
[02:32.75] Alkairi ne mah
[02:34.08] Ki kauda dukan wani mai sharri
[02:37.53] Kowa ya fada miki zai soki
[02:40.82] Sam bai kawa ni
[02:42.24] Haka in yake ba wani in kari
[02:46.20] Na bar magana in ba hujja
[02:49.18] So baya tabuwa
[02:50.17] Mai yinsa yake masa linzami
[02:53.12] Don kar ayai rabuwa
[02:54.73] Kuzo kuji ga auta na maza
[02:56.62] Karku taba mini dan gata
[02:58.71] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[03:00.89] Babu irinsa cikin su maza
[03:04.11] Autar mata (ah-ah)
[03:06.13] Autar mata (ah-ah)
[03:08.27] Autar mata
[03:09.65] Kuzo kuji ga autar mata
[03:11.02] Hmm, kace mini zamuyi soyayya
[03:14.22] Tun haduwar farko
[03:15.58] Amsa maka nayai ba jayaya
[03:18.59] Autar mata
[03:19.60] Kawayena sunyi mamaki
[03:22.43] Yadda na dan sako
[03:23.86] Ta yadda na amsa na shirya
[03:26.76] Autar mata
[03:28.19] Abun da yasa naji zan soka
[03:30.82] Kayi zubin nutsuwa
[03:32.28] Na bincika kyawun halaya
[03:35.08] Autar mata
[03:36.46] Bara na rufe maka labari
[03:39.13] Sai da mukai shakuwa
[03:40.43] Na gane ana gina soyayya
[03:43.34] Har tai daduwa
[03:44.97] Kuzo kuji ga autar mata
[03:46.85] Karku taba mini yar gata
[03:48.99] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[03:50.98] Babu irinta cikin mata
[03:52.83] Kuzo kuji ga auta na maza
[03:55.06] Karku taba mini dan gata
[03:56.90] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[03:59.17] Babu irinsa cikin su maza
[04:02.08] Autar mata (ah-ah)
[04:03.91] Autar mata (ah-ah)
[04:06.27] Autar mata
[04:07.70] Kuzo kuji ga autar mata
[04:09.95]
[00:07.72] Kuzo kuji ga autar mata (beat Ali's production)
[00:10.06] Karku taba mini yar gata
[00:11.92] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[00:13.96] Babu irinta cikin mata
[00:16.00] Kuzo kuji ga auta na maza
[00:18.39] Karku taba mini dan gata
[00:20.25] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[00:22.28] Babu irinsa cikin su maza
[00:25.59] Autar mata (aah-ah)
[00:27.25] Autar mata (ah-ah)
[00:29.44] Autar mata
[00:30.64] Kuzo kuji ga autar mata
[00:32.94] Ko zaki na zuma baya ila
[00:35.74] Naji tun farko
[00:36.88] Bara na zube muku labari
[00:39.74] Dana dan dauko
[00:41.31] Dana tsunduma kogin soyayya
[00:44.47] Nai ninkaya
[00:45.62] Na hadu da 'ya mai alkunya
[00:48.62] A daren farko
[00:49.64] Mun shaku da ita a soyayya
[00:52.26] Ba ja baya, abunda take so
[00:54.77] Ta nuna kuma na dauko
[00:57.99] Ku barni kawai ni nai nisa
[01:00.08] Santa jikina yayai rasa
[01:02.52] Babar magana wane bacci
[01:04.32] A mafarkina naga mun aure
[01:06.18] Kuzo kuji ga auta na maza
[01:08.18] Karku taba mini dan gata
[01:10.30] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[01:12.21] Babu irinsa cikin su maza
[01:15.47] Autar mata (ah-ah)
[01:17.44] Autar mata (ah-ah)
[01:19.86] Autar mata
[01:20.62] Kuzo kuji ga autar mata
[01:23.05] Abunda nake so ka bani
[01:25.95] Baka min karya
[01:27.08] Gareni kazama cikon buri
[01:29.97] Autar mata
[01:31.46] Ka rike matakan soyayya
[01:33.97] Kai baka zirya
[01:35.36] To dole a saka a tarihi
[01:38.12] Autar mata
[01:39.51] A rai ka dasa mini soyayya
[01:42.45] Kai daya ne da guri
[01:43.84] Gareka nake dada tambihi
[01:46.88] Autar mata
[01:47.85] Gareni kazamto alheri
[01:50.69] Da bai manta uwa
[01:52.12] Abar ni dakai muyi soyayya
[01:54.98] Kar miyo rabuwa
[01:56.33] Kuzo kuji ga autar mata
[01:58.38] Karku taba mini yar gata
[02:00.45] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[02:02.33] Babu irinta cikin mata
[02:04.47] Kuzo kuji ga auta na maza
[02:06.77] Karku taba mini dan gata
[02:08.75] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[02:10.86] Babu irinsa cikin su maza
[02:13.97] Autar mata (aah-ah)
[02:15.96] Autar mata (ah-ah)
[02:18.17] Autar mata
[02:19.32] Kuzo kuji ga autar mata
[02:21.19] Sabo da maza akace jari
[02:24.03] Nasan kin gano, ke zaki kure su a labari
[02:29.46] Samun mace ince tamkar ki
[02:32.75] Alkairi ne mah
[02:34.08] Ki kauda dukan wani mai sharri
[02:37.53] Kowa ya fada miki zai soki
[02:40.82] Sam bai kawa ni
[02:42.24] Haka in yake ba wani in kari
[02:46.20] Na bar magana in ba hujja
[02:49.18] So baya tabuwa
[02:50.17] Mai yinsa yake masa linzami
[02:53.12] Don kar ayai rabuwa
[02:54.73] Kuzo kuji ga auta na maza
[02:56.62] Karku taba mini dan gata
[02:58.71] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[03:00.89] Babu irinsa cikin su maza
[03:04.11] Autar mata (ah-ah)
[03:06.13] Autar mata (ah-ah)
[03:08.27] Autar mata
[03:09.65] Kuzo kuji ga autar mata
[03:11.02] Hmm, kace mini zamuyi soyayya
[03:14.22] Tun haduwar farko
[03:15.58] Amsa maka nayai ba jayaya
[03:18.59] Autar mata
[03:19.60] Kawayena sunyi mamaki
[03:22.43] Yadda na dan sako
[03:23.86] Ta yadda na amsa na shirya
[03:26.76] Autar mata
[03:28.19] Abun da yasa naji zan soka
[03:30.82] Kayi zubin nutsuwa
[03:32.28] Na bincika kyawun halaya
[03:35.08] Autar mata
[03:36.46] Bara na rufe maka labari
[03:39.13] Sai da mukai shakuwa
[03:40.43] Na gane ana gina soyayya
[03:43.34] Har tai daduwa
[03:44.97] Kuzo kuji ga autar mata
[03:46.85] Karku taba mini yar gata
[03:48.99] Kubar ni kawai nayi mata rawa
[03:50.98] Babu irinta cikin mata
[03:52.83] Kuzo kuji ga auta na maza
[03:55.06] Karku taba mini dan gata
[03:56.90] Kubar ni kawai nayi masa rawa
[03:59.17] Babu irinsa cikin su maza
[04:02.08] Autar mata (ah-ah)
[04:03.91] Autar mata (ah-ah)
[04:06.27] Autar mata
[04:07.70] Kuzo kuji ga autar mata
[04:09.95]