Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Kina Nesa

๐Ÿ‘ค Umar M. Shareef โ€ข ๐ŸŽผ Ni Da Ke โ€ข โฑ๏ธ 3:24
๐ŸŽต 859 characters
โฑ๏ธ 3:24 duration
๐Ÿ†” ID: 9486286

๐Ÿ“œ Lyrics

Kina nesa da idaniya
Kina kusa da zuciya
Kinyo nisa da idaniyata
Kina kusa da zuciya

Jigon rayuwa soyayya ce
Na taba jin hakan sai na mance
Da naga mai kuka a so in ce "kauce"
Iya tunanina mai haka ya zauce
Yanzu gashi nan a kan kaina
Ina kuka kan soyayya

Munyo sabo da ke muna tare
Kullum inzo zance gurin ki in zanzare
Shakuwa takai shakuwa aboki in karkare
Mun fara tunanin aure mu ja zare
Rashin ki yasa rana ta zam dare
Bana iya barci da idaniya

Duniya tayi daci rashin ki ne
Bana iya barci domin ki ne
Nazam a kadaici gani a jingine
Rayuwata kunci yayi kane-kane
Yaushe hawaye zai bar zuba
Kizo ki tare aminiya

Yaya zanyi, in misalta soyayayya?
Yaya zanyi, in fasalta soyayayya?
Ita ce ba a siye da kudi duk dukiya
Ita ce mai gida na mulki shine zuciya
Ta sanya mai karfi ya sunkuya
Ya zubda hawayen idaniya

Kina nesa da idaniya
Kina kusa da zuciya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:10.21] Kina nesa da idaniya
[00:14.63] Kina kusa da zuciya
[00:19.57] Kinyo nisa da idaniyata
[00:24.55] Kina kusa da zuciya
[00:29.30]
[00:38.32] Jigon rayuwa soyayya ce
[00:43.02] Na taba jin hakan sai na mance
[00:47.58] Da naga mai kuka a so in ce "kauce"
[00:52.39] Iya tunanina mai haka ya zauce
[00:57.10] Yanzu gashi nan a kan kaina
[01:01.83] Ina kuka kan soyayya
[01:06.69]
[01:16.06] Munyo sabo da ke muna tare
[01:20.66] Kullum inzo zance gurin ki in zanzare
[01:25.39] Shakuwa takai shakuwa aboki in karkare
[01:30.12] Mun fara tunanin aure mu ja zare
[01:34.88] Rashin ki yasa rana ta zam dare
[01:39.68] Bana iya barci da idaniya
[01:44.47]
[01:53.76] Duniya tayi daci rashin ki ne
[01:58.43] Bana iya barci domin ki ne
[02:02.83] Nazam a kadaici gani a jingine
[02:07.74] Rayuwata kunci yayi kane-kane
[02:12.18] Yaushe hawaye zai bar zuba
[02:17.35] Kizo ki tare aminiya
[02:22.22]
[02:31.39] Yaya zanyi, in misalta soyayayya?
[02:36.08] Yaya zanyi, in fasalta soyayayya?
[02:40.73] Ita ce ba a siye da kudi duk dukiya
[02:45.66] Ita ce mai gida na mulki shine zuciya
[02:50.00] Ta sanya mai karfi ya sunkuya
[02:54.77] Ya zubda hawayen idaniya
[02:59.60]
[03:09.18] Kina nesa da idaniya
[03:13.81] Kina kusa da zuciya
[03:22.37]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings