Asiya
๐ต 1096 characters
โฑ๏ธ 4:00 duration
๐ ID: 9486294
๐ Lyrics
Yar budurwa ta, yar budurwa ta
Yar budurwa ta
Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya
Ko cikin birni aka bincika za 'a sha nema
Ka'idojin so dukka kin cika tunda kin girma
Ko 'a tarihi aka waiwaya sunanki na nan ma
Ta dabban che ke, Asiya zan kula ki kamar marainiya
Da kin fito an gama
Ganin ki yasa na kiddima
Soyayya ance ruwan zuma
Ki bani in sha 'a korama
Gani ki ban dama
Dan yabo girma
Gani ki ban dama
Asiya dan nayo girma 'a zuciya
Har cikin birnin garin mu kece kike haske
Kwalliya, tsafta da natsuwa babu tamkar ke
Kinga kin fito gayu ta ko ina ke suke leqe
Ke ake da biki, azo aga tunda kin zamto zinariya
In kaga nayi ado na chaba kwalliya, na yi shi ne dan Asiya
In kaga walwala 'a fuska ta dariya waye silla, Asiya
Soyayya che muke bil haqi da gaskiya tundaga kokon zuciya
Rana ta aure Allah ya kaimu inzama nine angon Asiya
Ni wai yaushe mafarki na zaya zama gaske
Ni wai yaushe tunani na zaya zama gaske
Bani san wata ya mace sai ke
Ni banga duk kyawun mace sai ke
Bani boye ma, 'a ko ina nine na Asiya

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:17.55] Yar budurwa ta, yar budurwa ta
[00:22.15] Yar budurwa ta
[00:25.65] Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya
[00:33.02]
[00:42.74] Ko cikin birni aka bincika za 'a sha nema
[00:48.58] Ka'idojin so dukka kin cika tunda kin girma
[00:55.24] Ko 'a tarihi aka waiwaya sunanki na nan ma
[01:01.11] Ta dabban che ke, Asiya zan kula ki kamar marainiya
[01:07.73]
[01:21.18] Da kin fito an gama
[01:23.92] Ganin ki yasa na kiddima
[01:27.02] Soyayya ance ruwan zuma
[01:30.44] Ki bani in sha 'a korama
[01:33.47] Gani ki ban dama
[01:35.97] Dan yabo girma
[01:39.50] Gani ki ban dama
[01:42.29] Asiya dan nayo girma 'a zuciya
[01:46.98]
[01:59.62] Har cikin birnin garin mu kece kike haske
[02:05.22] Kwalliya, tsafta da natsuwa babu tamkar ke
[02:11.79] Kinga kin fito gayu ta ko ina ke suke leqe
[02:18.39] Ke ake da biki, azo aga tunda kin zamto zinariya
[02:25.09]
[02:37.40] In kaga nayi ado na chaba kwalliya, na yi shi ne dan Asiya
[02:43.41] In kaga walwala 'a fuska ta dariya waye silla, Asiya
[02:49.96] Soyayya che muke bil haqi da gaskiya tundaga kokon zuciya
[02:56.64] Rana ta aure Allah ya kaimu inzama nine angon Asiya
[03:03.11]
[03:16.26] Ni wai yaushe mafarki na zaya zama gaske
[03:22.23] Ni wai yaushe tunani na zaya zama gaske
[03:28.06] Bani san wata ya mace sai ke
[03:32.25] Ni banga duk kyawun mace sai ke
[03:35.49] Bani boye ma, 'a ko ina nine na Asiya
[03:43.77] Yar budurwa ta, yar budurwa ta
[03:49.16] Yar budurwa ta
[03:52.08] Asiya, sanki yayi nisa 'a zuciya
[03:56.87]