Soyayya Ba Fada Bane
🎵 1055 characters
⏱️ 3:12 duration
🆔 ID: 9486610
📜 Lyrics
Shi so ba faɗa bane (soyayya)
Ba rashin faɗa bane (soyayya)
Toh shifa ba kuɗi bane (soyayya)
So fah ba kyawo bane (soyayya)
Kai shifa ba ado bane (soyayya)
Ba abin gudu bane (soyayya)
(AMG Boy Record)
Lallai ba faɗa bane soyayya
Gashi ɓangaren alkhairi
(Eh mana!)
Ana ka-ce-na-ce sau tari
Waɗan su na riko nai jari
Kamar kuɗi suna son sirri
Ammah ana ta so ba tsari
Shi kanshi so yana jagora
Don gashi ya rike hannu na
In kaji kauna maganar aure ce
Maganar so, maganar baki ce
Da idanu kaga so karya ce
A cikin zuciya kam ka zauce
Kaji ya kamar ka dace
Yana nan da dafi soyayya
Um soyayya
In ka taba shi kan yasa, sai kaji ba daɗi
In kayi dacen samu yafi zuma daɗi
Wani yana so ya siyai nai da yawan kuɗi
Ni a sani na so yazo da yawa faɗi
Kayi tunani domin kyakkyawan mahaɗi
Muyi so don Allah ba don cuta ba
Ah ba don cuta ba
Gaskiya tana da karfin kore ƙarya
Zuciya tana riko kuma bata sanya
Wasu na gaba-gaba, wasu na ja baya
Mai farin ciki a so shi baya zarya
Naga lokaci fah shi baya yin ƙarya
Duba wanda kafi so kubi hanyar dai-dai

⏱️ Synced Lyrics
[00:09.89] Shi so ba faɗa bane (soyayya)
[00:14.73] Ba rashin faɗa bane (soyayya)
[00:18.70] Toh shifa ba kuɗi bane (soyayya)
[00:22.86] So fah ba kyawo bane (soyayya)
[00:26.99] Kai shifa ba ado bane (soyayya)
[00:31.37] Ba abin gudu bane (soyayya)
[00:35.79] (AMG Boy Record)
[00:37.44] Lallai ba faɗa bane soyayya
[00:42.10] Gashi ɓangaren alkhairi
[00:46.31] (Eh mana!)
[00:48.30]
[00:54.69] Ana ka-ce-na-ce sau tari
[00:58.81] Waɗan su na riko nai jari
[01:02.82] Kamar kuɗi suna son sirri
[01:07.21] Ammah ana ta so ba tsari
[01:11.03] Shi kanshi so yana jagora
[01:15.45] Don gashi ya rike hannu na
[01:20.06]
[01:27.50] In kaji kauna maganar aure ce
[01:32.02] Maganar so, maganar baki ce
[01:36.12] Da idanu kaga so karya ce
[01:40.35] A cikin zuciya kam ka zauce
[01:44.42] Kaji ya kamar ka dace
[01:48.76] Yana nan da dafi soyayya
[01:54.20] Um soyayya
[01:57.37]
[02:00.99] In ka taba shi kan yasa, sai kaji ba daɗi
[02:05.15] In kayi dacen samu yafi zuma daɗi
[02:09.28] Wani yana so ya siyai nai da yawan kuɗi
[02:13.59] Ni a sani na so yazo da yawa faɗi
[02:17.76] Kayi tunani domin kyakkyawan mahaɗi
[02:21.94] Muyi so don Allah ba don cuta ba
[02:27.74] Ah ba don cuta ba
[02:31.03]
[02:34.44] Gaskiya tana da karfin kore ƙarya
[02:38.64] Zuciya tana riko kuma bata sanya
[02:42.88] Wasu na gaba-gaba, wasu na ja baya
[02:46.94] Mai farin ciki a so shi baya zarya
[02:51.21] Naga lokaci fah shi baya yin ƙarya
[02:55.17] Duba wanda kafi so kubi hanyar dai-dai
[02:58.42]