Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Ali jita - Aure yana da dadi official Audio

๐Ÿ‘ค Ali jita โ€ข ๐ŸŽผ Ali jita Videos โ€ข โฑ๏ธ 3:27
๐ŸŽต 1737 characters
โฑ๏ธ 3:27 duration
๐Ÿ†” ID: 9499162

๐Ÿ“œ Lyrics

Prince Production

Aure yana da dadi
Ba dan mahassada ba
Nima ina da mata
Ba zaku karyata ba
Bana kidan tazuru
Bana kiran tazuru
Lahaula tafi guru
Kukan bakin mazuru

Ango mijin amarya bikin ku babu karya
Ango mijin amarya kwarya da tabi kwarya
Amarso nata shayqi
Wanka jinin maraya
Masoya sunyi aure
Makiya kuja da baya

Kafin yadau amarya
Mijin ki yayi zarya
Waya yake
Amarya
Kira yake
Amarya
Bacci yake
Amarya
Tafiya yake
Amarya

Aiki yake
Amarya
A gida yake
Amarya
Ah ina kake

Amarya
Zaku ba wa makiyya kunya
Ango da amarya
Bayan ka ango baza tayi jarumi ba
Amarya tayi alkawar' bakuma dan kadan ba
Angon ta mai madubin fuska na duba
Ke koh kin zamo ya zinariya ba da wai ba
Amarsu sun sani ba a fiki yawan shiga ba
Amarya ba fushi ba, ba damuwa ba
Sannu ya ta baiwa, basu karyata ba

Sama tayi nisa ba dan kadan ba
Karyar kurege bazai noman gyada ba
Kuma mai madachi bazai iya talata ba
Auren masoya baza ai babu ni ba
Kowa ya taso, rawa ba aibu bace ba
A lika Naira, Dalla ba dan kadan ba
Dangi na ango lallai baku san tsiya ba
Dangi amarya ba a fiku a arzaki ba

Kafin yadau amarya
Mijin ki yayi zarya
Waya yake
Amarya
Kira yake
Amarya
Bacci yake
Amarya
Tafiya yake
Amarya

Aiki yake
Amarya
A gida yake
Amarya
Ah ina kake
Amarya

Yana ta murmushi
Ango ya samu amarya
Kowa ya shake murya
Da da ya ci dambu
Dangi da yan uwa dukka sun daura kambu

Kafin yadau amarya
Mijin ki yayi zarya
Waya yake
Amarya
Kira yake
Amarya
Bacci yake
Amarya
Tafiya yake
Amarya

Aiki yake
Amarya
A gida yake
Amarya
Ah ina kake
Amarya
Yana ta murmushi
Ango ya samu amarya
Waya yake
Amarya

Kira yake
Amarya
Bacci yake
Amarya
Tafiya yake
Amarya
Aiki yake
Amarya
A gida yake
Amarya

Ah ina kake
Amarya

Amarya
Amarya
Amarya
Amarya
Amarya
Beat Amjad record

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:07.49] Prince Production
[00:10.88] Aure yana da dadi
[00:12.87] Ba dan mahassada ba
[00:14.95] Nima ina da mata
[00:17.00] Ba zaku karyata ba
[00:19.03] Bana kidan tazuru
[00:20.64] Bana kiran tazuru
[00:22.46] Lahaula tafi guru
[00:24.39] Kukan bakin mazuru
[00:26.48] Ango mijin amarya bikin ku babu karya
[00:30.60] Ango mijin amarya kwarya da tabi kwarya
[00:34.99] Amarso nata shayqi
[00:36.86] Wanka jinin maraya
[00:38.64] Masoya sunyi aure
[00:40.69] Makiya kuja da baya
[00:42.59] Kafin yadau amarya
[00:44.43] Mijin ki yayi zarya
[00:46.50] Waya yake
[00:47.66] Amarya
[00:48.59] Kira yake
[00:49.67] Amarya
[00:50.59] Bacci yake
[00:51.74] Amarya
[00:52.40] Tafiya yake
[00:53.61] Amarya
[00:54.49] Aiki yake
[00:55.61] Amarya
[00:56.42] A gida yake
[00:57.60] Amarya
[00:58.43] Ah ina kake
[00:59.55] Amarya
[01:02.20] Zaku ba wa makiyya kunya
[01:04.32] Ango da amarya
[01:06.22] Bayan ka ango baza tayi jarumi ba
[01:09.95] Amarya tayi alkawar' bakuma dan kadan ba
[01:13.92] Angon ta mai madubin fuska na duba
[01:17.96] Ke koh kin zamo ya zinariya ba da wai ba
[01:22.00] Amarsu sun sani ba a fiki yawan shiga ba
[01:25.99] Amarya ba fushi ba, ba damuwa ba
[01:29.85] Sannu ya ta baiwa, basu karyata ba
[01:33.88] Sama tayi nisa ba dan kadan ba
[01:37.89] Karyar kurege bazai noman gyada ba
[01:41.85] Kuma mai madachi bazai iya talata ba
[01:46.04] Auren masoya baza ai babu ni ba
[01:49.84] Kowa ya taso, rawa ba aibu bace ba
[01:53.84] A lika Naira, Dalla ba dan kadan ba
[01:57.84] Dangi na ango lallai baku san tsiya ba
[02:01.88] Dangi amarya ba a fiku a arzaki ba
[02:05.84] Kafin yadau amarya
[02:07.91] Mijin ki yayi zarya
[02:09.68] Waya yake
[02:10.82] Amarya
[02:11.82] Kira yake
[02:12.84] Amarya
[02:13.66] Bacci yake
[02:14.97] Amarya
[02:15.69] Tafiya yake
[02:16.78] Amarya
[02:17.72] Aiki yake
[02:18.82] Amarya
[02:19.88] A gida yake
[02:20.88] Amarya
[02:21.80] Ah ina kake
[02:22.80] Amarya
[02:23.66] Yana ta murmushi
[02:24.93] Ango ya samu amarya
[02:27.66] Kowa ya shake murya
[02:29.32] Da da ya ci dambu
[02:31.45] Dangi da yan uwa dukka sun daura kambu
[02:35.35] Kafin yadau amarya
[02:37.68] Mijin ki yayi zarya
[02:39.57] Waya yake
[02:40.56] Amarya
[02:41.67] Kira yake
[02:42.66] Amarya
[02:43.42] Bacci yake
[02:44.51] Amarya
[02:45.55] Tafiya yake
[02:46.64] Amarya
[02:47.58] Aiki yake
[02:48.65] Amarya
[02:49.69] A gida yake
[02:50.52] Amarya
[02:51.48] Ah ina kake
[02:52.53] Amarya
[02:53.68] Yana ta murmushi
[02:54.85] Ango ya samu amarya
[02:57.33] Waya yake
[02:58.57] Amarya
[02:59.57] Kira yake
[03:00.55] Amarya
[03:01.56] Bacci yake
[03:02.46] Amarya
[03:03.35] Tafiya yake
[03:04.56] Amarya
[03:05.42] Aiki yake
[03:06.49] Amarya
[03:07.43] A gida yake
[03:08.45] Amarya
[03:09.44] Ah ina kake
[03:10.48] Amarya
[03:11.63] Amarya
[03:13.82] Amarya
[03:16.34] Amarya
[03:18.20] Amarya
[03:20.68] Amarya
[03:23.48] Beat Amjad record
[03:26.03]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings