Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

NAJI NAGANI

๐Ÿ‘ค Umar M Shareef โ€ข ๐ŸŽผ LOKACI YAYI โ€ข โฑ๏ธ 3:36
๐ŸŽต 1626 characters
โฑ๏ธ 3:36 duration
๐Ÿ†” ID: 9532567

๐Ÿ“œ Lyrics

La-la-la-lallala
(Prince Production)
Naji na gani ina son ki kwarai-kwarai-kwarai-kwarai
Naji na gani ina son ka kwarai-kwarai-kwarai

Naji na gani hakan bani da damuwa
Rayuwa da ke nake so inyi mai nagarta
Naji na gani hakan bani da damuwa
Rayuwa da kai nake so inyi mai nagarta

Duniya tana yimin dadi yanzu
Tunda nayi gamo da ke haka ta wanzu
Walwala farin ciki na sun chanzu
Chan a baya kun sani dai na gurzu
Zan rike ki ban saki koda gumurzu
Tunda kin hana ni kuka da idanuwa na

(Makaranta sai da karatu)
(Alkalami shike da rubutu)
(Ilimi ke haska duhu ma)
(Inda so yake za'a ga kauna)

Yanzu ba abinda ke damu na ma
Na zamo kamar diyar sarki ne ma
Kai kadai kasan muhimmanci na ma
Ka saka ina ta jina na girma
Sai kiba nake tayi bana rama
Da zuwan ka damuwa ta gudu bata guna

Daga yanzu, daga yanzu
Bazan kuma kallon kowa ba
Daga yanzu, daga yanzu
Bazan kuma kallon kowa ba
Da idanu, da idanu
Bazan kuma kallon mata ba
Da idanu, da idanu
Bazan kuma kallon gayu ba

Ba wata, ba wata soyayyah
Ba wacce nake so ni sai ke
Na shiga ban fita nayi nasara
Gashi masoyi na ya kai
Ga ruwan zuma ki sha
Nima sai ki bani in sha
Koda ruwan guba in dai ke kika bani zan sha

Rayuwa ta da ta ki sun dace sosai
Hadin yayi zafi, yayi yaji tattasai
Kyakkyawar budurwa gaki fara
Jiki yayi kal-kal duk madara
Dake dai dasu da akwai tazara
Da kin zo guri kowa ya jira

Masoyi ina son ka
Don nasan kana so na
Abar so ina son ki
Don nasan kina so na
Wa za yakai ni so ka?
Bare ya fini kauna?
Wa za yakai ni son ki?
Bare ya fini kauna?

Ke tawa ce
Ni na mace
A so na bace
Bace, bace, bace

Kai nawa ne
Ni na mace
A so na bace
Bace, bace, bace

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.57] La-la-la-lallala
[00:05.63] (Prince Production)
[00:07.60] Naji na gani ina son ki kwarai-kwarai-kwarai-kwarai
[00:11.53] Naji na gani ina son ka kwarai-kwarai-kwarai
[00:15.10] Naji na gani hakan bani da damuwa
[00:18.92] Rayuwa da ke nake so inyi mai nagarta
[00:22.63] Naji na gani hakan bani da damuwa
[00:26.34] Rayuwa da kai nake so inyi mai nagarta
[00:30.30]
[00:37.74] Duniya tana yimin dadi yanzu
[00:41.51] Tunda nayi gamo da ke haka ta wanzu
[00:45.26] Walwala farin ciki na sun chanzu
[00:48.98] Chan a baya kun sani dai na gurzu
[00:52.76] Zan rike ki ban saki koda gumurzu
[00:56.29] Tunda kin hana ni kuka da idanuwa na
[00:59.97] (Makaranta sai da karatu)
[01:01.85] (Alkalami shike da rubutu)
[01:03.88] (Ilimi ke haska duhu ma)
[01:05.64] (Inda so yake za'a ga kauna)
[01:07.82] Yanzu ba abinda ke damu na ma
[01:11.42] Na zamo kamar diyar sarki ne ma
[01:15.18] Kai kadai kasan muhimmanci na ma
[01:18.87] Ka saka ina ta jina na girma
[01:22.54] Sai kiba nake tayi bana rama
[01:26.36] Da zuwan ka damuwa ta gudu bata guna
[01:30.28]
[01:37.75] Daga yanzu, daga yanzu
[01:39.64] Bazan kuma kallon kowa ba
[01:41.30] Daga yanzu, daga yanzu
[01:43.26] Bazan kuma kallon kowa ba
[01:45.11] Da idanu, da idanu
[01:47.07] Bazan kuma kallon mata ba
[01:48.93] Da idanu, da idanu
[01:50.98] Bazan kuma kallon gayu ba
[01:52.81] Ba wata, ba wata soyayyah
[01:54.64] Ba wacce nake so ni sai ke
[01:56.52] Na shiga ban fita nayi nasara
[01:58.51] Gashi masoyi na ya kai
[02:00.36] Ga ruwan zuma ki sha
[02:01.86] Nima sai ki bani in sha
[02:04.25] Koda ruwan guba in dai ke kika bani zan sha
[02:11.57]
[02:22.61] Rayuwa ta da ta ki sun dace sosai
[02:26.37] Hadin yayi zafi, yayi yaji tattasai
[02:30.12] Kyakkyawar budurwa gaki fara
[02:32.00] Jiki yayi kal-kal duk madara
[02:33.93] Dake dai dasu da akwai tazara
[02:35.82] Da kin zo guri kowa ya jira
[02:40.71]
[02:45.07] Masoyi ina son ka
[02:48.99] Don nasan kana so na
[02:52.70] Abar so ina son ki
[02:56.21] Don nasan kina so na
[03:00.32] Wa za yakai ni so ka?
[03:02.12] Bare ya fini kauna?
[03:03.90] Wa za yakai ni son ki?
[03:06.19] Bare ya fini kauna?
[03:08.96] Ke tawa ce
[03:10.86] Ni na mace
[03:12.54] A so na bace
[03:14.41] Bace, bace, bace
[03:16.57] Kai nawa ne
[03:18.31] Ni na mace
[03:20.12] A so na bace
[03:21.84] Bace, bace, bace
[03:24.54]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings