Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Rike Alkawari

๐Ÿ‘ค Umar M Shareef โ€ข ๐ŸŽผ Farin Jini โ€ข โฑ๏ธ 3:29
๐ŸŽต 1554 characters
โฑ๏ธ 3:29 duration
๐Ÿ†” ID: 9533164

๐Ÿ“œ Lyrics

M Shareefu
Ga kinan
Ga ni
In ba kenan
Ba'a ni
In da kike nan
Za ni
Masoyi na
Rike, rike
Rike alkawari na
Rike rike
A sa mana rana
Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
Rike rike
Rike rike
Allah na, sarki nagode maka ah
Kai ne dai, wanda kai mini daukaka ah
Ka bani basira, yau haka haka ah
Kai na wanke masoyi yata, tinini sha duka ah
Ina godiya da samun ki
Zan tafiya ban kyaman ki
Babu ruwa idan ba ki
Kin saniiiii
Ga kinan
Ga ni
In ba kenan
Ba'a ni
In da kike nan
Za ni
Masoyi na
Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
Rike rike
Rike rike
Ke ce dai, ke
Ba wata sai ke
Komai nawa ke ke
Haka nan ki ke
Kin sa ni ne kin kai
Ba zan cen sa in kai
Daga ni kun san ta kai
So ta da soyeya
Zuciya takice, halin fitina
Haka duniya sun san naki ne
Ni ban magana
Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
Ga kinan
Ga ni
In ba kenan
Ba'a ni
In da kike nan
Za ni
Soyeya
Ba zan so wata yar kaman ke ba
Baby ki ce a jinyo ba
Samun irin ki ba sauki ba
Bana sauro ban ji komai
Abokai sun so komai
Bakankizo kin komai
Ashe zaki bada komai
A taba ki bazan yi shuru ba
Bazan yi juwe gani ba
Ko da karfi na bai kai ba
Na ye ya din ti tuwo
Da komai yau zan aikatar
Tunda dani kike son a cikin maza
Kin kira ni da dan autan maza
Ga kinan
Ga ni
In ba kenan
Ba'a ni
In da kike nan
Za ni
Masoyi na
Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah (rike alkawarina)
Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh(a sa mana rana)
Ga kinan
Ga ni
In ba kenan
Ba'a ni
In da kike nan
Za ni
Masoyi na

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.29] M Shareefu
[00:02.19] Ga kinan
[00:03.25] Ga ni
[00:04.24] In ba kenan
[00:05.11] Ba'a ni
[00:05.93] In da kike nan
[00:06.96] Za ni
[00:07.95] Masoyi na
[00:10.65] Rike, rike
[00:12.60] Rike alkawari na
[00:14.86] Rike rike
[00:16.80] A sa mana rana
[00:18.89] Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
[00:22.66] Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
[00:25.58] Rike rike
[00:29.27] Rike rike
[00:35.12] Allah na, sarki nagode maka ah
[00:38.82] Kai ne dai, wanda kai mini daukaka ah
[00:43.57] Ka bani basira, yau haka haka ah
[00:47.56] Kai na wanke masoyi yata, tinini sha duka ah
[00:50.74] Ina godiya da samun ki
[00:53.66] Zan tafiya ban kyaman ki
[00:57.41] Babu ruwa idan ba ki
[00:58.26] Kin saniiiii
[01:00.78] Ga kinan
[01:01.66] Ga ni
[01:02.55] In ba kenan
[01:03.63] Ba'a ni
[01:04.44] In da kike nan
[01:05.40] Za ni
[01:06.68] Masoyi na
[01:08.14] Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
[01:12.79] Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
[01:15.83] Rike rike
[01:19.78] Rike rike
[01:25.51] Ke ce dai, ke
[01:27.16] Ba wata sai ke
[01:29.25] Komai nawa ke ke
[01:31.16] Haka nan ki ke
[01:33.12] Kin sa ni ne kin kai
[01:34.85] Ba zan cen sa in kai
[01:37.13] Daga ni kun san ta kai
[01:39.12] So ta da soyeya
[01:41.84] Zuciya takice, halin fitina
[01:45.80] Haka duniya sun san naki ne
[01:48.50] Ni ban magana
[01:50.81] Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
[01:54.72] Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
[01:58.13] Ga kinan
[02:00.19] Ga ni
[02:01.28] In ba kenan
[02:02.17] Ba'a ni
[02:03.25] In da kike nan
[02:04.10] Za ni
[02:05.13] Soyeya
[02:07.84] Ba zan so wata yar kaman ke ba
[02:09.56] Baby ki ce a jinyo ba
[02:11.59] Samun irin ki ba sauki ba
[02:13.69] Bana sauro ban ji komai
[02:16.80] Abokai sun so komai
[02:19.30] Bakankizo kin komai
[02:20.97] Ashe zaki bada komai
[02:23.64] A taba ki bazan yi shuru ba
[02:27.50] Bazan yi juwe gani ba
[02:29.49] Ko da karfi na bai kai ba
[02:31.73] Na ye ya din ti tuwo
[02:34.00] Da komai yau zan aikatar
[02:35.86] Tunda dani kike son a cikin maza
[02:37.59] Kin kira ni da dan autan maza
[02:40.17] Ga kinan
[02:44.19] Ga ni
[02:45.14] In ba kenan
[02:46.10] Ba'a ni
[02:47.11] In da kike nan
[02:48.19] Za ni
[02:49.21] Masoyi na
[02:51.72] Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah
[02:55.70] Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh
[03:00.33] Ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah ah-ah (rike alkawarina)
[03:04.15] Oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh oh-oh(a sa mana rana)
[03:08.70] Ga kinan
[03:09.72] Ga ni
[03:10.52] In ba kenan
[03:11.95] Ba'a ni
[03:12.72] In da kike nan
[03:13.66] Za ni
[03:14.50] Masoyi na
[03:19.29]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings