Aisha
๐ต 1035 characters
โฑ๏ธ 3:18 duration
๐ ID: 9533191
๐ Lyrics
Aisha
Aisha, a'i
Aisha, a'i
Aisha, Aisha ta
Son ki ya kama zuciya ta, oh
Na yarda tushen farin ciki ce
Ammah in kayi dace
Tunda kiyayya ta zam guba ce
Soyayya waraka ce
Rigafi nayi tuntini
Na samu magani
A masu jinya ku fitar dani
Akwai mai kula dani
Kun ganta nan, tana da alkunya
Abinta nan, ta iya soyayya
Ta kai matuka-gaya, a guri na
Aisha, a'i
Aisha, Aisha ta
Kin fita daban da yanmata
Kece gaban su kinyi rata
In babu ke a kai ni makabarta
Ba zan iya aure da kowa ba
Kullum tarairaiya
In anka bani ke
Banso ki sha wuya
Zanyo kula dake
Abinda kika so zanyi miki shi
Wanda baki so zana barshi
Bazan saki kuka ba
Aisha bazan baki haushi
Zaki ga gata Aisha ta
Aisha sarauniyar mata
Akwai ta da kyan kallo
Tauraruwa in ta bullo
Diyar Fulani yar fillo
Ku ganta kyakwawa
Son kowa
Mai ladabi ga kowa
Bata da damuwa
Bata raina kowa
Yanmata ku kauce
Wannan ta daban ce
Kwalliyar ta daban ce
Tafiyar ta daban ce
Karta sani na zauce
Aishar, Aisha ce
Nina fada kin fisu
Kece gatan su
Aisha dawisu
Na baki suna sarauniyar mata
Aisha
Aisha, a'i
Aisha, a'i
Aisha, Aisha ta
Son ki ya kama zuciya ta, oh
Na yarda tushen farin ciki ce
Ammah in kayi dace
Tunda kiyayya ta zam guba ce
Soyayya waraka ce
Rigafi nayi tuntini
Na samu magani
A masu jinya ku fitar dani
Akwai mai kula dani
Kun ganta nan, tana da alkunya
Abinta nan, ta iya soyayya
Ta kai matuka-gaya, a guri na
Aisha, a'i
Aisha, Aisha ta
Kin fita daban da yanmata
Kece gaban su kinyi rata
In babu ke a kai ni makabarta
Ba zan iya aure da kowa ba
Kullum tarairaiya
In anka bani ke
Banso ki sha wuya
Zanyo kula dake
Abinda kika so zanyi miki shi
Wanda baki so zana barshi
Bazan saki kuka ba
Aisha bazan baki haushi
Zaki ga gata Aisha ta
Aisha sarauniyar mata
Akwai ta da kyan kallo
Tauraruwa in ta bullo
Diyar Fulani yar fillo
Ku ganta kyakwawa
Son kowa
Mai ladabi ga kowa
Bata da damuwa
Bata raina kowa
Yanmata ku kauce
Wannan ta daban ce
Kwalliyar ta daban ce
Tafiyar ta daban ce
Karta sani na zauce
Aishar, Aisha ce
Nina fada kin fisu
Kece gatan su
Aisha dawisu
Na baki suna sarauniyar mata
Aisha
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:17.29] Aisha
[00:27.58] Aisha, a'i
[00:29.93] Aisha, a'i
[00:32.66] Aisha, Aisha ta
[00:34.90] Son ki ya kama zuciya ta, oh
[00:47.87] Na yarda tushen farin ciki ce
[00:51.08] Ammah in kayi dace
[00:52.81] Tunda kiyayya ta zam guba ce
[00:56.27] Soyayya waraka ce
[00:58.10] Rigafi nayi tuntini
[01:00.95] Na samu magani
[01:03.14] A masu jinya ku fitar dani
[01:06.05] Akwai mai kula dani
[01:08.17] Kun ganta nan, tana da alkunya
[01:10.87] Abinta nan, ta iya soyayya
[01:13.94] Ta kai matuka-gaya, a guri na
[01:18.47] Aisha, a'i
[01:21.17] Aisha, Aisha ta
[01:28.38] Kin fita daban da yanmata
[01:30.93] Kece gaban su kinyi rata
[01:33.43] In babu ke a kai ni makabarta
[01:35.88] Ba zan iya aure da kowa ba
[01:39.36] Kullum tarairaiya
[01:41.72] In anka bani ke
[01:44.47] Banso ki sha wuya
[01:46.82] Zanyo kula dake
[01:48.96] Abinda kika so zanyi miki shi
[01:51.40] Wanda baki so zana barshi
[01:55.17] Bazan saki kuka ba
[01:59.13] Aisha bazan baki haushi
[02:04.36] Zaki ga gata Aisha ta
[02:07.06] Aisha sarauniyar mata
[02:14.21] Akwai ta da kyan kallo
[02:16.80] Tauraruwa in ta bullo
[02:19.44] Diyar Fulani yar fillo
[02:21.62] Ku ganta kyakwawa
[02:23.77] Son kowa
[02:24.63] Mai ladabi ga kowa
[02:25.93] Bata da damuwa
[02:27.15] Bata raina kowa
[02:30.14] Yanmata ku kauce
[02:32.79] Wannan ta daban ce
[02:35.19] Kwalliyar ta daban ce
[02:37.89] Tafiyar ta daban ce
[02:40.06] Karta sani na zauce
[02:42.66] Aishar, Aisha ce
[02:50.23] Nina fada kin fisu
[02:52.64] Kece gatan su
[02:55.34] Aisha dawisu
[02:57.92] Na baki suna sarauniyar mata
[03:03.27] Aisha
[03:16.78]
[00:27.58] Aisha, a'i
[00:29.93] Aisha, a'i
[00:32.66] Aisha, Aisha ta
[00:34.90] Son ki ya kama zuciya ta, oh
[00:47.87] Na yarda tushen farin ciki ce
[00:51.08] Ammah in kayi dace
[00:52.81] Tunda kiyayya ta zam guba ce
[00:56.27] Soyayya waraka ce
[00:58.10] Rigafi nayi tuntini
[01:00.95] Na samu magani
[01:03.14] A masu jinya ku fitar dani
[01:06.05] Akwai mai kula dani
[01:08.17] Kun ganta nan, tana da alkunya
[01:10.87] Abinta nan, ta iya soyayya
[01:13.94] Ta kai matuka-gaya, a guri na
[01:18.47] Aisha, a'i
[01:21.17] Aisha, Aisha ta
[01:28.38] Kin fita daban da yanmata
[01:30.93] Kece gaban su kinyi rata
[01:33.43] In babu ke a kai ni makabarta
[01:35.88] Ba zan iya aure da kowa ba
[01:39.36] Kullum tarairaiya
[01:41.72] In anka bani ke
[01:44.47] Banso ki sha wuya
[01:46.82] Zanyo kula dake
[01:48.96] Abinda kika so zanyi miki shi
[01:51.40] Wanda baki so zana barshi
[01:55.17] Bazan saki kuka ba
[01:59.13] Aisha bazan baki haushi
[02:04.36] Zaki ga gata Aisha ta
[02:07.06] Aisha sarauniyar mata
[02:14.21] Akwai ta da kyan kallo
[02:16.80] Tauraruwa in ta bullo
[02:19.44] Diyar Fulani yar fillo
[02:21.62] Ku ganta kyakwawa
[02:23.77] Son kowa
[02:24.63] Mai ladabi ga kowa
[02:25.93] Bata da damuwa
[02:27.15] Bata raina kowa
[02:30.14] Yanmata ku kauce
[02:32.79] Wannan ta daban ce
[02:35.19] Kwalliyar ta daban ce
[02:37.89] Tafiyar ta daban ce
[02:40.06] Karta sani na zauce
[02:42.66] Aishar, Aisha ce
[02:50.23] Nina fada kin fisu
[02:52.64] Kece gatan su
[02:55.34] Aisha dawisu
[02:57.92] Na baki suna sarauniyar mata
[03:03.27] Aisha
[03:16.78]