Farin Jini
๐ต 1440 characters
โฑ๏ธ 3:17 duration
๐ ID: 9533233
๐ Lyrics
(Kida)
M. Shareefi
(Kasheepun kida)
Mai farin jini
Yanmata ki nai mini kwarjini
Kin shiga zuciyata
Kin shiga rayuwata
Kin zama damuwata
Kece babbar kawata
Dukkanin dare hakika yana da safiya
Dukkan rayuwa akwai karshen ta a duniya
Masoyi baya amsa suna in baida masoyiya
Ni dai kun ga tawa
Ta zarce ta kowa
Ita ce mai ban kullawa
Halinta abin yabawa
Ta sani in mace komai, in raina yayi daci
In jiki na yayi zafi, ta sanya min mafici
Babu ya ke
Banda ya ke
Banda kamar ki duniya
Hannu rike
Dani dake
A sannu mu zaga nahiya
Zan hau duste da tsaunuka, don soyayyar ki yar'uwa
Zan shiga kogi da rafuka, in haye kowani irin ruwa
Kamar da wasa mun dauko
Sannu a sannu munyi karko
A yanzu na wuce bako
Nine karshe, nine farko
Fadi ku kara
Wata da zahra
Allah ya tsara (Allah ya tsara)
Babu dabara (babu dabara)
Nine mai kare duka
A gare ki in share kuka
Damina, rani, da kaka
Wahalar ciki zana dauka a kan ki
Kyawun ki yakai kyawu, a kalle ki dole a kara
Dake idan naje yawo, samari su gan mu sun sara
Don Allah taho ki taho da wuri
Yanmata su tashi su baki guri
Kwalliyar kice mai haske gari
Bani gane kowa in kina guri
Assalam-salam salama
Nazo kiban ruwan zuma
Cikin kauna na tsunduma
Nayi wanka a korama
Ba sauran cututtukan so
Tunda kin fada ni kike so
Ki wanke magauta da soso
Munkai karshe a lamarin so
Dani dake
Mun tsallake
An bani ke
Aure dake
Lalala la-la-la
Oh-oh-oh oh
A-ah, a-ah-ah
(Okay, beat Amjad Record)
Mai farin jini
M. Shareefi
(Kasheepun kida)
Mai farin jini
Yanmata ki nai mini kwarjini
Kin shiga zuciyata
Kin shiga rayuwata
Kin zama damuwata
Kece babbar kawata
Dukkanin dare hakika yana da safiya
Dukkan rayuwa akwai karshen ta a duniya
Masoyi baya amsa suna in baida masoyiya
Ni dai kun ga tawa
Ta zarce ta kowa
Ita ce mai ban kullawa
Halinta abin yabawa
Ta sani in mace komai, in raina yayi daci
In jiki na yayi zafi, ta sanya min mafici
Babu ya ke
Banda ya ke
Banda kamar ki duniya
Hannu rike
Dani dake
A sannu mu zaga nahiya
Zan hau duste da tsaunuka, don soyayyar ki yar'uwa
Zan shiga kogi da rafuka, in haye kowani irin ruwa
Kamar da wasa mun dauko
Sannu a sannu munyi karko
A yanzu na wuce bako
Nine karshe, nine farko
Fadi ku kara
Wata da zahra
Allah ya tsara (Allah ya tsara)
Babu dabara (babu dabara)
Nine mai kare duka
A gare ki in share kuka
Damina, rani, da kaka
Wahalar ciki zana dauka a kan ki
Kyawun ki yakai kyawu, a kalle ki dole a kara
Dake idan naje yawo, samari su gan mu sun sara
Don Allah taho ki taho da wuri
Yanmata su tashi su baki guri
Kwalliyar kice mai haske gari
Bani gane kowa in kina guri
Assalam-salam salama
Nazo kiban ruwan zuma
Cikin kauna na tsunduma
Nayi wanka a korama
Ba sauran cututtukan so
Tunda kin fada ni kike so
Ki wanke magauta da soso
Munkai karshe a lamarin so
Dani dake
Mun tsallake
An bani ke
Aure dake
Lalala la-la-la
Oh-oh-oh oh
A-ah, a-ah-ah
(Okay, beat Amjad Record)
Mai farin jini
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:08.13] (Kida)
[00:11.32] M. Shareefi
[00:12.48] (Kasheepun kida)
[00:14.08] Mai farin jini
[00:15.40] Yanmata ki nai mini kwarjini
[00:18.60] Kin shiga zuciyata
[00:21.16] Kin shiga rayuwata
[00:23.63] Kin zama damuwata
[00:25.56] Kece babbar kawata
[00:28.22] Dukkanin dare hakika yana da safiya
[00:33.25] Dukkan rayuwa akwai karshen ta a duniya
[00:38.05] Masoyi baya amsa suna in baida masoyiya
[00:42.78] Ni dai kun ga tawa
[00:45.37] Ta zarce ta kowa
[00:47.56] Ita ce mai ban kullawa
[00:49.87] Halinta abin yabawa
[00:52.36] Ta sani in mace komai, in raina yayi daci
[00:57.22] In jiki na yayi zafi, ta sanya min mafici
[01:02.21] Babu ya ke
[01:03.55] Banda ya ke
[01:04.74] Banda kamar ki duniya
[01:06.98] Hannu rike
[01:08.45] Dani dake
[01:09.49] A sannu mu zaga nahiya
[01:12.02] Zan hau duste da tsaunuka, don soyayyar ki yar'uwa
[01:16.68] Zan shiga kogi da rafuka, in haye kowani irin ruwa
[01:22.01]
[01:31.63] Kamar da wasa mun dauko
[01:33.98] Sannu a sannu munyi karko
[01:36.65] A yanzu na wuce bako
[01:38.63] Nine karshe, nine farko
[01:41.37] Fadi ku kara
[01:43.87] Wata da zahra
[01:46.05] Allah ya tsara (Allah ya tsara)
[01:48.66] Babu dabara (babu dabara)
[01:50.66] Nine mai kare duka
[01:53.15] A gare ki in share kuka
[01:55.56] Damina, rani, da kaka
[01:57.82] Wahalar ciki zana dauka a kan ki
[02:01.20]
[02:10.50] Kyawun ki yakai kyawu, a kalle ki dole a kara
[02:15.43] Dake idan naje yawo, samari su gan mu sun sara
[02:20.05] Don Allah taho ki taho da wuri
[02:22.45] Yanmata su tashi su baki guri
[02:24.98] Kwalliyar kice mai haske gari
[02:27.43] Bani gane kowa in kina guri
[02:29.82] Assalam-salam salama
[02:32.24] Nazo kiban ruwan zuma
[02:34.40] Cikin kauna na tsunduma
[02:36.98] Nayi wanka a korama
[02:39.37] Ba sauran cututtukan so
[02:41.82] Tunda kin fada ni kike so
[02:44.13] Ki wanke magauta da soso
[02:46.62] Munkai karshe a lamarin so
[02:49.21] Dani dake
[02:51.49] Mun tsallake
[02:53.91] An bani ke
[02:56.33] Aure dake
[02:58.87] Lalala la-la-la
[03:01.35] Oh-oh-oh oh
[03:04.32] A-ah, a-ah-ah
[03:06.72] (Okay, beat Amjad Record)
[03:08.88] Mai farin jini
[03:15.99]
[00:11.32] M. Shareefi
[00:12.48] (Kasheepun kida)
[00:14.08] Mai farin jini
[00:15.40] Yanmata ki nai mini kwarjini
[00:18.60] Kin shiga zuciyata
[00:21.16] Kin shiga rayuwata
[00:23.63] Kin zama damuwata
[00:25.56] Kece babbar kawata
[00:28.22] Dukkanin dare hakika yana da safiya
[00:33.25] Dukkan rayuwa akwai karshen ta a duniya
[00:38.05] Masoyi baya amsa suna in baida masoyiya
[00:42.78] Ni dai kun ga tawa
[00:45.37] Ta zarce ta kowa
[00:47.56] Ita ce mai ban kullawa
[00:49.87] Halinta abin yabawa
[00:52.36] Ta sani in mace komai, in raina yayi daci
[00:57.22] In jiki na yayi zafi, ta sanya min mafici
[01:02.21] Babu ya ke
[01:03.55] Banda ya ke
[01:04.74] Banda kamar ki duniya
[01:06.98] Hannu rike
[01:08.45] Dani dake
[01:09.49] A sannu mu zaga nahiya
[01:12.02] Zan hau duste da tsaunuka, don soyayyar ki yar'uwa
[01:16.68] Zan shiga kogi da rafuka, in haye kowani irin ruwa
[01:22.01]
[01:31.63] Kamar da wasa mun dauko
[01:33.98] Sannu a sannu munyi karko
[01:36.65] A yanzu na wuce bako
[01:38.63] Nine karshe, nine farko
[01:41.37] Fadi ku kara
[01:43.87] Wata da zahra
[01:46.05] Allah ya tsara (Allah ya tsara)
[01:48.66] Babu dabara (babu dabara)
[01:50.66] Nine mai kare duka
[01:53.15] A gare ki in share kuka
[01:55.56] Damina, rani, da kaka
[01:57.82] Wahalar ciki zana dauka a kan ki
[02:01.20]
[02:10.50] Kyawun ki yakai kyawu, a kalle ki dole a kara
[02:15.43] Dake idan naje yawo, samari su gan mu sun sara
[02:20.05] Don Allah taho ki taho da wuri
[02:22.45] Yanmata su tashi su baki guri
[02:24.98] Kwalliyar kice mai haske gari
[02:27.43] Bani gane kowa in kina guri
[02:29.82] Assalam-salam salama
[02:32.24] Nazo kiban ruwan zuma
[02:34.40] Cikin kauna na tsunduma
[02:36.98] Nayi wanka a korama
[02:39.37] Ba sauran cututtukan so
[02:41.82] Tunda kin fada ni kike so
[02:44.13] Ki wanke magauta da soso
[02:46.62] Munkai karshe a lamarin so
[02:49.21] Dani dake
[02:51.49] Mun tsallake
[02:53.91] An bani ke
[02:56.33] Aure dake
[02:58.87] Lalala la-la-la
[03:01.35] Oh-oh-oh oh
[03:04.32] A-ah, a-ah-ah
[03:06.72] (Okay, beat Amjad Record)
[03:08.88] Mai farin jini
[03:15.99]