Habibty
๐ต 1467 characters
โฑ๏ธ 3:37 duration
๐ ID: 9554467
๐ Lyrics
Beat Amjad record
Habibty ke ki zan mini garkuwa
A guna kin ka cire duka dimuwa
Da ke na saba
Rabuwa ban so ba
Ya abar kaunata alkawarinmu bazan kayar ba
Akan ambatonki na zauce
Wasu na zaton dana kauce
Kaunarki nayi nisa nasa a raina bazana dawo ba
Kin ga inata kankanba
Kyale batu na yan ruba
Dan nasaka a raina sai ke
Kuma bazana yasarba
Kyakyawa kiyi kula dani-kiyi kula dani a soyayya
Kyakyawa yaruftiya masoyiya mai alkunya
Kyakyawa masoyiyata-masoyiyata
Kyakyawa nifa na dace da yarinya kyakyawa
Tunda dani dake mun dace bazan karya doka ba
Mahadin jikina da rai dake banki yarda ba
Rike mini na saba
Mai hakuri da kyan aiba
Bazanki baki yarda ba koda kin tafi sai inga kin dawo
Haka yasa naji a raina kin isa
Daki da sa'a soyayya bamu kasa
Sai na kurba zumar soyayya mai kishina ke zan ba yarda
Kyakyawa na saba-na saba-na saba
Kyakyawa kinga na saba daure ki kula dani
Kyakyawa rika kula dani inda zakije
Dani
Kyakyawa masoyiya ke kadai ce kyakyawa
Habibty ke ki zan mini garkuwa
A guna kin ka cire duka dimuwa
Da ke na saba
Rabuwa ban so ba
Ya abar kaunata alkawarinmu bazan kayar ba
Akan ambatonki na zauce
Wasu na zaton dana kauce
Kaunarki nayi nisa nasa a raina baza na dawo ba
Kin ga ina ta kankanba

Midget Mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:11.97] Beat Amjad record
[00:14.63] Habibty ke ki zan mini garkuwa
[00:19.43] A guna kin ka cire duka dimuwa
[00:24.15] Da ke na saba
[00:26.47] Rabuwa ban so ba
[00:28.87] Ya abar kaunata alkawarinmu bazan kayar ba
[00:33.40] Akan ambatonki na zauce
[00:35.79] Wasu na zaton dana kauce
[00:37.92] Kaunarki nayi nisa nasa a raina bazana dawo ba
[00:43.12] Kin ga inata kankanba
[00:45.29] Kyale batu na yan ruba
[00:47.68] Dan nasaka a raina sai ke
[00:50.00] Kuma bazana yasarba
[00:52.41] Kyakyawa kiyi kula dani-kiyi kula dani a soyayya
[00:56.97] Kyakyawa yaruftiya masoyiya mai alkunya
[01:02.14] Kyakyawa masoyiyata-masoyiyata
[01:06.46] Kyakyawa nifa na dace da yarinya kyakyawa
[01:11.74]
[01:22.02] Tunda dani dake mun dace bazan karya doka ba
[01:26.56] Mahadin jikina da rai dake banki yarda ba
[01:31.26] Rike mini na saba
[01:33.78] Mai hakuri da kyan aiba
[01:36.17] Bazanki baki yarda ba koda kin tafi sai inga kin dawo
[01:40.97] Haka yasa naji a raina kin isa
[01:45.78] Daki da sa'a soyayya bamu kasa
[01:50.47] Sai na kurba zumar soyayya mai kishina ke zan ba yarda
[01:59.63] Kyakyawa na saba-na saba-na saba
[02:04.92] Kyakyawa kinga na saba daure ki kula dani
[02:08.95] Kyakyawa rika kula dani inda zakije
[02:13.44] Dani
[02:15.38] Kyakyawa masoyiya ke kadai ce kyakyawa
[02:19.06]
[02:29.25] Habibty ke ki zan mini garkuwa
[02:34.09] A guna kin ka cire duka dimuwa
[02:38.53] Da ke na saba
[02:40.98] Rabuwa ban so ba
[02:43.03] Ya abar kaunata alkawarinmu bazan kayar ba
[02:48.09] Akan ambatonki na zauce
[02:50.45] Wasu na zaton dana kauce
[02:52.53] Kaunarki nayi nisa nasa a raina baza na dawo ba
[02:57.57] Kin ga ina ta kankanba
[02:59.78] Kyale batu na yan ruba
[03:02.36] Dan nasaka a raina sai ke
[03:05.06] Kuma bazana yasarba
[03:06.96] Kyakyawa kiyi kula dani-kiyi kula dani a soyayya
[03:12.65] Kyakyawa yaruftiya masoyiya mai alkunya
[03:16.36] Kyakyawa masoyiyata-masoyiyata
[03:21.32] Kyakyawa nifa na dace da yarinya kyakyawa
[03:26.39]
[03:28.90] Midget Mix
[03:35.74]