Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Ki bani dama

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Alkhairi โ€ข โฑ๏ธ 3:56
๐ŸŽต 1607 characters
โฑ๏ธ 3:56 duration
๐Ÿ†” ID: 9554521

๐Ÿ“œ Lyrics

Ki bani dama-dama
Zanyi fama

Beat Amjad record

Idan ina tina kai na, ke na tino
Kanki nai damarata ko nazo na dano
Haba ki gane nufina ki yafe ni
Kar ki barni a zauce ki amsa wani

Kauna da sanki a rai sun taru
Karki bari sanadin kin kwaru

Har abada ni dake na saba
Batun in guje ki kin gani ba zan iya ba
Ko nazama naki zuciyata ki karba
Ki tai abunda kika so ni bazan hana ba

Nai miki magiya nasan nai kuskure
Ki mini afuwa sakar so ki warware
Ki mini lamunin zama ko wani bangare
Da zai shafi rayuwanki ya zam na tare

Na dada ambatonki na samu farar zuma
Tun daga kyan sufarki sai in dada kidima
Tilas ne in biki kana inyi lalanma
Ni banso ki furta kalmar sai anjima

Ki yafe ni sahiba
Kin zamto abun yaba
In ba ke nima nasan bazan iya ba

Makuli na zuciyata na baki
Kin kulle ki yadashi a tafki
San ranki

Ni dai magiya nake ki bude baki
Ki ce, "Kin hakurta babu fushi a ranki"

Nai laifi gare ki kuma na amsa da kai na
Ki hakuri ki bani dama in wanke kai na
Wani irin radadadin zafi a raina
Da na motsa sai dai in samo guri in tsuguna

Idan na nufo ki zana zo shin wa zai tare ni
Kowa ya ce, "In dakata sai dai a kashe ni"
Kuma kina fushi dani
Ina tinani taya zana karaso gunki kina tare ni

Dan aikinki ne, ke ko kin manta ni ne?
Mai hana damuwarki bansan ko sufone
Ban dama inzo gareki ko tankene
Tinanin kwakwalwa sirrin zuci ne

Nifa a kan ki ba nawa ko a tambaya
Komai nawa naki ne kinji habibiya
Jinina da naki sun gama zagaya
Mini jiki abun guda ne zinariya

Mai sona ki bani dama
(Ki bani dama-dama)
Idan kika bar ni zanyi fama (zanyi fama)
Ga sanki a zuciya yayi girma (girma)

Midget Mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:04.76] Ki bani dama-dama
[00:09.86] Zanyi fama
[00:10.85]
[00:15.66] Beat Amjad record
[00:18.53] Idan ina tina kai na, ke na tino
[00:23.09] Kanki nai damarata ko nazo na dano
[00:27.13] Haba ki gane nufina ki yafe ni
[00:31.95] Kar ki barni a zauce ki amsa wani
[00:36.14] Kauna da sanki a rai sun taru
[00:40.58] Karki bari sanadin kin kwaru
[00:46.01]
[00:56.34] Har abada ni dake na saba
[01:01.13] Batun in guje ki kin gani ba zan iya ba
[01:05.05] Ko nazama naki zuciyata ki karba
[01:10.00] Ki tai abunda kika so ni bazan hana ba
[01:13.78] Nai miki magiya nasan nai kuskure
[01:18.78] Ki mini afuwa sakar so ki warware
[01:23.23] Ki mini lamunin zama ko wani bangare
[01:27.74] Da zai shafi rayuwanki ya zam na tare
[01:32.22] Na dada ambatonki na samu farar zuma
[01:36.71] Tun daga kyan sufarki sai in dada kidima
[01:41.29] Tilas ne in biki kana inyi lalanma
[01:45.72] Ni banso ki furta kalmar sai anjima
[01:49.93] Ki yafe ni sahiba
[01:54.78] Kin zamto abun yaba
[01:59.16] In ba ke nima nasan bazan iya ba
[02:03.63] Makuli na zuciyata na baki
[02:08.33] Kin kulle ki yadashi a tafki
[02:11.78] San ranki
[02:12.79] Ni dai magiya nake ki bude baki
[02:17.40] Ki ce, "Kin hakurta babu fushi a ranki"
[02:21.63] Nai laifi gare ki kuma na amsa da kai na
[02:26.16] Ki hakuri ki bani dama in wanke kai na
[02:30.87] Wani irin radadadin zafi a raina
[02:35.19] Da na motsa sai dai in samo guri in tsuguna
[02:39.42] Idan na nufo ki zana zo shin wa zai tare ni
[02:44.18] Kowa ya ce, "In dakata sai dai a kashe ni"
[02:48.39] Kuma kina fushi dani
[02:51.27] Ina tinani taya zana karaso gunki kina tare ni
[02:57.53] Dan aikinki ne, ke ko kin manta ni ne?
[03:02.04] Mai hana damuwarki bansan ko sufone
[03:06.45] Ban dama inzo gareki ko tankene
[03:10.88] Tinanin kwakwalwa sirrin zuci ne
[03:15.36] Nifa a kan ki ba nawa ko a tambaya
[03:19.89] Komai nawa naki ne kinji habibiya
[03:24.39] Jinina da naki sun gama zagaya
[03:28.74] Mini jiki abun guda ne zinariya
[03:33.26] Mai sona ki bani dama
[03:35.51] (Ki bani dama-dama)
[03:37.68] Idan kika bar ni zanyi fama (zanyi fama)
[03:42.19] Ga sanki a zuciya yayi girma (girma)
[03:46.41]
[03:49.82] Midget Mix
[03:54.68]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings