Alkawari
๐ต 1139 characters
โฑ๏ธ 2:59 duration
๐ ID: 9554584
๐ Lyrics
Ko baru basa gwada mana yanda ake zama da juna ba
Kuma idan tsautsayi ya raba ni dake ba zanyi aure ba
Mutu ka raba nasa raina kan son ki ne nayi damba
Yarda, da amana suke sa na so yayo karko
Kaifa daidai dani ne
Da gani za'a gane
Kai garen magani ne
Sannan mahadi ne
Tunani nawa kaine
Komai nawa kaine
Jinin jiki nawa kaine
Kuma kaine mai martaba na
Kula dani, kiji dani, ki kuma budan idona
Duk tsanani, ki adani, zan karan ki kauna
Kin sani, kece gani, sannan kin zama jina
Uwa ga ya'ya na
Mai daki na
Magwajin lokaci na
Zuciya kai ta nuna
Kai ka zama ginshikina
Garkuwan rayuwa na
Kai nake ma kallon miji
Jagora gun tarbiyya na
Sonki bazan bari koda za'a kaini inda ba zana dawo ba
Shawara bana jinta indai a kanki ne ba zana karba
Tunda ba wanda zai fahimci ne sonki bai saka ni shirme ba
Ba bukatar a duba
Tunda kece na zaba
Ke naba zuciya ta
Kuma bazan ce dake ki kawo ba
Karka tafi, in ka tafi zan mutu nidai
Babu inda zani don kin mini dai-dai
Babu kai zan shiga hadari
Bani barin ki cikin garari
Kasan son ka yanai mini rana
Nima ya canzan yanayi na
Toh masoyi nagode maka
Nagode miki
Nagode maka
Nagode miki
Nagode maka nidai

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:18.83] Ko baru basa gwada mana yanda ake zama da juna ba
[00:23.28] Kuma idan tsautsayi ya raba ni dake ba zanyi aure ba
[00:27.91] Mutu ka raba nasa raina kan son ki ne nayi damba
[00:32.94] Yarda, da amana suke sa na so yayo karko
[00:37.73] Kaifa daidai dani ne
[00:40.42] Da gani za'a gane
[00:42.56] Kai garen magani ne
[00:44.86] Sannan mahadi ne
[00:47.45] Tunani nawa kaine
[00:49.31] Komai nawa kaine
[00:51.77] Jinin jiki nawa kaine
[00:53.82] Kuma kaine mai martaba na
[00:56.99] Kula dani, kiji dani, ki kuma budan idona
[01:01.93] Duk tsanani, ki adani, zan karan ki kauna
[01:06.62] Kin sani, kece gani, sannan kin zama jina
[01:11.57] Uwa ga ya'ya na
[01:14.09] Mai daki na
[01:16.69]
[01:25.90] Magwajin lokaci na
[01:28.11] Zuciya kai ta nuna
[01:30.02] Kai ka zama ginshikina
[01:32.92] Garkuwan rayuwa na
[01:34.90] Kai nake ma kallon miji
[01:37.39] Jagora gun tarbiyya na
[01:39.46] Sonki bazan bari koda za'a kaini inda ba zana dawo ba
[01:45.36] Shawara bana jinta indai a kanki ne ba zana karba
[01:49.14] Tunda ba wanda zai fahimci ne sonki bai saka ni shirme ba
[01:54.71] Ba bukatar a duba
[01:56.77] Tunda kece na zaba
[01:59.31] Ke naba zuciya ta
[02:01.32] Kuma bazan ce dake ki kawo ba
[02:05.05]
[02:13.95] Karka tafi, in ka tafi zan mutu nidai
[02:15.34] Babu inda zani don kin mini dai-dai
[02:18.11] Babu kai zan shiga hadari
[02:20.55] Bani barin ki cikin garari
[02:22.28] Kasan son ka yanai mini rana
[02:25.23] Nima ya canzan yanayi na
[02:27.86] Toh masoyi nagode maka
[02:29.55] Nagode miki
[02:31.19] Nagode maka
[02:32.13] Nagode miki
[02:33.16] Nagode maka nidai
[02:53.07]