Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Burin Zuciya

๐Ÿ‘ค Umar M. Shareef โ€ข ๐ŸŽผ Kalaman Bakina โ€ข โฑ๏ธ 3:55
๐ŸŽต 1257 characters
โฑ๏ธ 3:55 duration
๐Ÿ†” ID: 9554615

๐Ÿ“œ Lyrics

Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace

Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya
Wanda yayi taki sa'a gurin Allah yayi godiya
Gamo da katar nayo da sa'ar duba ina dariya
Nasan bani shan wuya
Na samu son gaskiya na dace

Harsashe kila wakala ne ba zai zama gaibu ba
Fatan da nake zaman mu abadan ne ba farraku ba
Kullum muyi ta cigaba
Har karshen rayuwa a takaice

Komai Allah ya nufa sai yayi ba mai hana shi
Ni ke mun hadu kan soyayya ne cikin nufin shi
A raba ni dake ba dai mutum ba sai shi da kanshi
Hassada ko shi ba zaiyi min ba don na rike shi
Maganin dukkanin cuta
Na fadi kuma na nanata ki dauka

Zantukan da kayo hakika ni shi zani dauka
Shi ya dace dukkanin Musulmi kowa ya dauka
Yarda Allah shine dai mai yi ka gujewa shirka
Inda yaso dole kaje in yaki ko babu mai kaika
Shi ya hada mu
Don haka bamai raba mu (soyayya)

Nishadin zuciyata kece mai share hawaye
Zan shaida nafi son ka da kowa dangi har kawaye
Kuka nake in na tuna akwai rabuwa mai sa hawaye
Ko raina ne ya baci idan na tuno ka sai na janye
Babu mai bata miki in barshi muddin ina a raye
Kunyi min komai iyaye in kun bani shi ba hawaye na dace

Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:10.71] Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
[00:18.59] Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
[00:26.24]
[00:33.61] Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya
[00:40.82] Wanda yayi taki sa'a gurin Allah yayi godiya
[00:48.20] Gamo da katar nayo da sa'ar duba ina dariya
[00:55.53] Nasan bani shan wuya
[00:59.05] Na samu son gaskiya na dace
[01:03.20] Harsashe kila wakala ne ba zai zama gaibu ba
[01:10.12] Fatan da nake zaman mu abadan ne ba farraku ba
[01:17.82] Kullum muyi ta cigaba
[01:20.75] Har karshen rayuwa a takaice
[01:25.92] Komai Allah ya nufa sai yayi ba mai hana shi
[01:29.86] Ni ke mun hadu kan soyayya ne cikin nufin shi
[01:33.20] A raba ni dake ba dai mutum ba sai shi da kanshi
[01:36.49] Hassada ko shi ba zaiyi min ba don na rike shi
[01:40.95] Maganin dukkanin cuta
[01:44.28] Na fadi kuma na nanata ki dauka
[01:47.99] Zantukan da kayo hakika ni shi zani dauka
[01:51.95] Shi ya dace dukkanin Musulmi kowa ya dauka
[01:55.54] Yarda Allah shine dai mai yi ka gujewa shirka
[01:59.74] Inda yaso dole kaje in yaki ko babu mai kaika
[02:03.54] Shi ya hada mu
[02:06.34] Don haka bamai raba mu (soyayya)
[02:11.27]
[02:44.78] Nishadin zuciyata kece mai share hawaye
[02:51.64] Zan shaida nafi son ka da kowa dangi har kawaye
[02:58.81] Kuka nake in na tuna akwai rabuwa mai sa hawaye
[03:06.27] Ko raina ne ya baci idan na tuno ka sai na janye
[03:14.12] Babu mai bata miki in barshi muddin ina a raye
[03:21.32] Kunyi min komai iyaye in kun bani shi ba hawaye na dace
[03:29.44] Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
[03:37.06] Burin zuciya ta samu masoyin gaskiya ta dace
[03:45.57]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings