Fatana
๐ต 909 characters
โฑ๏ธ 2:28 duration
๐ ID: 9554675
๐ Lyrics
Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta
Sai kika wanke dukkanIn Al'amarinta
Zanso ki bani hadin kai a taffiyata
Nazam mijinki keko sai ki zam matata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Inko hakan ya kasan ce masoyiyata
Zaki zamo sarauniya a zuciyata
Kina fada zauna kawai ki huta
Allah in yabaka ba mai iya Kwata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake
Sai kika wanke dukkanIn Al'amarinta
Zanso ki bani hadin kai a taffiyata
Nazam mijinki keko sai ki zam matata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Inko hakan ya kasan ce masoyiyata
Zaki zamo sarauniya a zuciyata
Kina fada zauna kawai ki huta
Allah in yabaka ba mai iya Kwata
Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Ko da bana iya numfashi a rayuwa
Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna
Fatana na mutu dake
Fatana na
Rayuwa dake acikin kauna na
Fatana na mutu dake
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:08.73] Yayin da zuciya ta ganki Fatima ta
[00:12.68] Sai kika wanke dukkanIn Al'amarinta
[00:16.65] Zanso ki bani hadin kai a taffiyata
[00:20.85] Nazam mijinki keko sai ki zam matata
[00:25.07] Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
[00:29.23] Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
[00:33.42] Ko da bana iya numfashi a rayuwa
[00:37.62] Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
[00:41.84] Fatana na
[00:43.06] Rayuwa dake acikin kauna
[00:45.92] Fatana na mutu dake
[00:50.33] Fatana na
[00:51.63] Rayuwa dake acikin kauna
[00:54.81] Fatana na mutu dake
[00:58.88] Inko hakan ya kasan ce masoyiyata
[01:02.82] Zaki zamo sarauniya a zuciyata
[01:07.13] Kina fada zauna kawai ki huta
[01:11.14] Allah in yabaka ba mai iya Kwata
[01:15.39] Allah ne yasa mini kaunarki a zuciya
[01:19.55] Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
[01:23.69] Ko da bana iya numfashi a rayuwa
[01:27.84] Ba mai iya cire mini kaunarki a zuciya
[01:32.09] Fatana na
[01:32.98] Rayuwa dake acikin kauna
[01:35.99] Fatana na mutu dake
[01:40.18] Fatana na
[01:41.10] Rayuwa dake acikin kauna na
[01:44.33] Fatana na mutu dake
[01:48.57] Fatana na
[01:49.86] Rayuwa dake acikin kauna
[01:52.76] Fatana na mutu dake
[01:56.92] Fatana na
[01:58.05] Rayuwa dake acikin kauna na
[02:01.22] Fatana na mutu dake
[02:01.58]