Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Dama (feat. Hamisu Breaker)

๐Ÿ‘ค Namenj โ€ข ๐ŸŽผ Dama โ€ข โฑ๏ธ 2:57
๐ŸŽต 1318 characters
โฑ๏ธ 2:57 duration
๐Ÿ†” ID: 9569964

๐Ÿ“œ Lyrics

Baby Ina kwana
Baby Ina gajiya
Shin kin tashi lafia
Rabin raina
Soyayya da kafiya
Nake miki kin jiya
Tabbas kin iya soyayya
Rabin raina

Daama da ke na fara haduwa da Na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni

Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo

Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake tafi dadi wayyo

Soyayya na Da dadi
Lobayya na da Dadi
Amma dake tafi dadi wayyo

Daama zaki yarda da duk batunsa na soyayyane
Kema ki amince da kuddirinsa na alhairi ne
Wanda tasiri ne
A zuciya ki zaune
Ya baki zuciya tai duka kyauta autar ma
Zan so ki bi yarda
Ki gaya masa kin ragi tsada
Ni batun na jaddada ki gwada min zaki mutulta
Ki dakata kiji yanmata
A yau bikinku muke fata
Mun shaida kun zama yan gata
Ki tausawa ma sa raina

Kaunarki ta kama ni tun farko
Ni fatana ni da ke muyi karko
Aurenmu da ni da ke yai karko
Mu haifi yaya ma su albarka

Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni

Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo

Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake Tafi dadi wayyo

Soyayya na da dadi
Lobayya na da dadi
Amma dake tafi dadi wayyo

Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi
Soyayya dadi

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:17.14] Baby Ina kwana
[00:19.44] Baby Ina gajiya
[00:21.79] Shin kin tashi lafia
[00:24.49] Rabin raina
[00:25.85] Soyayya da kafiya
[00:28.14] Nake miki kin jiya
[00:30.41] Tabbas kin iya soyayya
[00:32.53] Rabin raina
[00:34.46] Daama da ke na fara haduwa da Na yi aure tuntuni
[00:38.86] Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni
[00:43.45] Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
[00:47.40] Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo
[00:53.26] Soyayya na da dadi
[00:54.90] Lobayya na da dadi
[00:57.59] Amma dake tafi dadi wayyo
[01:00.96] Soyayya na Da dadi
[01:02.78] Lobayya na da Dadi
[01:05.27] Amma dake tafi dadi wayyo
[01:07.42] Daama zaki yarda da duk batunsa na soyayyane
[01:14.93] Kema ki amince da kuddirinsa na alhairi ne
[01:19.87] Wanda tasiri ne
[01:21.86] A zuciya ki zaune
[01:25.94] Ya baki zuciya tai duka kyauta autar ma
[01:28.66] Zan so ki bi yarda
[01:29.91] Ki gaya masa kin ragi tsada
[01:32.86] Ni batun na jaddada ki gwada min zaki mutulta
[01:37.28] Ki dakata kiji yanmata
[01:39.26] A yau bikinku muke fata
[01:41.95] Mun shaida kun zama yan gata
[01:43.93] Ki tausawa ma sa raina
[01:45.84] Kaunarki ta kama ni tun farko
[01:48.90] Ni fatana ni da ke muyi karko
[01:53.28] Aurenmu da ni da ke yai karko
[01:57.94] Mu haifi yaya ma su albarka
[02:02.29] Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
[02:06.23] Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni
[02:10.89] Daama da ke na fara haduwa da na yi aure tuntuni
[02:14.61] Zama dake akwai karuwa hakika ni kina burgeni wayyo
[02:21.06] Soyayya na da dadi
[02:22.35] Lobayya na da dadi
[02:24.66] Amma dake Tafi dadi wayyo
[02:28.32] Soyayya na da dadi
[02:30.05] Lobayya na da dadi
[02:32.43] Amma dake tafi dadi wayyo
[02:36.21]
[02:42.32] Soyayya dadi
[02:48.34] Soyayya dadi
[02:50.60] Soyayya dadi
[02:52.30] Soyayya dadi
[02:53.54]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings