Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Maryama

๐Ÿ‘ค Dauda Kahutu Rarara โ€ข ๐ŸŽผ Maryama โ€ข โฑ๏ธ 4:44
๐ŸŽต 2825 characters
โฑ๏ธ 4:44 duration
๐Ÿ†” ID: 9590877

๐Ÿ“œ Lyrics

Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Kwalliya gun Hausa, Fulani
Macen kurewa atamfa (Maryama)
Yafi dadi a kasuwa in akwai mutane
Ku duba (Maryama)
Shekara ce ta zagayo
Mu mutuntuka zamu shafa (Maryama)

Ga kawayenki daufa (Maryama)
Sun taho maki safa (Maryama)
Masu hasken akaifa (Maryama)
Kinyi kyau matukar kurewa
Abin yabawa dagaske Maryama

Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Mai farar zuciya
Kinyi kyau halin mikiya
Gunkiya ko diya
Kin rike ta kin rataya
Ga masoya birjik
Kauna da gaske sun antaya

Mai rabo mai wuya
A ishe ruwa rigiya
Gata zukekiya
Ta dara ma farfajiya
Kwalliyar safiya
Koda yammaci a siya
Gata zinariya
In ka so kace, "Gimbiya"

Aunty Maryama ce (Maryama)
Aunty Maryama ce (Maryama)
Bata cece kuce (Maryama)
Zuciyarta ta tsabtace (Maryama)

Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday mukewa Maryama

(Wayyo Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama
(Mukewa Maryama)

Lalai Mairo fate-fate sai tsaki (Maryama)
Duk matan biki (Maryama)
Mai jinin arziki (Maryama)
Na isso mallaki (Maryama)
Babu ke ja jiki (Maryama)

Masu wankan da ja
Ko a zaune sai dai fata (Maryama)
Mairo an gaskata
Ko cikin dubu kin fita (Maryama)
Wadda baiwar kija
Don babu wanda zai karyata (Maryama)

Kwar jini ya fita
Kyan nufi akan tallata (Maryama)
Mairo an gaida dake
Ga shekarunki dai-dai dake (Maryama)

Happy birthday ga Mairo
Masu girma a taro
Bara ku anka moro
Bana an tara kyauro

Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday mukewa Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Haske maganin duhu
Mai muce a'a mun gani (Maryam)
Ruwa maganin wuta
Maryamu sun biki sun gani (Maryam)
Jirgi maganin hawa
Maryamu ya zarce gwangwani (Maryam)

Gari sai da ganuwa
Inji ashe tunda nagani (Maryam)
Idanu abin gani
Maryamu kauna gamon jini (Maryam)

Masoyanki sun fito (Maryam)
Kawayenki sun fito (Maryam)
Iyayenki sun fito (Maryam)
Ga kanen ki sun fito (Maryam)
Kuma yeyenki sun fito (Maryam)
Da abokai da yan uwa
Suma dukkanin su sun fito (Maryam)

Happy birthday
Happy birthday
Happy birthday yar uwa

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

Ga masoyanki zaune (Maryama)
Kawayenki zaune (Maryama)
Murnar kara shekara
Munka zo tayawa dagaske Maryama

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:08.45] Murnar kara shekara
[00:10.14] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[00:13.11] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[00:15.43] Kawayenki zaune (Maryama)
[00:17.76] Murnar kara shekara
[00:19.65] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[00:22.15] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[00:24.70] Kawayenki zaune (Maryama)
[00:26.96] Murnar kara shekara
[00:28.90] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[00:41.09] Kwalliya gun Hausa, Fulani
[00:43.26] Macen kurewa atamfa (Maryama)
[00:45.68] Yafi dadi a kasuwa in akwai mutane
[00:48.97] Ku duba (Maryama)
[00:50.42] Shekara ce ta zagayo
[00:52.32] Mu mutuntuka zamu shafa (Maryama)
[00:54.97] Ga kawayenki daufa (Maryama)
[00:57.26] Sun taho maki safa (Maryama)
[00:59.54] Masu hasken akaifa (Maryama)
[01:02.16] Kinyi kyau matukar kurewa
[01:04.31] Abin yabawa dagaske Maryama
[01:07.06] Murnar kara shekara
[01:08.78] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[01:11.26] Mai farar zuciya
[01:13.25] Kinyi kyau halin mikiya
[01:15.63] Gunkiya ko diya
[01:18.04] Kin rike ta kin rataya
[01:20.20] Ga masoya birjik
[01:22.38] Kauna da gaske sun antaya
[01:25.24] Mai rabo mai wuya
[01:27.29] A ishe ruwa rigiya
[01:29.53] Gata zukekiya
[01:31.88] Ta dara ma farfajiya
[01:34.71] Kwalliyar safiya
[01:36.76] Koda yammaci a siya
[01:38.95] Gata zinariya
[01:41.16] In ka so kace, "Gimbiya"
[01:44.02] Aunty Maryama ce (Maryama)
[01:46.55] Aunty Maryama ce (Maryama)
[01:48.73] Bata cece kuce (Maryama)
[01:50.52] Zuciyarta ta tsabtace (Maryama)
[01:53.54] Murnar kara shekara
[01:55.40] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[01:58.20] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[02:00.51] Kawayenki zaune (Maryama)
[02:02.92] Murnar kara shekara
[02:04.83] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[02:12.19] Happy birthday
[02:13.38] Happy birthday
[02:14.57] Happy birthday mukewa Maryama
[02:22.25] (Wayyo Maryama)
[02:24.10] Murnar kara shekara
[02:25.93] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[02:29.54] (Mukewa Maryama)
[02:30.76] Lalai Mairo fate-fate sai tsaki (Maryama)
[02:34.59] Duk matan biki (Maryama)
[02:36.69] Mai jinin arziki (Maryama)
[02:39.20] Na isso mallaki (Maryama)
[02:41.50] Babu ke ja jiki (Maryama)
[02:43.66] Masu wankan da ja
[02:45.64] Ko a zaune sai dai fata (Maryama)
[02:48.39] Mairo an gaskata
[02:50.49] Ko cikin dubu kin fita (Maryama)
[02:52.93] Wadda baiwar kija
[02:54.80] Don babu wanda zai karyata (Maryama)
[02:57.86] Kwar jini ya fita
[02:59.69] Kyan nufi akan tallata (Maryama)
[03:02.27] Mairo an gaida dake
[03:04.19] Ga shekarunki dai-dai dake (Maryama)
[03:07.14] Happy birthday ga Mairo
[03:09.30] Masu girma a taro
[03:11.81] Bara ku anka moro
[03:13.99] Bana an tara kyauro
[03:16.31] Happy birthday
[03:17.52] Happy birthday
[03:18.50] Happy birthday mukewa Maryama
[03:21.03] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[03:23.65] Kawayenki zaune (Maryama)
[03:26.00] Murnar kara shekara
[03:27.72] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[03:30.52] Haske maganin duhu
[03:32.75] Mai muce a'a mun gani (Maryam)
[03:35.32] Ruwa maganin wuta
[03:37.36] Maryamu sun biki sun gani (Maryam)
[03:40.10] Jirgi maganin hawa
[03:42.09] Maryamu ya zarce gwangwani (Maryam)
[03:44.65] Gari sai da ganuwa
[03:46.48] Inji ashe tunda nagani (Maryam)
[03:49.39] Idanu abin gani
[03:51.45] Maryamu kauna gamon jini (Maryam)
[03:54.04] Masoyanki sun fito (Maryam)
[03:56.34] Kawayenki sun fito (Maryam)
[03:58.74] Iyayenki sun fito (Maryam)
[04:00.94] Ga kanen ki sun fito (Maryam)
[04:03.48] Kuma yeyenki sun fito (Maryam)
[04:05.74] Da abokai da yan uwa
[04:07.41] Suma dukkanin su sun fito (Maryam)
[04:10.37] Happy birthday
[04:11.72] Happy birthday
[04:12.82] Happy birthday yar uwa
[04:14.94] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[04:17.46] Kawayenki zaune (Maryama)
[04:19.87] Murnar kara shekara
[04:21.59] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[04:24.38] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[04:26.72] Kawayenki zaune (Maryama)
[04:29.12] Murnar kara shekara
[04:30.99] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[04:33.78] Ga masoyanki zaune (Maryama)
[04:36.10] Kawayenki zaune (Maryama)
[04:38.60] Murnar kara shekara
[04:40.26] Munka zo tayawa dagaske Maryama
[04:43.23]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings