Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Aisha

๐Ÿ‘ค Dauda Kahutu Rarara โ€ข ๐ŸŽผ Aisha โ€ข โฑ๏ธ 4:41
๐ŸŽต 2511 characters
โฑ๏ธ 4:41 duration
๐Ÿ†” ID: 9591075

๐Ÿ“œ Lyrics

Ki bar mana kuka (Aisha)
A'i ki bar mana kuka (Aisha)
Da baya, da baya (Aisha)
In dan tuna baya (Aisha)
Rawar fasa kwarya (Aisha)
Ba a raba ni dake zinariya

Ki bar mashi kuka (Aisha)
Baki da tamka (Aisha)
Bai iya komai, in ba tare da ke ba Aisha

Ki bar mani kuka (Aisha)
Baki da tamka (Aisha)
Bazan iya komai, in ba tare da ke ba Aisha

Aisha
Aisha

Da kunu da kunama, bance maku gara kunu ba (Aisha)
Da Bala da bala'i, bance maku gara Bala ba (Aisha)
Da fate da fatanya, bance maku gara fate ba (Aisha)

Da are da aradu, ba lallai gara are ba (Aisha)
Dan wasu ban yi dasu ba (Aisha)
Baiwa ya hishi samu (Aisha)
Abun wasu gara abun mu (Aisha)
Na'ima taga Tanimu dan Abdul aka nemo zabiya
Aisha

Masu san katarar giwa ku gaya masu ta masu nauyi (Aisha)
Dumi a saman murhu ku cire masa ya masa nauyi (Aisha)
Ruwan da kwan randa ko da ban sha ba da sanyi (Aisha)
Kyankyasa ko kun san ba'a sai basuda boyi (Aisha)

Ko ga kura tandu (Aisha)
Kwalli sai da masayi (Aisha)
'Da ya wuce bayi (Aisha)
Gauro sai da majanyi (Aisha)
Ku ji in haka yayi Indo ce mai daka ni kuma Aisha

Aisha ita komai nata daban yake
Za kaga ko da ma wankanta daban yake
Aza kallabi, daurin dan kwalinta daban yake
Kuga sarkoki, har ma dan kunnenta daban yake
Hatta ladabi da biyayya tata daban yake
Indo dada ke nake
Makiya dada sun sake
Dan kin barsu a tsallake

Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Indo A'i fadi take a cikin biyu
Ke nace, "Muyi mu biyu"
Ashe kina da hali biyu
Su A'i masu gida biyu
Jira nake kiyi 'yan biyu

Ayya kai, gashi Jamila tayi bari
Ranar jajibari
Wai dan tsun-tsu ya ga kwari
Yace, "A harbo yayi uzuri"
Gyada sarkin sukari
In mutu zaki sai sikari
A'a haske raya gari
Tantabara 'yar alkawari
Ga goron albishiri zaku ji in kum bani gari

Ari-riya-ri-riya (Aisha)
Da 'yar sarkar wuya (Aisha)
Da gani ba tambaya (Aisha)
Ga matata nan warda ta ke mani wanka (Aisha)
Na isheta turaka (Aisha)
Na saka mata kuka

Wai-wai-wai-wai-Aisha
Wai-wai-wai-wai-Aisha

Aisha, Indo Aisha na sara maki
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Gimbiya, mata sun bida, sun kyale mu
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Sarauniya, mata sun riga sun kyale miki
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Uwar gida, gani gabanki, har na duka maki
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Dan sai da ke, dan kuwa na riga na yarje miki
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka

Ga garkuwa, maza take sanar dani komai zan miki
Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
Aisha, Aisha (turmi sha daka)
Aisha, Aisha
A cikin biyu Aisha (Turmi sha daka)
Aisha, Indo Aisha
Aisha, a cikin biyu Aisha

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:04.54] Ki bar mana kuka (Aisha)
[00:06.19] A'i ki bar mana kuka (Aisha)
[00:08.55] Da baya, da baya (Aisha)
[00:11.30] In dan tuna baya (Aisha)
[00:13.03] Rawar fasa kwarya (Aisha)
[00:14.95] Ba a raba ni dake zinariya
[00:17.48] Ki bar mashi kuka (Aisha)
[00:19.55] Baki da tamka (Aisha)
[00:21.73] Bai iya komai, in ba tare da ke ba Aisha
[00:26.04] Ki bar mani kuka (Aisha)
[00:28.48] Baki da tamka (Aisha)
[00:30.36] Bazan iya komai, in ba tare da ke ba Aisha
[00:36.06] Aisha
[00:38.17] Aisha
[00:43.22] Da kunu da kunama, bance maku gara kunu ba (Aisha)
[00:47.21] Da Bala da bala'i, bance maku gara Bala ba (Aisha)
[00:51.52] Da fate da fatanya, bance maku gara fate ba (Aisha)
[00:56.04] Da are da aradu, ba lallai gara are ba (Aisha)
[01:00.16] Dan wasu ban yi dasu ba (Aisha)
[01:02.02] Baiwa ya hishi samu (Aisha)
[01:03.92] Abun wasu gara abun mu (Aisha)
[01:06.33] Na'ima taga Tanimu dan Abdul aka nemo zabiya
[01:12.22] Aisha
[01:15.28] Masu san katarar giwa ku gaya masu ta masu nauyi (Aisha)
[01:19.33] Dumi a saman murhu ku cire masa ya masa nauyi (Aisha)
[01:23.84] Ruwan da kwan randa ko da ban sha ba da sanyi (Aisha)
[01:27.94] Kyankyasa ko kun san ba'a sai basuda boyi (Aisha)
[01:32.28] Ko ga kura tandu (Aisha)
[01:34.36] Kwalli sai da masayi (Aisha)
[01:36.59] 'Da ya wuce bayi (Aisha)
[01:38.74] Gauro sai da majanyi (Aisha)
[01:40.89] Ku ji in haka yayi Indo ce mai daka ni kuma Aisha
[01:55.17] Aisha ita komai nata daban yake
[01:59.48] Za kaga ko da ma wankanta daban yake
[02:03.48] Aza kallabi, daurin dan kwalinta daban yake
[02:07.70] Kuga sarkoki, har ma dan kunnenta daban yake
[02:12.04] Hatta ladabi da biyayya tata daban yake
[02:16.47] Indo dada ke nake
[02:18.66] Makiya dada sun sake
[02:20.76] Dan kin barsu a tsallake
[02:22.92] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[02:33.75] Indo A'i fadi take a cikin biyu
[02:36.13] Ke nace, "Muyi mu biyu"
[02:38.67] Ashe kina da hali biyu
[02:41.42] Su A'i masu gida biyu
[02:43.36] Jira nake kiyi 'yan biyu
[02:45.49] Ayya kai, gashi Jamila tayi bari
[02:48.44] Ranar jajibari
[02:49.80] Wai dan tsun-tsu ya ga kwari
[02:52.25] Yace, "A harbo yayi uzuri"
[02:54.37] Gyada sarkin sukari
[02:56.22] In mutu zaki sai sikari
[02:58.78] A'a haske raya gari
[03:00.57] Tantabara 'yar alkawari
[03:03.39] Ga goron albishiri zaku ji in kum bani gari
[03:08.91] Ari-riya-ri-riya (Aisha)
[03:11.30] Da 'yar sarkar wuya (Aisha)
[03:13.43] Da gani ba tambaya (Aisha)
[03:15.59] Ga matata nan warda ta ke mani wanka (Aisha)
[03:19.66] Na isheta turaka (Aisha)
[03:21.72] Na saka mata kuka
[03:23.93] Wai-wai-wai-wai-Aisha
[03:28.15] Wai-wai-wai-wai-Aisha
[03:32.01] Aisha, Indo Aisha na sara maki
[03:36.31] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[03:40.54] Gimbiya, mata sun bida, sun kyale mu
[03:44.91] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[03:48.94] Sarauniya, mata sun riga sun kyale miki
[03:53.52] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[03:57.67] Uwar gida, gani gabanki, har na duka maki
[04:01.91] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[04:06.24] Dan sai da ke, dan kuwa na riga na yarje miki
[04:10.03] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[04:14.64] Ga garkuwa, maza take sanar dani komai zan miki
[04:18.91] Aisha, Indo Aisha turmi sha daka
[04:23.34] Aisha, Aisha (turmi sha daka)
[04:27.69] Aisha, Aisha
[04:29.20] A cikin biyu Aisha (Turmi sha daka)
[04:31.99] Aisha, Indo Aisha
[04:36.29] Aisha, a cikin biyu Aisha
[04:40.05]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings