Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Alkawari

๐Ÿ‘ค Auta mg boy โ€ข ๐ŸŽผ SAIMA RANAR (Ep) โ€ข โฑ๏ธ 3:12
๐ŸŽต 1060 characters
โฑ๏ธ 3:12 duration
๐Ÿ†” ID: 9594427

๐Ÿ“œ Lyrics

AMG boy record

Alkawari damke ki rike
Kar kayi wasa karka sake
Jinki nake kaunar ki nake
A cikin raina ka lake
Zuciya begen ki take
Karka damu gidan ka nake
Soyayyah ce ta hada mu
Rabuwar mu akwai wahala
(Eh mana)

Alkawari ki rike da karfi
Son ki nake kiji ba da wai ba

Kaima alkawari ka rike da karfi
Son ka nake kaji ba da wai ba
Eh kaji ba da wa

Daga nesa nafara ganin ki
Na yaba da irin tafiyar ki
Kinyi kyau da ganin murmushin ki
Kika tara maza kallon ki
Nina fisu nazo, zamu keta hazo
Da ganin ki nace ga kalata
Kinyi kala ta

Za'a wayi gari kaga munyi aure
Inda rabo mu rufe ta kyaure
Muyi hakuri a zama mu daure
Har watarana muna a tare
Ka zama ni, na zama kai
Muyi rayuwar data burge kowa
Data burge kowa

Soyayyah ita ta hadamu
Ko mutuwa ba zata raba mu
Indai tazo tare zata kai mu
Indan da hali rami daya a hada mu
Dani dake, dani dake
In zamu rayu sai dai a inuwa daya

Shiyasa don shi so bai da farashi
Balle a ce za'a taya shi
Ya wuce duk yanda ka san shi
Ko'a kala babu irin shi
Dakai zanje cikin dangi
Kai na zaba muyi rayuwa
Eh muyi rayuwa

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:08.19] AMG boy record
[00:15.57] Alkawari damke ki rike
[00:18.25] Kar kayi wasa karka sake
[00:22.58] Jinki nake kaunar ki nake
[00:26.24] A cikin raina ka lake
[00:29.92] Zuciya begen ki take
[00:33.23] Karka damu gidan ka nake
[00:37.39] Soyayyah ce ta hada mu
[00:41.17] Rabuwar mu akwai wahala
[00:44.34] (Eh mana)
[00:46.66] Alkawari ki rike da karfi
[00:50.55] Son ki nake kiji ba da wai ba
[00:54.14] Kaima alkawari ka rike da karfi
[00:58.10] Son ka nake kaji ba da wai ba
[01:02.96] Eh kaji ba da wa
[01:08.71] Daga nesa nafara ganin ki
[01:12.08] Na yaba da irin tafiyar ki
[01:15.73] Kinyi kyau da ganin murmushin ki
[01:19.59] Kika tara maza kallon ki
[01:22.91] Nina fisu nazo, zamu keta hazo
[01:26.94] Da ganin ki nace ga kalata
[01:32.12] Kinyi kala ta
[01:34.91]
[01:38.11] Za'a wayi gari kaga munyi aure
[01:42.36] Inda rabo mu rufe ta kyaure
[01:45.96] Muyi hakuri a zama mu daure
[01:49.55] Har watarana muna a tare
[01:53.41] Ka zama ni, na zama kai
[01:57.37] Muyi rayuwar data burge kowa
[02:02.12] Data burge kowa
[02:04.98]
[02:07.99] Soyayyah ita ta hadamu
[02:11.74] Ko mutuwa ba zata raba mu
[02:15.22] Indai tazo tare zata kai mu
[02:19.37] Indan da hali rami daya a hada mu
[02:22.89] Dani dake, dani dake
[02:26.41] In zamu rayu sai dai a inuwa daya
[02:32.34]
[02:36.71] Shiyasa don shi so bai da farashi
[02:40.52] Balle a ce za'a taya shi
[02:44.32] Ya wuce duk yanda ka san shi
[02:48.00] Ko'a kala babu irin shi
[02:52.19] Dakai zanje cikin dangi
[02:55.76] Kai na zaba muyi rayuwa
[03:00.96] Eh muyi rayuwa
[03:08.64]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings