Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Zana Baki Labarina

๐Ÿ‘ค Salim Smart โ€ข ๐ŸŽผ Atamfa โ€ข โฑ๏ธ 3:06
๐ŸŽต 1030 characters
โฑ๏ธ 3:06 duration
๐Ÿ†” ID: 9595625

๐Ÿ“œ Lyrics

Wani ikon Allah har yau ba asalin sunan sa
Mace ce soyayya, so namiji? Ku fadan jinsin sa
Kallo ko a taba, ba dama sai dai motsin sa
Zancen zafin so in za'ayi wacece ulcer

Tsaya kiji labarina
Ko zaki gane nufi na
Son ki ya shiga raina
Ya wuce matakin kauna
Banda kowa bani da komai
Baki lallai na rasa komai
Ki min alfarmar so za na baki labarina

Za na baki labarina
Labarina

Idan kin ka ce min in bar ki yanzu wa zan kama?
Irin ki zai yi min wahalar bida cikin al'umma
Ba don hali na ba, ba don ni ba ki min alfarma
Ki zama gatan maraici na in baki labarina

Za na baki labarina
Labarina

Mar'atussaliha, wanga girman ki ne
Kin fi min dukiya, ni ina son ki ne
Ki zam sarauniya, kira ni bawan ki ne
Kin mallake zuciya, amshi zo rike sirri na

Za na baki labarina
Labarina

Dana ce tausayi ne
Kika ce kauna ce
Kuma karda ki mance
Ni'imar Allah ce

Na zaci wuta a makare
Yaya zan hange ta masaka?
Yanayin dana ke ciki yafi na wanda akayi wa daurin sarka
In wasa ne zan so ki bari kar in rasa rayi na

Za na baki labarina
Labarina

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:03.21] Wani ikon Allah har yau ba asalin sunan sa
[00:08.12] Mace ce soyayya, so namiji? Ku fadan jinsin sa
[00:12.80] Kallo ko a taba, ba dama sai dai motsin sa
[00:17.42] Zancen zafin so in za'ayi wacece ulcer
[00:21.82] Tsaya kiji labarina
[00:24.11] Ko zaki gane nufi na
[00:27.13] Son ki ya shiga raina
[00:29.25] Ya wuce matakin kauna
[00:31.60] Banda kowa bani da komai
[00:34.02] Baki lallai na rasa komai
[00:36.42] Ki min alfarmar so za na baki labarina
[00:43.06] Za na baki labarina
[00:48.72] Labarina
[01:00.37] Idan kin ka ce min in bar ki yanzu wa zan kama?
[01:05.00] Irin ki zai yi min wahalar bida cikin al'umma
[01:09.99] Ba don hali na ba, ba don ni ba ki min alfarma
[01:14.55] Ki zama gatan maraici na in baki labarina
[01:21.68] Za na baki labarina
[01:27.39] Labarina
[01:38.16] Mar'atussaliha, wanga girman ki ne
[01:43.15] Kin fi min dukiya, ni ina son ki ne
[01:47.45] Ki zam sarauniya, kira ni bawan ki ne
[01:52.34] Kin mallake zuciya, amshi zo rike sirri na
[01:59.85] Za na baki labarina
[02:05.69] Labarina
[02:16.95] Dana ce tausayi ne
[02:19.22] Kika ce kauna ce
[02:21.77] Kuma karda ki mance
[02:24.32] Ni'imar Allah ce
[02:26.73] Na zaci wuta a makare
[02:28.84] Yaya zan hange ta masaka?
[02:31.37] Yanayin dana ke ciki yafi na wanda akayi wa daurin sarka
[02:36.18] In wasa ne zan so ki bari kar in rasa rayi na
[02:52.70] Za na baki labarina
[02:58.49] Labarina
[03:05.02]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings