Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

KARKI MANTA DANI

๐Ÿ‘ค Abdul D One โ€ข ๐ŸŽผ KARKI MANTA DANI โ€ข โฑ๏ธ 3:54
๐ŸŽต 1155 characters
โฑ๏ธ 3:54 duration
๐Ÿ†” ID: 9595775

๐Ÿ“œ Lyrics

Yan mata kece kika kama ni tun farko
Soyayya da irin ki akwai dadi na leko
Ko nayi fushi da naga fuskar ki a dolle zan sabko
Nayi shiri gidanku zan tura domin aiman baiko

Kece ta fari
Ta farin fari
Ta fari
Kece ta fari
Ta farin fari
Ta fari

Karki manta dani
Alkawarin mu na nan
Bamu basa kwarai koda wata na nan

Karka manta dani
Alkawarin mu na nan
Bamu kwaso kani koda wata na nan

Soyayyar ka ni sai na fada
Banga irin ta ba
Soyayyarki nima sai na fada
Banga irin ta

Ai kai-kai ce
Zan maka dukkanin zance
Karda ka damu dan gata
So baza na boye ba
A sirrin ce zuciya tawa ka kwace
Nai sa'a da mai bautar Allah sarki rabba
Mallaci ba ai ma rikon kauna
Soyayya da mai kishi
Tafi na newa na duba
Hali jari lallai ne koh nazaba

Za ka kulla dani sosai
Sam baza na koka ba

Ina da zafi-zafi
Naso harshe na yafi wuka kaifi
Bana haufi akan soyayyar ki za a min tafi
Kece zan fada kogi in kamo ma kifi
A kauce ke ce kinka mini dafifi
Madarar soyayya kinka dau cikin marka
Na sha na kurbe
Na wuce masuyin taufi

Karka manta dani
Alkawarin mu na nan
Bamu basa kwarai kani koda wata na nan

Karki manta dani
Alkawarin mu na nan
Bamu basa kwarai koda wata na nan

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:20.92] Yan mata kece kika kama ni tun farko
[00:25.73] Soyayya da irin ki akwai dadi na leko
[00:30.28] Ko nayi fushi da naga fuskar ki a dolle zan sabko
[00:35.57] Nayi shiri gidanku zan tura domin aiman baiko
[00:40.34] Kece ta fari
[00:41.67] Ta farin fari
[00:43.06] Ta fari
[00:45.35] Kece ta fari
[00:46.70] Ta farin fari
[00:48.06] Ta fari
[00:50.40]
[01:02.32] Karki manta dani
[01:03.98] Alkawarin mu na nan
[01:07.13] Bamu basa kwarai koda wata na nan
[01:11.99] Karka manta dani
[01:13.72] Alkawarin mu na nan
[01:16.94] Bamu kwaso kani koda wata na nan
[01:24.42] Soyayyar ka ni sai na fada
[01:27.32] Banga irin ta ba
[01:28.96] Soyayyarki nima sai na fada
[01:32.36] Banga irin ta
[01:33.92]
[01:45.76] Ai kai-kai ce
[01:47.32] Zan maka dukkanin zance
[01:49.87] Karda ka damu dan gata
[01:51.92] So baza na boye ba
[01:54.90] A sirrin ce zuciya tawa ka kwace
[01:59.34] Nai sa'a da mai bautar Allah sarki rabba
[02:04.82] Mallaci ba ai ma rikon kauna
[02:09.18] Soyayya da mai kishi
[02:11.50] Tafi na newa na duba
[02:14.90] Hali jari lallai ne koh nazaba
[02:18.61] Za ka kulla dani sosai
[02:20.82] Sam baza na koka ba
[02:23.99]
[02:52.63] Ina da zafi-zafi
[02:53.90] Naso harshe na yafi wuka kaifi
[02:56.89] Bana haufi akan soyayyar ki za a min tafi
[03:02.47] Kece zan fada kogi in kamo ma kifi
[03:07.26] A kauce ke ce kinka mini dafifi
[03:11.94] Madarar soyayya kinka dau cikin marka
[03:16.42] Na sha na kurbe
[03:18.38] Na wuce masuyin taufi
[03:21.32] Karka manta dani
[03:23.22] Alkawarin mu na nan
[03:26.15] Bamu basa kwarai kani koda wata na nan
[03:31.14] Karki manta dani
[03:33.02] Alkawarin mu na nan
[03:35.96] Bamu basa kwarai koda wata na nan
[03:52.49]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings