Ki Tafi Dani
๐ต 1529 characters
โฑ๏ธ 2:44 duration
๐ ID: 9597292
๐ Lyrics
Namenj ne
Kuma naku ne
Beat Alis Production
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Alkawarin soyayyah, nina baki
Jani muje yarinya, zan biyo ki
Ga jirgin soyayyah, za na dauke ki
Makiya zasu ji kunya, in na aure ki
Bani fulawar kauna
Na baki chikwi yarinya
Karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
A rayuwata ke zana bai wa gata
Bishiya ta mai yaye damuwa ta
Babu kauna ba ke a rayuwata
Dake na saba kin zama garkuwa ta
Gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta
Ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta
Ki kau madaci, kiban zumar kauna
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Allah kawo rana, dani dake muyi aure
Tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure
Ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure
Ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare
Inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware
Zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can
Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
Ki tafi dani, tafi dani
Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
Alis Mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.25] Namenj ne
[00:03.80] Kuma naku ne
[00:07.65] Beat Alis Production
[00:08.72] Ki tafi dani, tafi dani
[00:10.88] Tafi dani, can can
[00:13.22] Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
[00:18.04] Ki tafi dani, tafi dani
[00:20.23] Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
[00:22.04] Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
[00:26.22] Alkawarin soyayyah, nina baki
[00:30.54] Jani muje yarinya, zan biyo ki
[00:35.18] Ga jirgin soyayyah, za na dauke ki
[00:39.30] Makiya zasu ji kunya, in na aure ki
[00:43.78] Bani fulawar kauna
[00:45.79] Na baki chikwi yarinya
[00:48.25] Karbi tukwicin raina, mu rayu cikin soyayyah
[00:52.24] Ki tafi dani, tafi dani
[00:54.80] Tafi dani, can can
[00:56.74] Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
[01:00.72] Ki tafi dani, tafi dani
[01:03.49] Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
[01:05.66] Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
[01:09.62] A rayuwata ke zana bai wa gata
[01:13.32] Bishiya ta mai yaye damuwa ta
[01:18.25] Babu kauna ba ke a rayuwata
[01:22.68] Dake na saba kin zama garkuwa ta
[01:27.04] Gani a nan, zo ki ta nan, ki kauda kewa ta
[01:31.08] Ke na rika, karki sakan, kin kama kwarwa ta
[01:35.84] Ki kau madaci, kiban zumar kauna
[01:40.24] Ki tafi dani, tafi dani
[01:42.90] Tafi dani, can can
[01:45.09] Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
[01:49.15] Ki tafi dani, tafi dani
[01:51.74] Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
[01:53.71] Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
[01:56.43] Allah kawo rana, dani dake muyi aure
[02:01.46] Tunda mun sasanta, zaman mu to zai daure
[02:04.65] Ki rayu dani baby na, gare ki na zamto kaure
[02:08.85] Ai ni da ke ba kunya, na zabi mu zauna tare
[02:13.70] Inda zaki je, ki jani muje, dani dake ba ware
[02:17.66] Zan biyo ki nan, don mu tsallake dukan wahala zan jure
[02:22.20] Ki tafi dani, tafi dani
[02:23.99] Tafi dani, can can
[02:26.46] Ki tafi dani, tafi dani, can (baby zo)
[02:30.98] Ki tafi dani, tafi dani
[02:32.77] Tafi dani, can can (ko'ina za ki)
[02:34.82] Ki tafi dani, tafi dani, can birnin soyayyah
[02:39.82] Alis Mix
[02:41.18]