Ungo Zuciya
๐ต 896 characters
โฑ๏ธ 3:17 duration
๐ ID: 9618112
๐ Lyrics
Ungo zuciya ta
Kije ki adana ta
Nasan za kiyi mata gata
Ba wanda zai tabe ta
Ke nafi so da soyayyah, soyayyah
Ban da kamar ki a duniya, duniya
Yabon ki nake na daga murya, daga murya
Ki kusan to karda ki ja baya, ja baya
Tauraruwa
Ni kika haskawa
Na yi mantawa
Damuwa ke kika sawa
Nema kan sa samuwa
Godiya na kawo daduwa
Ni da ke bama rabuwa
Mun zama tamkar ษa da uwa
Alkawari ka rike
Komai wuya kar mu rabu ka ji?
Alkawari ki rike
Komai wuya kar mu rabu kin ji?
Kar mu rabu ka ji?
In ka kira ni gani
Ga hannu na jani
Kar da ka yada ni
Kai na tsayar gwani
Mun shaku mun sabu
In da rai rabu
Aure za muyi dibu
Ba taba
Zan share maka hawaye
In dau huduba ta iyaye
In kauda zuga ta kawaye na haye, ye-ye
A zuciya banda kamar ka
Komai nawa ya zama naka
Na jidadi da kyautar ka
Ranan ka siyo mini sarka
Alkawari ki rike
Komai wuya kar mu rabu kin ji?
Alkawari ka rike
Komai wuya kar mu rabu ka ji?
Kije ki adana ta
Nasan za kiyi mata gata
Ba wanda zai tabe ta
Ke nafi so da soyayyah, soyayyah
Ban da kamar ki a duniya, duniya
Yabon ki nake na daga murya, daga murya
Ki kusan to karda ki ja baya, ja baya
Tauraruwa
Ni kika haskawa
Na yi mantawa
Damuwa ke kika sawa
Nema kan sa samuwa
Godiya na kawo daduwa
Ni da ke bama rabuwa
Mun zama tamkar ษa da uwa
Alkawari ka rike
Komai wuya kar mu rabu ka ji?
Alkawari ki rike
Komai wuya kar mu rabu kin ji?
Kar mu rabu ka ji?
In ka kira ni gani
Ga hannu na jani
Kar da ka yada ni
Kai na tsayar gwani
Mun shaku mun sabu
In da rai rabu
Aure za muyi dibu
Ba taba
Zan share maka hawaye
In dau huduba ta iyaye
In kauda zuga ta kawaye na haye, ye-ye
A zuciya banda kamar ka
Komai nawa ya zama naka
Na jidadi da kyautar ka
Ranan ka siyo mini sarka
Alkawari ki rike
Komai wuya kar mu rabu kin ji?
Alkawari ka rike
Komai wuya kar mu rabu ka ji?
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:12.00] Ungo zuciya ta
[00:16.36] Kije ki adana ta
[00:21.23] Nasan za kiyi mata gata
[00:25.76] Ba wanda zai tabe ta
[00:31.23] Ke nafi so da soyayyah, soyayyah
[00:35.85] Ban da kamar ki a duniya, duniya
[00:40.45] Yabon ki nake na daga murya, daga murya
[00:45.28] Ki kusan to karda ki ja baya, ja baya
[00:49.98] Tauraruwa
[00:52.16] Ni kika haskawa
[00:54.88] Na yi mantawa
[00:56.57] Damuwa ke kika sawa
[00:59.02] Nema kan sa samuwa
[01:01.22] Godiya na kawo daduwa
[01:03.75] Ni da ke bama rabuwa
[01:05.94] Mun zama tamkar ษa da uwa
[01:09.68] Alkawari ka rike
[01:14.26] Komai wuya kar mu rabu ka ji?
[01:19.39] Alkawari ki rike
[01:23.83] Komai wuya kar mu rabu kin ji?
[01:28.69] Kar mu rabu ka ji?
[01:31.28]
[01:54.13] In ka kira ni gani
[01:59.08] Ga hannu na jani
[02:03.85] Kar da ka yada ni
[02:08.74] Kai na tsayar gwani
[02:12.08] Mun shaku mun sabu
[02:14.78] In da rai rabu
[02:17.46] Aure za muyi dibu
[02:19.87] Ba taba
[02:22.87] Zan share maka hawaye
[02:24.95] In dau huduba ta iyaye
[02:27.27] In kauda zuga ta kawaye na haye, ye-ye
[02:32.03] A zuciya banda kamar ka
[02:36.90] Komai nawa ya zama naka
[02:41.53] Na jidadi da kyautar ka
[02:46.25] Ranan ka siyo mini sarka
[02:50.44] Alkawari ki rike
[02:55.49] Komai wuya kar mu rabu kin ji?
[03:00.04] Alkawari ka rike
[03:05.02] Komai wuya kar mu rabu ka ji?
[03:15.95]
[00:16.36] Kije ki adana ta
[00:21.23] Nasan za kiyi mata gata
[00:25.76] Ba wanda zai tabe ta
[00:31.23] Ke nafi so da soyayyah, soyayyah
[00:35.85] Ban da kamar ki a duniya, duniya
[00:40.45] Yabon ki nake na daga murya, daga murya
[00:45.28] Ki kusan to karda ki ja baya, ja baya
[00:49.98] Tauraruwa
[00:52.16] Ni kika haskawa
[00:54.88] Na yi mantawa
[00:56.57] Damuwa ke kika sawa
[00:59.02] Nema kan sa samuwa
[01:01.22] Godiya na kawo daduwa
[01:03.75] Ni da ke bama rabuwa
[01:05.94] Mun zama tamkar ษa da uwa
[01:09.68] Alkawari ka rike
[01:14.26] Komai wuya kar mu rabu ka ji?
[01:19.39] Alkawari ki rike
[01:23.83] Komai wuya kar mu rabu kin ji?
[01:28.69] Kar mu rabu ka ji?
[01:31.28]
[01:54.13] In ka kira ni gani
[01:59.08] Ga hannu na jani
[02:03.85] Kar da ka yada ni
[02:08.74] Kai na tsayar gwani
[02:12.08] Mun shaku mun sabu
[02:14.78] In da rai rabu
[02:17.46] Aure za muyi dibu
[02:19.87] Ba taba
[02:22.87] Zan share maka hawaye
[02:24.95] In dau huduba ta iyaye
[02:27.27] In kauda zuga ta kawaye na haye, ye-ye
[02:32.03] A zuciya banda kamar ka
[02:36.90] Komai nawa ya zama naka
[02:41.53] Na jidadi da kyautar ka
[02:46.25] Ranan ka siyo mini sarka
[02:50.44] Alkawari ki rike
[02:55.49] Komai wuya kar mu rabu kin ji?
[03:00.04] Alkawari ka rike
[03:05.02] Komai wuya kar mu rabu ka ji?
[03:15.95]