Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Ole

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Ole โ€ข โฑ๏ธ 3:47
๐ŸŽต 2263 characters
โฑ๏ธ 3:47 duration
๐Ÿ†” ID: 9618215

๐Ÿ“œ Lyrics

Wai kawata dawa ki ke chatting tun dazu?
Hm toh sarkin sa'ido ina ruwanki?
Wai ke banda abinki ma sai kin tambayeta da wa take chat
Yarinyan da tai dating Morell, Ali jita da Deezell
Kin manta da Dj Ab kenan
Kuma fa haka ne
To ai ku naku wasa ne
Yanzu kun san waye ne a target dina?
Uhm-uhm
Lsvee da Hamisu breaker

Lsvee
HB na kosa (ah)
(Mamas boy)
B nakaso
Mamas boy studio

Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again

Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba

Yau ta gun Dj Ab gobe gun Breaker
Irin halinnan ke sa mace ta gundnireka
Burinta a rayuwa shi ne ta kankare ka
Tana gamawa da kai kuma ta tunkure ka
Tana son Ali jita tana son Deezel
Tana bin Lsvee tana bin Morell
She is cute tana kama da foreign girls
She's got everything and she's not a boring girl
Tana da saurin shiga zuciya kaman jini
Gashi ta iya fafe mutane kaman gwangwani

Tana son celebrity wey go dey keep her company
Kuma bata neman ka sai za kamata amfani

Ole-le-le-le
E don tey-tey-tey
She dey use my heart play-play-play
She dey chop my pay-pay-pay-pay

Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again

Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba

Ayy yarinya ce tana kama da gaskiya
In tayi ado tana kamar zinariya
Ta kama zuciya tayi min dauri ta jijiya
Ashe cikin mu babu wanda bata bibiya
Dm ta min na amsa
Ta ce, "HB na kosa"
Da zantuka tausasa
Ashe dai ja'ira ce (wayyo)
Ta sa kai na ya zauce (wayyo)
Akan ta nayi ta zance (wayyo)

Lsvee ma ya zauce

Ole
Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
I know say the girl too fine
But I don't want to fall in love again

Ta sace mishi zuciya
Ole
Ta sace mani zuciya
Ole
Sai ta hada mu hayaniya (ole)
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba

Ashe barayniya ce
Satar ta zuciya ce
Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
Ta sace mini suciya
Sai ta hada mu hayaniya

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:01.40] Wai kawata dawa ki ke chatting tun dazu?
[00:04.78] Hm toh sarkin sa'ido ina ruwanki?
[00:09.11] Wai ke banda abinki ma sai kin tambayeta da wa take chat
[00:13.94] Yarinyan da tai dating Morell, Ali jita da Deezell
[00:18.52] Kin manta da Dj Ab kenan
[00:21.52] Kuma fa haka ne
[00:24.48] To ai ku naku wasa ne
[00:26.61] Yanzu kun san waye ne a target dina?
[00:29.85] Uhm-uhm
[00:31.35] Lsvee da Hamisu breaker
[00:37.36] Lsvee
[00:39.95] HB na kosa (ah)
[00:42.69] (Mamas boy)
[00:45.03] B nakaso
[00:46.63] Mamas boy studio
[00:49.29]
[00:52.54] Ole
[00:52.89] Ta sace mishi zuciya
[00:54.44] Ole
[00:55.30] Ta sace mani zuciya
[00:56.83] Ole
[00:57.94] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[00:59.99] I know say the girl too fine
[01:02.07] But I don't want to fall in love again
[01:05.25] Ta sace mishi zuciya
[01:06.39] Ole
[01:07.23] Ta sace mani zuciya
[01:08.97] Ole
[01:09.36] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[01:11.86] Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
[01:15.74] Yau ta gun Dj Ab gobe gun Breaker
[01:17.75] Irin halinnan ke sa mace ta gundnireka
[01:20.55] Burinta a rayuwa shi ne ta kankare ka
[01:22.60] Tana gamawa da kai kuma ta tunkure ka
[01:24.86] Tana son Ali jita tana son Deezel
[01:27.17] Tana bin Lsvee tana bin Morell
[01:29.11] She is cute tana kama da foreign girls
[01:31.68] She's got everything and she's not a boring girl
[01:34.05] Tana da saurin shiga zuciya kaman jini
[01:36.72] Gashi ta iya fafe mutane kaman gwangwani
[01:38.84] Tana son celebrity wey go dey keep her company
[01:41.12] Kuma bata neman ka sai za kamata amfani
[01:43.78] Ole-le-le-le
[01:46.10] E don tey-tey-tey
[01:47.59] She dey use my heart play-play-play
[01:49.59] She dey chop my pay-pay-pay-pay
[01:52.82] Ole
[01:53.83] Ta sace mishi zuciya
[01:54.88] Ole
[01:55.75] Ta sace mani zuciya
[01:57.44] Ole
[01:58.10] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[02:00.49] I know say the girl too fine
[02:02.32] But I don't want to fall in love again
[02:05.48] Ta sace mishi zuciya
[02:06.56] Ole
[02:07.42] Ta sace mani zuciya
[02:09.02] Ole
[02:09.62] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[02:11.99] Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
[02:21.77] Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
[02:25.65] Ayy yarinya ce tana kama da gaskiya
[02:30.64] In tayi ado tana kamar zinariya
[02:35.21] Ta kama zuciya tayi min dauri ta jijiya
[02:40.05] Ashe cikin mu babu wanda bata bibiya
[02:44.60] Dm ta min na amsa
[02:49.48] Ta ce, "HB na kosa"
[02:54.46] Da zantuka tausasa
[02:59.08] Ashe dai ja'ira ce (wayyo)
[03:01.34] Ta sa kai na ya zauce (wayyo)
[03:03.38] Akan ta nayi ta zance (wayyo)
[03:06.13] Lsvee ma ya zauce
[03:07.66] Ole
[03:08.67] Ta sace mishi zuciya
[03:09.62] Ole
[03:10.45] Ta sace mani zuciya
[03:11.86] Ole
[03:12.63] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[03:15.08] I know say the girl too fine
[03:16.95] But I don't want to fall in love again
[03:20.09] Ta sace mishi zuciya
[03:21.13] Ole
[03:22.14] Ta sace mani zuciya
[03:23.68] Ole
[03:24.25] Sai ta hada mu hayaniya (ole)
[03:26.73] Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
[03:31.83] Ashe barayniya ce
[03:33.68] Satar ta zuciya ce
[03:35.55] Yarinya nada kyau amma baza na sake bin ta ba
[03:40.65] Ta sace mini suciya
[03:42.98] Sai ta hada mu hayaniya
[03:45.02]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings