Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Ke da Ni

๐Ÿ‘ค Dj AB โ€ข ๐ŸŽผ Ke da Ni โ€ข โฑ๏ธ 3:25
๐ŸŽต 1700 characters
โฑ๏ธ 3:25 duration
๐Ÿ†” ID: 9618283

๐Ÿ“œ Lyrics

Dj Ab ne (Dj Ab ne)
(The black bros)
Woah!

Ance, "Bakida hanci, bakida kyau"
Maganganun jiya daban dana yau
Is it because am from the rich and they're from the poor?
Or they are jealous that I love you to the core

Hmm!
Ni dai banida case
Suyita maganganun su banida case
It's true, banida babes
Har wasu suna cewa, "Wai nikam banida taste"

Dana zabeki saboda ni nasan dole ne a zage ki
Amma kada kibari komai ya dameki
I will love you kullum a yadda na sameki
Yeah
Just a matter of time, komai zai wuce
Everything will be fine (fine!)
Yeah
Just a matter of time
Komai zai wuce, and we gon' raise up and shine

Ni da ke, ke da ni
There's nothing they can do
Ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni

Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)

Na, na toshe kunnuwa na, eh
Na toshe kunnuwa na
Na, na toshe kunnuwa na
Na toshe kunnuwa na

Ance, "Kudi kika gani kika bini"
Wasu wai banida ilmin addini
Nasan kuna fadin hakane domin ta kini
So inason ku bude kunnuwan ku don ku jini
Eh, baku santa ba
Bakusan menene yasa nake sonta ba
No! Baku santa ba, bai kamata kuna yada karya kanta ba

Guys stop trying to mess with my intellect
Dakata, abin ya fara zama disrespect
If there's no her, there's no me
Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?

Honey, darling, sweetie na
All day, everyday cutie na
Madara, sugar, green tea na
So, babu me rabani da Habibti na toh

Ni da ke, ke da ni
There's nothing they can do
Ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni
Ni da ke, ke da ni

Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)
Baku dace ba (dace ba)
Ka kwafsa (ka kwafsa)

Na, na toshe kunnuwa na, eh
Na toshe kunnuwa na
Na, na toshe kunnuwa na
Na toshe kunnuwa na

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:04.01] Dj Ab ne (Dj Ab ne)
[00:06.21] (The black bros)
[00:16.15] Woah!
[00:18.46] Ance, "Bakida hanci, bakida kyau"
[00:20.83] Maganganun jiya daban dana yau
[00:22.73] Is it because am from the rich and they're from the poor?
[00:25.23] Or they are jealous that I love you to the core
[00:27.92] Hmm!
[00:28.57] Ni dai banida case
[00:29.83] Suyita maganganun su banida case
[00:32.54] It's true, banida babes
[00:34.13] Har wasu suna cewa, "Wai nikam banida taste"
[00:37.69] Dana zabeki saboda ni nasan dole ne a zage ki
[00:40.96] Amma kada kibari komai ya dameki
[00:43.40] I will love you kullum a yadda na sameki
[00:46.35] Yeah
[00:46.89] Just a matter of time, komai zai wuce
[00:48.98] Everything will be fine (fine!)
[00:50.89] Yeah
[00:50.98] Just a matter of time
[00:52.60] Komai zai wuce, and we gon' raise up and shine
[00:54.74] Ni da ke, ke da ni
[00:58.67] There's nothing they can do
[01:00.86] Ke, ke da ni
[01:03.56] Ni da ke, ke da ni
[01:08.12] Ni da ke, ke da ni
[01:16.45] Baku dace ba (dace ba)
[01:21.32] Ka kwafsa (ka kwafsa)
[01:25.78] Baku dace ba (dace ba)
[01:30.21] Ka kwafsa (ka kwafsa)
[01:34.25] Na, na toshe kunnuwa na, eh
[01:39.19] Na toshe kunnuwa na
[01:43.14] Na, na toshe kunnuwa na
[01:48.59] Na toshe kunnuwa na
[01:50.25] Ance, "Kudi kika gani kika bini"
[01:52.37] Wasu wai banida ilmin addini
[01:54.51] Nasan kuna fadin hakane domin ta kini
[01:56.79] So inason ku bude kunnuwan ku don ku jini
[01:59.58] Eh, baku santa ba
[02:00.99] Bakusan menene yasa nake sonta ba
[02:03.91] No! Baku santa ba, bai kamata kuna yada karya kanta ba
[02:07.70] Guys stop trying to mess with my intellect
[02:09.92] Dakata, abin ya fara zama disrespect
[02:12.50] If there's no her, there's no me
[02:14.56] Wai shin kune zaku zauna da ita ko ni?
[02:17.32] Honey, darling, sweetie na
[02:19.53] All day, everyday cutie na
[02:21.66] Madara, sugar, green tea na
[02:23.81] So, babu me rabani da Habibti na toh
[02:26.01] Ni da ke, ke da ni
[02:30.14] There's nothing they can do
[02:32.51] Ke, ke da ni
[02:35.24] Ni da ke, ke da ni
[02:39.83] Ni da ke, ke da ni
[02:47.97] Baku dace ba (dace ba)
[02:52.71] Ka kwafsa (ka kwafsa)
[02:57.03] Baku dace ba (dace ba)
[03:01.93] Ka kwafsa (ka kwafsa)
[03:05.44] Na, na toshe kunnuwa na, eh
[03:10.91] Na toshe kunnuwa na
[03:14.65] Na, na toshe kunnuwa na
[03:19.99] Na toshe kunnuwa na
[03:23.71]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings