Farin Cikina
๐ต 1830 characters
โฑ๏ธ 3:39 duration
๐ ID: 9651166
๐ Lyrics
Auta Waziri kuke ji malam
Beats Ali's production
Farin cikinki shine farin cikina
Ki bar gudu na ba inda zana zauna
Farin cikinka shine farin cikina
Kabar gudu na ba inda zana zauna
Kina taba ni
Kina yawwan tsuma ni
Ina kike ne kawai kirani zani
Abar fadi na kice kawai a raina
Kin sanya kauna tana yawwan zigani
Ki bani dama kawai ki bani soyayya
Mu sanya yarda kar ayi mana rauni
A kanki ne ma suke ta nuna ki
Soka baya gabana ina ta nuna soyayya
Farin cikinka shine farin cikina
Kabar gudu na ba inda zana zauna
Farin cikinki shine farin cikina
Ki bar gudu na ba inda zana zauna
Idan da hali karka barni dan arziki
Kazo mu zauna kai kadai naba lokaci
Ina da dama dazana so su ma sai naki
Suna ta bina naki yanzu sai tsokaci
Kawai ka gano ko wata rana kaje biki
Saboda mata ko dan abinci ma karka ci
Ina da kishi akanka shiyasa zanaki
Awa guda cur idaniya basa ganka ba
Bazan iya ba
Farin cikinki shine farin cikina
Ki bar gudu na ba inda zana zauna
Sanki yakai munzalin da ban son fada
Ko na fada ma baza'a gane karshen sa ba
Ki gane cewa a sanki ni ko ban farga ba
Ba zan iya ba da wata in bazan ganki ba
Jinin jikina da naki sun hade gu guda
Wa zai raba su cikin kasar ga ban ganshi ba
A kanki zani duniyar da ba namu ba
Indai kina nan nasani bazan bata ba
Farin cikinka shine farin cikina
Kabar gudu na ba inda zana zauna
Farin cikinki shine farin cikina
Ki bar gudu na ba inda zana zauna
Kaine a dama na baza ka kauce ba
Waninka ko yazo bazamu saba ba
Kasan da soyayya sai anyi hakuri ma
Zama na rayuwa ma ya baza'a saba ba
Zan samu nutsuwa ma in kana zama gurin na
Farin ciki yakan zo ya bazana gode ba
Kawai ka yarda rabbi ya hada ni dakai
A lamura na zanso ace kazamto gaba

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:03.75] Auta Waziri kuke ji malam
[00:06.76] Beats Ali's production
[00:08.66] Farin cikinki shine farin cikina
[00:12.55] Ki bar gudu na ba inda zana zauna
[00:16.66] Farin cikinka shine farin cikina
[00:20.52] Kabar gudu na ba inda zana zauna
[00:24.59] Kina taba ni
[00:26.03] Kina yawwan tsuma ni
[00:28.05] Ina kike ne kawai kirani zani
[00:31.84] Abar fadi na kice kawai a raina
[00:36.19] Kin sanya kauna tana yawwan zigani
[00:39.73] Ki bani dama kawai ki bani soyayya
[00:44.12] Mu sanya yarda kar ayi mana rauni
[00:47.64] A kanki ne ma suke ta nuna ki
[00:51.00] Soka baya gabana ina ta nuna soyayya
[00:56.18] Farin cikinka shine farin cikina
[00:58.87] Kabar gudu na ba inda zana zauna
[01:02.82] Farin cikinki shine farin cikina
[01:06.73] Ki bar gudu na ba inda zana zauna
[01:10.72] Idan da hali karka barni dan arziki
[01:14.71] Kazo mu zauna kai kadai naba lokaci
[01:18.50] Ina da dama dazana so su ma sai naki
[01:22.61] Suna ta bina naki yanzu sai tsokaci
[01:26.33] Kawai ka gano ko wata rana kaje biki
[01:30.37] Saboda mata ko dan abinci ma karka ci
[01:34.25] Ina da kishi akanka shiyasa zanaki
[01:37.72] Awa guda cur idaniya basa ganka ba
[01:42.12] Bazan iya ba
[01:43.48] Farin cikinki shine farin cikina
[01:45.89] Ki bar gudu na ba inda zana zauna
[01:50.08]
[01:57.10] Sanki yakai munzalin da ban son fada
[02:01.13] Ko na fada ma baza'a gane karshen sa ba
[02:05.16] Ki gane cewa a sanki ni ko ban farga ba
[02:09.17] Ba zan iya ba da wata in bazan ganki ba
[02:13.20] Jinin jikina da naki sun hade gu guda
[02:17.02] Wa zai raba su cikin kasar ga ban ganshi ba
[02:21.08] A kanki zani duniyar da ba namu ba
[02:24.68] Indai kina nan nasani bazan bata ba
[02:28.87] Farin cikinka shine farin cikina
[02:32.23] Kabar gudu na ba inda zana zauna
[02:36.13] Farin cikinki shine farin cikina
[02:39.84] Ki bar gudu na ba inda zana zauna
[02:43.97] Kaine a dama na baza ka kauce ba
[02:47.65] Waninka ko yazo bazamu saba ba
[02:51.39] Kasan da soyayya sai anyi hakuri ma
[02:55.28] Zama na rayuwa ma ya baza'a saba ba
[02:59.23] Zan samu nutsuwa ma in kana zama gurin na
[03:03.46] Farin ciki yakan zo ya bazana gode ba
[03:07.20] Kawai ka yarda rabbi ya hada ni dakai
[03:11.27] A lamura na zanso ace kazamto gaba
[03:15.08] Farin cikinki shine farin cikina
[03:18.71] Ki bar gudu na ba inda zana zauna
[03:23.34]
[03:25.47] Farin cikinka shine farin cikina
[03:26.60] Kabar gudu na ba inda zana zauna
[03:28.94]