Kalmar So
๐ต 1549 characters
โฑ๏ธ 3:16 duration
๐ ID: 9701004
๐ Lyrics
Beat amjad records
Kalmar tana nufin abinda zuciya ta so
Amma a nawa bangaran rai ne da rayuwa
Sone lagwan mutane biyu inda shakuwa
Mai kama dan adam da aljan da beguwa
Domin mu gane so sai mun kara nutsuwa
Dan dole dole so shi ke kaimu kokuwa
Ena da tambaya menene farin ciki
Mene bakin ciki ni so zana sa ciki
Shi so baya duba girma
Duk tsanani ya saka fama
Ba talakan garin mu ba basarake bare hukuma
Kai shi so daban yake
Ba labe ko ko a fake
So bai san gari ba zai kaika ena zama yake
Kalamansa da yawa
kullum suyi ta karuwa
Sun kai koli koli har sun samin kishirwa
Eh kai so dakai nake
Ena kake ena tambaya gunka da munyi haduwa
Nagano masoyi kullum shi in ya tashi bacci
Burinsa dai masoyiya karta kara kunci
Sai ya lalubo waya ya kira shin kinci abinci
Ba damu kansa ya ciba sai in gwanarsa taci
So sam baida tausayi
En yayi tabargaza amsar sai ta bada nayi
Ba tsoro yake ba shima
Sannan bai gudun husuma
Zai iya tada yan adam
Duk tsaye dan yana da girma
Kullum in ena tunani
Sai in bawa so maauni
Amsa ta gareshi kullum sai ta fito da rani
Ni ban gane so ba
Ban san ya yake ba
Abinda na dan fahimta kansa ne ban rufe ba
Kalmar so tana girma
Tanada da fadi
Cikin ta akwai nishadi akwai nau i na fadama
Nima dalibi nake
Sannan bincike nake
Kullum nema nake en hujjojin da zan ruke
Ba dare da rana
Na tambayawa kaina
Shin menene so menene mahadi na
Amsa guda nasan da so sila ne
Kuma mahadi ne ga wanda duk ya gane
In da lafiya a duniya
Ko ba lafiya a duniya
Duk girman zamani ko kuma karni
Nasan bazaa rayu acikinsa babu so
Se dakai
Midgetmix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:07.97] Beat amjad records
[00:17.34] Kalmar tana nufin abinda zuciya ta so
[00:22.61] Amma a nawa bangaran rai ne da rayuwa
[00:26.58] Sone lagwan mutane biyu inda shakuwa
[00:30.92] Mai kama dan adam da aljan da beguwa
[00:34.74] Domin mu gane so sai mun kara nutsuwa
[00:39.22] Dan dole dole so shi ke kaimu kokuwa
[00:43.11] Ena da tambaya menene farin ciki
[00:47.26] Mene bakin ciki ni so zana sa ciki
[00:51.22] Shi so baya duba girma
[00:53.14] Duk tsanani ya saka fama
[00:55.22] Ba talakan garin mu ba basarake bare hukuma
[00:59.34] Kai shi so daban yake
[01:01.46] Ba labe ko ko a fake
[01:03.52] So bai san gari ba zai kaika ena zama yake
[01:07.54] Kalamansa da yawa
[01:09.61] kullum suyi ta karuwa
[01:11.69] Sun kai koli koli har sun samin kishirwa
[01:15.84] Eh kai so dakai nake
[01:18.76] Ena kake ena tambaya gunka da munyi haduwa
[01:23.98] Nagano masoyi kullum shi in ya tashi bacci
[01:28.21] Burinsa dai masoyiya karta kara kunci
[01:32.31] Sai ya lalubo waya ya kira shin kinci abinci
[01:36.43] Ba damu kansa ya ciba sai in gwanarsa taci
[01:40.42] So sam baida tausayi
[01:44.45] En yayi tabargaza amsar sai ta bada nayi
[01:50.59] Ba tsoro yake ba shima
[01:52.69] Sannan bai gudun husuma
[01:54.78] Zai iya tada yan adam
[01:56.79] Duk tsaye dan yana da girma
[01:58.82] Kullum in ena tunani
[02:00.85] Sai in bawa so maauni
[02:02.95] Amsa ta gareshi kullum sai ta fito da rani
[02:07.06] Ni ban gane so ba
[02:09.06] Ban san ya yake ba
[02:11.14] Abinda na dan fahimta kansa ne ban rufe ba
[02:15.19] Kalmar so tana girma
[02:18.10] Tanada da fadi
[02:20.22] Cikin ta akwai nishadi akwai nau i na fadama
[02:23.97] Nima dalibi nake
[02:26.02] Sannan bincike nake
[02:28.43] Kullum nema nake en hujjojin da zan ruke
[02:32.17] Ba dare da rana
[02:34.17] Na tambayawa kaina
[02:36.38] Shin menene so menene mahadi na
[02:40.49] Amsa guda nasan da so sila ne
[02:44.58] Kuma mahadi ne ga wanda duk ya gane
[02:48.69] In da lafiya a duniya
[02:52.57] Ko ba lafiya a duniya
[02:56.62] Duk girman zamani ko kuma karni
[03:00.50] Nasan bazaa rayu acikinsa babu so
[03:04.66] Se dakai
[03:09.18] Midgetmix