Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

MURADIN ZUCIYA

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Alkhairi โ€ข โฑ๏ธ 3:12
๐ŸŽต 1063 characters
โฑ๏ธ 3:12 duration
๐Ÿ†” ID: 9831344

๐Ÿ“œ Lyrics

Prince production
(Prince production)

Burin zuciya
Hada da idaniya
Su sami ganin ka ya mai saka nayi dariya
Muradin duniya
Sanka har yayi lubiya
Kasan duka zuciyata na bar maka taka ce

Duka yabonki dani kike
Kuma sakan nutsuwa yake
In ina da rabo sanadinki zanyi sake
Banda ke wa zan rike?
Kin sani kauna nake
Sai ki sa yarda, ni dake mukai dace

Kai nake so, na sani
Kaga dafin so, na gani
Tunda ka kalla, me kake jira
Kiyi min tini
So nake ka zamo miji
A garan kai agaji
Kaga ba wani jan aji

Na sani kasan in dai akanka banji ban gani
Nima banji ban gani
Taimaka ki tsaya mini
Tunda kin fama mini zuciya ciwo take mini
Kin rufasaya mini
Kin gaje boye mini
Sirrikan dana baki tunda baki min wauta

Kaga komai za'a bayar
Dan ya zama fansa mu boyar
Sanka ba zan ambata ba
Da ace so zahiri ne, sai ya zo mana badini
Me ne abunda nake wa duba
Naji zance naki dai-dai
Dana cikin rainawa sai dai

Ni bazai yu na ambata ba
Zan kiraki, "Masoyiya"
Ko ince, "Zinariya"
Kin zamana idaniyata, ko meye ke zaki dubo
Midget mix
Ka zamana idan gani na, ko meye kai zaka hango

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:11.69] Prince production
[00:12.28] (Prince production)
[00:14.23] Burin zuciya
[00:17.26] Hada da idaniya
[00:20.90] Su sami ganin ka ya mai saka nayi dariya
[00:28.97] Muradin duniya
[00:32.28] Sanka har yayi lubiya
[00:35.41] Kasan duka zuciyata na bar maka taka ce
[00:42.17] Duka yabonki dani kike
[00:46.40] Kuma sakan nutsuwa yake
[00:50.25] In ina da rabo sanadinki zanyi sake
[00:57.94] Banda ke wa zan rike?
[01:01.45] Kin sani kauna nake
[01:04.78] Sai ki sa yarda, ni dake mukai dace
[01:12.17] Kai nake so, na sani
[01:16.24] Kaga dafin so, na gani
[01:19.87] Tunda ka kalla, me kake jira
[01:24.17] Kiyi min tini
[01:27.18] So nake ka zamo miji
[01:30.63] A garan kai agaji
[01:34.53] Kaga ba wani jan aji
[01:38.08] Na sani kasan in dai akanka banji ban gani
[01:45.56] Nima banji ban gani
[01:49.02] Taimaka ki tsaya mini
[01:52.87] Tunda kin fama mini zuciya ciwo take mini
[02:00.32] Kin rufasaya mini
[02:03.96] Kin gaje boye mini
[02:07.40] Sirrikan dana baki tunda baki min wauta
[02:15.27] Kaga komai za'a bayar
[02:18.83] Dan ya zama fansa mu boyar
[02:22.46] Sanka ba zan ambata ba
[02:26.06] Da ace so zahiri ne, sai ya zo mana badini
[02:33.51] Me ne abunda nake wa duba
[02:37.50] Naji zance naki dai-dai
[02:40.93] Dana cikin rainawa sai dai
[02:44.32] Ni bazai yu na ambata ba
[02:48.17] Zan kiraki, "Masoyiya"
[02:52.02] Ko ince, "Zinariya"
[02:55.63] Kin zamana idaniyata, ko meye ke zaki dubo
[03:02.04] Midget mix
[03:03.53] Ka zamana idan gani na, ko meye kai zaka hango
[03:11.09]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings