So Ne
๐ต 1305 characters
โฑ๏ธ 3:28 duration
๐ ID: 9848602
๐ Lyrics
Beat Amjad record
Duba kiga yanda son ki yayi mini
Duk da nasan kina sane
Ki kalli cikin idanuwa na
Na san zasu zaiyane
Wannan al'ajab na so ne da kauna
Aiki na kiranki ne
Dana fada kiji
Ki bani agaji
In daina rangaji
Ki danyi tsokaci
Ki bani ma'aji
Ba zancen nagaji
Ki kauda kuduji
A so baya aji
Labarin zuciya
Ni zaki tambaya
Abunda nake ji ya zarce duniya
Idan na waiwaya
Koko na sunkuya
Amsar guda nakeji kin zaman habibiya
Da sonki na banu
A kanki na sanu
Abinda bakiso ne inbarshi na hanu
Da sirri zai ganu
Ki damkan a hanu
Shi zaifimin yau sauki in bar maganganu
Ki zo ki dab dani
So zai min lahani
Ki tausaya wa ruhina ki ce kinai dani
Banaji ban gani
Wazai kula dani?
Idan ya zama sabaninki to a barni ni
Ina kulafuci
Sai kece zana ci
Har wanda zanaci kici tunda babu rikici
Ya za ayi? In burge waccha nakeso da kauna
Ya za ayi?
Kalamai na sun kadanta
Fahimce ni sannan ba hanya
Kalamai na sunka danta
Fahimce ni sannan ba hanya
Dan naso ta soni ne baguru babu laya
Babu dage babu karya ni bani son riya
Ba dan kwalliya ba
Kuma ba dan dukiya ba
Ba dan zantuka ba
Kullum tayi min maraba
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
Ina sonki so na gaske ba yaudara ba
Midget mix
Beat Amjad records
Duba kiga yanda son ki yayi mini
Duk da nasan kina sane
Ki kalli cikin idanuwa na
Na san zasu zaiyane
Wannan al'ajab na so ne da kauna
Aiki na kiranki ne
Dana fada kiji
Ki bani agaji
In daina rangaji
Ki danyi tsokaci
Ki bani ma'aji
Ba zancen nagaji
Ki kauda kuduji
A so baya aji
Labarin zuciya
Ni zaki tambaya
Abunda nake ji ya zarce duniya
Idan na waiwaya
Koko na sunkuya
Amsar guda nakeji kin zaman habibiya
Da sonki na banu
A kanki na sanu
Abinda bakiso ne inbarshi na hanu
Da sirri zai ganu
Ki damkan a hanu
Shi zaifimin yau sauki in bar maganganu
Ki zo ki dab dani
So zai min lahani
Ki tausaya wa ruhina ki ce kinai dani
Banaji ban gani
Wazai kula dani?
Idan ya zama sabaninki to a barni ni
Ina kulafuci
Sai kece zana ci
Har wanda zanaci kici tunda babu rikici
Ya za ayi? In burge waccha nakeso da kauna
Ya za ayi?
Kalamai na sun kadanta
Fahimce ni sannan ba hanya
Kalamai na sunka danta
Fahimce ni sannan ba hanya
Dan naso ta soni ne baguru babu laya
Babu dage babu karya ni bani son riya
Ba dan kwalliya ba
Kuma ba dan dukiya ba
Ba dan zantuka ba
Kullum tayi min maraba
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki
Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
Ina sonki so na gaske ba yaudara ba
Midget mix
Beat Amjad records
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:08.28] Beat Amjad record
[00:09.85] Duba kiga yanda son ki yayi mini
[00:14.53] Duk da nasan kina sane
[00:18.58] Ki kalli cikin idanuwa na
[00:22.98] Na san zasu zaiyane
[00:27.35] Wannan al'ajab na so ne da kauna
[00:31.86] Aiki na kiranki ne
[00:36.37] Dana fada kiji
[00:38.15] Ki bani agaji
[00:40.67] In daina rangaji
[00:42.73] Ki danyi tsokaci
[00:44.90] Ki bani ma'aji
[00:46.93] Ba zancen nagaji
[00:49.05] Ki kauda kuduji
[00:51.45] A so baya aji
[00:53.58] Labarin zuciya
[00:55.93] Ni zaki tambaya
[00:57.82] Abunda nake ji ya zarce duniya
[01:02.35] Idan na waiwaya
[01:04.41] Koko na sunkuya
[01:06.89] Amsar guda nakeji kin zaman habibiya
[01:11.17] Da sonki na banu
[01:13.02] A kanki na sanu
[01:15.43] Abinda bakiso ne inbarshi na hanu
[01:19.62] Da sirri zai ganu
[01:21.72] Ki damkan a hanu
[01:23.99] Shi zaifimin yau sauki in bar maganganu
[01:28.42] Ki zo ki dab dani
[01:30.83] So zai min lahani
[01:32.97] Ki tausaya wa ruhina ki ce kinai dani
[01:37.25] Banaji ban gani
[01:39.32] Wazai kula dani?
[01:41.43] Idan ya zama sabaninki to a barni ni
[01:45.99] Ina kulafuci
[01:48.09] Sai kece zana ci
[01:50.20] Har wanda zanaci kici tunda babu rikici
[01:55.04] Ya za ayi? In burge waccha nakeso da kauna
[01:59.26] Ya za ayi?
[02:03.76] Kalamai na sun kadanta
[02:05.99] Fahimce ni sannan ba hanya
[02:12.62] Kalamai na sunka danta
[02:14.79] Fahimce ni sannan ba hanya
[02:20.88] Dan naso ta soni ne baguru babu laya
[02:25.66] Babu dage babu karya ni bani son riya
[02:30.34] Ba dan kwalliya ba
[02:31.44] Kuma ba dan dukiya ba
[02:34.05] Ba dan zantuka ba
[02:35.97] Kullum tayi min maraba
[02:38.56] Ina sonki
[02:39.69] Ina sonki
[02:40.69] Ina sonki
[02:42.84] Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
[02:46.86] Ina sonki
[02:48.71] Ina sonki
[02:49.78] Ina sonki
[02:51.68] Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
[02:56.11] Ina sonki so na gaske ba yaudara ba
[03:04.48] Midget mix
[03:05.83]
[03:18.51] Beat Amjad records
[03:20.15]
[00:09.85] Duba kiga yanda son ki yayi mini
[00:14.53] Duk da nasan kina sane
[00:18.58] Ki kalli cikin idanuwa na
[00:22.98] Na san zasu zaiyane
[00:27.35] Wannan al'ajab na so ne da kauna
[00:31.86] Aiki na kiranki ne
[00:36.37] Dana fada kiji
[00:38.15] Ki bani agaji
[00:40.67] In daina rangaji
[00:42.73] Ki danyi tsokaci
[00:44.90] Ki bani ma'aji
[00:46.93] Ba zancen nagaji
[00:49.05] Ki kauda kuduji
[00:51.45] A so baya aji
[00:53.58] Labarin zuciya
[00:55.93] Ni zaki tambaya
[00:57.82] Abunda nake ji ya zarce duniya
[01:02.35] Idan na waiwaya
[01:04.41] Koko na sunkuya
[01:06.89] Amsar guda nakeji kin zaman habibiya
[01:11.17] Da sonki na banu
[01:13.02] A kanki na sanu
[01:15.43] Abinda bakiso ne inbarshi na hanu
[01:19.62] Da sirri zai ganu
[01:21.72] Ki damkan a hanu
[01:23.99] Shi zaifimin yau sauki in bar maganganu
[01:28.42] Ki zo ki dab dani
[01:30.83] So zai min lahani
[01:32.97] Ki tausaya wa ruhina ki ce kinai dani
[01:37.25] Banaji ban gani
[01:39.32] Wazai kula dani?
[01:41.43] Idan ya zama sabaninki to a barni ni
[01:45.99] Ina kulafuci
[01:48.09] Sai kece zana ci
[01:50.20] Har wanda zanaci kici tunda babu rikici
[01:55.04] Ya za ayi? In burge waccha nakeso da kauna
[01:59.26] Ya za ayi?
[02:03.76] Kalamai na sun kadanta
[02:05.99] Fahimce ni sannan ba hanya
[02:12.62] Kalamai na sunka danta
[02:14.79] Fahimce ni sannan ba hanya
[02:20.88] Dan naso ta soni ne baguru babu laya
[02:25.66] Babu dage babu karya ni bani son riya
[02:30.34] Ba dan kwalliya ba
[02:31.44] Kuma ba dan dukiya ba
[02:34.05] Ba dan zantuka ba
[02:35.97] Kullum tayi min maraba
[02:38.56] Ina sonki
[02:39.69] Ina sonki
[02:40.69] Ina sonki
[02:42.84] Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
[02:46.86] Ina sonki
[02:48.71] Ina sonki
[02:49.78] Ina sonki
[02:51.68] Ina sonki so na gaskiya ba yaudara ba
[02:56.11] Ina sonki so na gaske ba yaudara ba
[03:04.48] Midget mix
[03:05.83]
[03:18.51] Beat Amjad records
[03:20.15]