Gani
๐ต 980 characters
โฑ๏ธ 2:43 duration
๐ ID: 9910732
๐ Lyrics
Ali Namenj ne
Kuma naku ne
(On the big bang and bass)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na gan shi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Kyakkyawa son kowa
Nutsats-tsiyar budurwa
Ba ki da dagawa
Ya zan miki rowa?
Don ke nake tsaiwa
A kalle ni wawa
Bukatun ki nawa
Zan baki kulawa
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Mai kika so fadamin, humrah ko turare?
Idan da tantama a ran ki dukkaninta kore
Ga awarwaraye, a kwalaye bare
Domin ki ne na kyale, dukiya a tare
Mu tafi tare
Mu tashi tare
Mu fadi tare
Mu rayu tare
(Mu tafi tare)
(Mu tashi tare)
(Mu fadi tare)
(Mu rayu tare)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na ganshi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Kuma naku ne
(On the big bang and bass)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na gan shi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Kyakkyawa son kowa
Nutsats-tsiyar budurwa
Ba ki da dagawa
Ya zan miki rowa?
Don ke nake tsaiwa
A kalle ni wawa
Bukatun ki nawa
Zan baki kulawa
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Mai kika so fadamin, humrah ko turare?
Idan da tantama a ran ki dukkaninta kore
Ga awarwaraye, a kwalaye bare
Domin ki ne na kyale, dukiya a tare
Mu tafi tare
Mu tashi tare
Mu fadi tare
Mu rayu tare
(Mu tafi tare)
(Mu tashi tare)
(Mu fadi tare)
(Mu rayu tare)
Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
Bakya laifi, baza na ganshi ba
Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
Gani
Gani
Gani kiyi yadda kika so dani
โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.14] Ali Namenj ne
[00:04.97] Kuma naku ne
[00:06.85] (On the big bang and bass)
[00:09.19] Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
[00:13.28] Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
[00:17.83] Bakya laifi, baza na gan shi ba
[00:21.96] Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
[00:26.70] Gani
[00:28.77] Gani
[00:31.08] Gani kiyi yadda kika so dani
[00:35.21] Gani
[00:37.27] Gani
[00:39.40] Gani kiyi yadda kika so dani
[00:42.85] Kyakkyawa son kowa
[00:45.04] Nutsats-tsiyar budurwa
[00:47.15] Ba ki da dagawa
[00:49.27] Ya zan miki rowa?
[00:51.37] Don ke nake tsaiwa
[00:53.44] A kalle ni wawa
[00:55.57] Bukatun ki nawa
[00:57.67] Zan baki kulawa
[01:00.88] Gani
[01:02.83] Gani
[01:04.83] Gani kiyi yadda kika so dani
[01:09.28] Gani
[01:11.36] Gani
[01:13.42] Gani kiyi yadda kika so dani
[01:16.97] Mai kika so fadamin, humrah ko turare?
[01:21.12] Idan da tantama a ran ki dukkaninta kore
[01:25.36] Ga awarwaraye, a kwalaye bare
[01:29.40] Domin ki ne na kyale, dukiya a tare
[01:33.57] Mu tafi tare
[01:35.63] Mu tashi tare
[01:37.76] Mu fadi tare
[01:39.86] Mu rayu tare
[01:42.01] (Mu tafi tare)
[01:44.19] (Mu tashi tare)
[01:46.33] (Mu fadi tare)
[01:48.42] (Mu rayu tare)
[01:51.17] Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
[01:55.42] Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
[01:59.43] Bakya laifi, baza na ganshi ba
[02:03.84] Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
[02:08.63] Gani
[02:10.69] Gani
[02:12.99] Gani kiyi yadda kika so dani
[02:17.19] Gani
[02:19.26] Gani
[02:21.26] Gani kiyi yadda kika so dani
[02:41.73]
[00:04.97] Kuma naku ne
[00:06.85] (On the big bang and bass)
[00:09.19] Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
[00:13.28] Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
[00:17.83] Bakya laifi, baza na gan shi ba
[00:21.96] Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
[00:26.70] Gani
[00:28.77] Gani
[00:31.08] Gani kiyi yadda kika so dani
[00:35.21] Gani
[00:37.27] Gani
[00:39.40] Gani kiyi yadda kika so dani
[00:42.85] Kyakkyawa son kowa
[00:45.04] Nutsats-tsiyar budurwa
[00:47.15] Ba ki da dagawa
[00:49.27] Ya zan miki rowa?
[00:51.37] Don ke nake tsaiwa
[00:53.44] A kalle ni wawa
[00:55.57] Bukatun ki nawa
[00:57.67] Zan baki kulawa
[01:00.88] Gani
[01:02.83] Gani
[01:04.83] Gani kiyi yadda kika so dani
[01:09.28] Gani
[01:11.36] Gani
[01:13.42] Gani kiyi yadda kika so dani
[01:16.97] Mai kika so fadamin, humrah ko turare?
[01:21.12] Idan da tantama a ran ki dukkaninta kore
[01:25.36] Ga awarwaraye, a kwalaye bare
[01:29.40] Domin ki ne na kyale, dukiya a tare
[01:33.57] Mu tafi tare
[01:35.63] Mu tashi tare
[01:37.76] Mu fadi tare
[01:39.86] Mu rayu tare
[01:42.01] (Mu tafi tare)
[01:44.19] (Mu tashi tare)
[01:46.33] (Mu fadi tare)
[01:48.42] (Mu rayu tare)
[01:51.17] Kallon ki kullum ba zai ginshe ni ba
[01:55.42] Kaunar ki ma ba zata gundire ni ba
[01:59.43] Bakya laifi, baza na ganshi ba
[02:03.84] Babu irin ki duk da ban san gaibu ba
[02:08.63] Gani
[02:10.69] Gani
[02:12.99] Gani kiyi yadda kika so dani
[02:17.19] Gani
[02:19.26] Gani
[02:21.26] Gani kiyi yadda kika so dani
[02:41.73]