Home ๐ŸŽฌ Bollywood ๐ŸŽต Pakistani ๐ŸŽค English Pop

Share Hawaye

๐Ÿ‘ค Hamisu Breaker โ€ข ๐ŸŽผ Iconic Sounds of Africa, Vol. 67 โ€ข โฑ๏ธ 8:17
๐ŸŽต 2505 characters
โฑ๏ธ 8:17 duration
๐Ÿ†” ID: 9958267

๐Ÿ“œ Lyrics

An daura auren kauna
Ni Breaker waka
Rana na kowa murna
Share hawaye

Amarya share hawaye
Aure bautar Allah ne

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Ya amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)

Farko nasa sarki na (amarya)
Sarkin da yayai ummi na (amarya)
Da wanda yayai abba na (amarya)
Abin nufa da bukata, bani damar waka

Amarya share hawaye (amarya, amarya ta ango)
Aure bautar Allah ne (amarya, amarya ta ango)

Ni Breaker waka

Ya rabbi kara salati (amarya)
Da ba sakan ba minti (amarya)
Ga daha nurizzati (amarya)
Kasa da kaf ahalinsa
Har sahabai kasaka

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Share hawaye

Ke amarya daure, daure (amarya)
Kuka kibar hawaye share (amarya)
Yau gidanki zaki kitare (amarya)
Sai ki kwana dakin 'yanci
Daina kuka daure

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Kinga kinyi nasara duba (amarya)
Tagari ya ji ni

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Ni Breaker waka

Kinga aure shi sunna ne (amarya)
Sanan kinsan aikin lada ne (amarya)
Kinga ke yake kauna ne (amarya)
Hakan yasa ya nemi ki yarje
Kuyi zama na amana

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Hamisu Breaker mai waka ne (amarya)
Nazo murnar biki nataya ne (amarya)
Bude ido amarya ki gane (amarya)
A gun bikin aurenki
Ni nake miki waka

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Toh ango gareka na dawo (amarya)
Wata yar shawara ce na kawo (amarya)
Idan an kai ta to ba yawo (amarya)
Tattalinta sai karika duk
Ta zamo matarka

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)

Iyayen mu gani gareku (amarya)
Jinjina ta girma gun ku (amarya)
Kunga kunyi auren 'yarku (amarya)
Lafiya kalau da lumana
A gidanta ta zauna

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Amarya, amarya ta ango

Ya amarya, amarya ta ango

Aunty a dole in gaishe ku (amarya)
Dan gareku bani da shakku (amarya)
Mai waka dole in gaishe ku (amarya)
Naga kwalliya da zubin ku
Kunyi babbar harka

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)

Kawayen amarya na gaishe ku (amarya)
Kuma ga jinjina ta girma a gareku (amarya)
Zana roki alfarmar ku (amarya)
Idan kun kai amarya daki
Sai ku barta da ango

To ni anan nake bankwana (amarya)
Nasan dani daku kwai kauna (amarya)
Kara gareni yau kun nuna (amarya)
Ba abinda zan ce ni sai
Godiya ga masoya

Amarya share hawaye (share hawaye)
Aure bautar Allah ne

Share hawaye
Bautar Allah ne

โฑ๏ธ Synced Lyrics

[00:04.78] An daura auren kauna
[00:07.94] Ni Breaker waka
[00:09.88] Rana na kowa murna
[00:15.04] Share hawaye
[00:19.20]
[00:26.34] Amarya share hawaye
[00:30.69] Aure bautar Allah ne
[00:34.99] Amarya share hawaye (share hawaye)
[00:39.85] Aure bautar Allah ne
[00:43.65]
[00:54.64] Ya amarya share hawaye (share hawaye)
[00:59.21] Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)
[01:04.53] Farko nasa sarki na (amarya)
[01:08.86] Sarkin da yayai ummi na (amarya)
[01:13.35] Da wanda yayai abba na (amarya)
[01:18.35] Abin nufa da bukata, bani damar waka
[01:23.50] Amarya share hawaye (amarya, amarya ta ango)
[01:29.06] Aure bautar Allah ne (amarya, amarya ta ango)
[01:33.56]
[01:36.40] Ni Breaker waka
[01:38.69]
[01:43.39] Ya rabbi kara salati (amarya)
[01:47.36] Da ba sakan ba minti (amarya)
[01:52.08] Ga daha nurizzati (amarya)
[01:56.87] Kasa da kaf ahalinsa
[02:00.02] Har sahabai kasaka
[02:02.12] Amarya share hawaye (share hawaye)
[02:07.37] Aure bautar Allah ne
[02:10.61]
[02:15.46] Share hawaye
[02:18.02]
[02:21.24] Ke amarya daure, daure (amarya)
[02:26.06] Kuka kibar hawaye share (amarya)
[02:30.71] Yau gidanki zaki kitare (amarya)
[02:35.67] Sai ki kwana dakin 'yanci
[02:38.48] Daina kuka daure
[02:41.26] Amarya share hawaye (share hawaye)
[02:46.05] Aure bautar Allah ne
[02:48.82]
[03:00.33] Kinga kinyi nasara duba (amarya)
[03:04.84] Tagari ya ji ni
[03:06.70] Amarya share hawaye (share hawaye)
[03:11.68] Aure bautar Allah ne
[03:15.41]
[03:21.14] Ni Breaker waka
[03:24.79] Kinga aure shi sunna ne (amarya)
[03:29.93] Sanan kinsan aikin lada ne (amarya)
[03:34.88] Kinga ke yake kauna ne (amarya)
[03:39.71] Hakan yasa ya nemi ki yarje
[03:42.76] Kuyi zama na amana
[03:45.25] Amarya share hawaye (share hawaye)
[03:50.36] Aure bautar Allah ne
[03:53.04]
[04:23.22] Hamisu Breaker mai waka ne (amarya)
[04:28.15] Nazo murnar biki nataya ne (amarya)
[04:32.73] Bude ido amarya ki gane (amarya)
[04:38.03] A gun bikin aurenki
[04:40.74] Ni nake miki waka
[04:42.90] Amarya share hawaye (share hawaye)
[04:47.40] Aure bautar Allah ne
[04:51.38]
[05:02.11] Toh ango gareka na dawo (amarya)
[05:06.62] Wata yar shawara ce na kawo (amarya)
[05:11.34] Idan an kai ta to ba yawo (amarya)
[05:16.30] Tattalinta sai karika duk
[05:19.08] Ta zamo matarka
[05:21.17] Amarya share hawaye (share hawaye)
[05:25.35] Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)
[05:30.93]
[05:40.50] Iyayen mu gani gareku (amarya)
[05:45.33] Jinjina ta girma gun ku (amarya)
[05:50.04] Kunga kunyi auren 'yarku (amarya)
[05:54.96] Lafiya kalau da lumana
[05:58.09] A gidanta ta zauna
[06:00.38] Amarya share hawaye (share hawaye)
[06:04.80] Aure bautar Allah ne
[06:08.81]
[06:12.29] Amarya, amarya ta ango
[06:16.96] Ya amarya, amarya ta ango
[06:18.84] Aunty a dole in gaishe ku (amarya)
[06:23.89] Dan gareku bani da shakku (amarya)
[06:28.49] Mai waka dole in gaishe ku (amarya)
[06:33.23] Naga kwalliya da zubin ku
[06:36.20] Kunyi babbar harka
[06:38.76] Amarya share hawaye (share hawaye)
[06:43.69] Aure bautar Allah ne (bautar Allah ne)
[06:48.35]
[06:57.37] Kawayen amarya na gaishe ku (amarya)
[07:01.69] Kuma ga jinjina ta girma a gareku (amarya)
[07:06.94] Zana roki alfarmar ku (amarya)
[07:11.70] Idan kun kai amarya daki
[07:14.51] Sai ku barta da ango
[07:17.47]
[07:35.99] To ni anan nake bankwana (amarya)
[07:40.91] Nasan dani daku kwai kauna (amarya)
[07:45.62] Kara gareni yau kun nuna (amarya)
[07:49.90] Ba abinda zan ce ni sai
[07:53.23] Godiya ga masoya
[07:55.55] Amarya share hawaye (share hawaye)
[08:00.20] Aure bautar Allah ne
[08:03.42]
[08:08.32] Share hawaye
[08:12.92] Bautar Allah ne
[08:15.35]

โญ Rate These Lyrics

โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†โ˜†
Average: 0.0/5 โ€ข 0 ratings