Ranar Farin Ciki
๐ต 4103 characters
โฑ๏ธ 6:30 duration
๐ ID: 9958272
๐ Lyrics
Haya kai
Beat Amjad Record
Muyi taro lafiya lau
Mu kaiki lafiya lau
Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya

Yau dai agun biki muke, dan gamu ga masoya
Ya mai gujewa bawa, kunci da kuntata
Mai bamu ko yaushe nema ta yalwata
Ya rabbi nayi roko ka hanani in bata
Nima in kubuta
Da da din azurtata
Ya ูุงู ุงู ู ุฅูู ูุงู ูุชุง abin kira

In zanyi addu'a sai na fake gurin masoyi
Kaunar sa na rike har ta hana ni kanakayi
Kowa ya tambayan sai in fadi dashi na koyi
Duk yadda zanyi bauta a gun gwani buwayi
Ko ban fadi ba kun san shike da fikira, manzon Allah

Yauma zantuka na akan sunnar sa ne
Da kunji baitukan nan kun san da gaske ne
Toh ango mijin amarya sha'anin ku namu ne
Toh ango ina kake, na amaryar da bata zane
Ai babba, babba ne dan hidimar sa babu kura

Haya, tukwal uwar daka gaji kidan ku masu gaya
Da sanu da dabo ai nima da kyar na koya
Kullum ina fadin kin ji amarya tashi juya
Ki dan yi kwarkwasa sanya zaman ki kauda bara
Tunda kin sani, yanzu angonki ke kira amarya

Nasara da sunan Allah da kin shige
Sai kin ga yan dagwai, toh wai yanzu me ya rage?
Fadan mu dai zamanki uwa karda ki bege
Da jin zugar kawaye
Da binciken suwaye
Ai tinda dai kina san sa ki kauda jin kira

Ranar farin ciki kowa yazo (ranar farin ciki kowa yazo)

Ai duk nisan garin da zanje, kafin in tafi ne
Kamar asa biki yau ka gan shi gobe ne
Da anbi daibu yau sai ka gan mu yanzu ne
Tsarin ubangiji babu yadda bai iya ba
Ranar farin ciki kowa yazo
Ai ranar farin ciki ta tabbata akwai kirare
Ku dinga rausaya tinda kidan ku ne amare
Dan naga dazu an kama amarsu da tirare
Kasheefu yana kida ni ko ina ta zazaga zuba
Ranar farin ciki kowa yazo
Ai mata, matane wasu matan ai ba mata bane ba
Dan wata babu gayu a gareta bata iya ba
Ba rade in shuru dan ba bangaren nake ba
Na kidan amarya da angonta kaji babba
Ranar farin ciki kowa yazo
Wakar biki nake wasu basu san da ni nake ba
Toh ai Breaker ne duk da abun ba iya ba
Na san koyo nake, ni nace gwani nake ba
Amma idan anai in na tofa akan yaba (nagode)
Ranar farin ciki kowa yazo
Taro yayi taro da amarya ga mijin ta
Ango dakai nake dan yau wallah kayi mata
Tana da tarbiya kaf a garin ga babu irin ta
Ni addu'a nake Allah ya hana ku shan guba
Ranar farin ciki kowa yazo
Eh ranar farin ciki ce
Ranar farin ciki kowa yazo
Ku taka rawar farin ciki dan Allah
Ranar farin ciki kowa yazo
Ai abun fada na mai baki ne idan da zance
Goren gudu a baiwa zumu abar kwantance
Da kabi didigin tarihi akwai mazaje
Sun sha gwagwarmaya duk da wadan su basu sani ba
Ranar farin ciki kowa yazo
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Har abadan, abadada ango da amarya
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Ina ta fada kuna saurare na
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Dan Allah ku rike junanku da amana
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Ku zamo jigo wa junanku kuna da lumana
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Ba gaba koda an saba ne da juna
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Kar ku rabu, kar kuyi bankwana da juna
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Akwai kauna mai karfi in kun ka tinana
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Nace har abada, abadan, abadada
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Har abada, abadan, abadada
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Har abada mutu ka raba ango da amarya
Nagode
Midget mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:04.42] Haya kai
[00:06.27] Beat Amjad Record
[00:09.36] Muyi taro lafiya lau
[00:11.54] Mu kaiki lafiya lau
[00:13.16] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[00:17.41] Muyi taro lafiya lau
[00:19.16] Mu kaiki lafiya lau
[00:21.48] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[00:24.96] Muyi taro lafiya lau
[00:26.65] Mu kaiki lafiya lau
[00:28.53] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[00:32.84] Muyi taro lafiya lau
[00:34.50] Mu kaiki lafiya lau
[00:36.68] Yau dai agun biki muke, dan gamu ga masoya
[00:40.15] Ya mai gujewa bawa, kunci da kuntata
[00:43.89] Mai bamu ko yaushe nema ta yalwata
[00:47.73] Ya rabbi nayi roko ka hanani in bata
[00:51.68] Nima in kubuta
[00:53.41] Da da din azurtata
[00:56.16] Ya ูุงู ุงู ู ุฅูู ูุงู ูุชุง abin kira
[00:59.55] Muyi taro lafiya lau
[01:01.56] Mu kaiki lafiya lau
[01:03.22] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[01:07.55] In zanyi addu'a sai na fake gurin masoyi
[01:11.43] Kaunar sa na rike har ta hana ni kanakayi
[01:15.32] Kowa ya tambayan sai in fadi dashi na koyi
[01:18.84] Duk yadda zanyi bauta a gun gwani buwayi
[01:22.90] Ko ban fadi ba kun san shike da fikira, manzon Allah
[01:27.00] Muyi taro lafiya lau
[01:28.31] Mu kaiki lafiya lau
[01:30.32] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[01:34.53] Yauma zantuka na akan sunnar sa ne
[01:38.39] Da kunji baitukan nan kun san da gaske ne
[01:41.98] Toh ango mijin amarya sha'anin ku namu ne
[01:45.97] Toh ango ina kake, na amaryar da bata zane
[01:49.85] Ai babba, babba ne dan hidimar sa babu kura
[01:53.70] Muyi taro lafiya lau
[01:55.43] Mu kaiki lafiya lau
[01:57.54] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[02:01.56] Haya, tukwal uwar daka gaji kidan ku masu gaya
[02:05.49] Da sanu da dabo ai nima da kyar na koya
[02:09.58] Kullum ina fadin kin ji amarya tashi juya
[02:13.20] Ki dan yi kwarkwasa sanya zaman ki kauda bara
[02:16.99] Tunda kin sani, yanzu angonki ke kira amarya
[02:21.46] Muyi taro lafiya lau
[02:23.04] Mu kaiki lafiya lau
[02:24.69] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[02:28.79] Nasara da sunan Allah da kin shige
[02:32.63] Sai kin ga yan dagwai, toh wai yanzu me ya rage?
[02:36.60] Fadan mu dai zamanki uwa karda ki bege
[02:40.26] Da jin zugar kawaye
[02:42.29] Da binciken suwaye
[02:44.37] Ai tinda dai kina san sa ki kauda jin kira
[02:48.19] Muyi taro lafiya lau
[02:49.84] Mu kaiki lafiya lau
[02:52.00] Yau dai a gun biki muke, dan gamu ga masoya
[02:56.11] Ranar farin ciki kowa yazo (ranar farin ciki kowa yazo)
[02:59.69] Ranar farin ciki kowa yazo (ranar farin ciki kowa yazo)
[03:03.61] Ai duk nisan garin da zanje, kafin in tafi ne
[03:07.32] Kamar asa biki yau ka gan shi gobe ne
[03:11.50] Da anbi daibu yau sai ka gan mu yanzu ne
[03:15.13] Tsarin ubangiji babu yadda bai iya ba
[03:18.95] Ranar farin ciki kowa yazo
[03:20.60] Ai ranar farin ciki ta tabbata akwai kirare
[03:24.72] Ku dinga rausaya tinda kidan ku ne amare
[03:28.82] Dan naga dazu an kama amarsu da tirare
[03:32.55] Kasheefu yana kida ni ko ina ta zazaga zuba
[03:36.82] Ranar farin ciki kowa yazo
[03:38.16] Ai mata, matane wasu matan ai ba mata bane ba
[03:42.50] Dan wata babu gayu a gareta bata iya ba
[03:46.59] Ba rade in shuru dan ba bangaren nake ba
[03:50.35] Na kidan amarya da angonta kaji babba
[03:54.08] Ranar farin ciki kowa yazo
[03:55.79] Wakar biki nake wasu basu san da ni nake ba
[03:59.95] Toh ai Breaker ne duk da abun ba iya ba
[04:03.84] Na san koyo nake, ni nace gwani nake ba
[04:07.54] Amma idan anai in na tofa akan yaba (nagode)
[04:11.44] Ranar farin ciki kowa yazo
[04:13.44] Taro yayi taro da amarya ga mijin ta
[04:17.78] Ango dakai nake dan yau wallah kayi mata
[04:21.35] Tana da tarbiya kaf a garin ga babu irin ta
[04:25.22] Ni addu'a nake Allah ya hana ku shan guba
[04:29.07] Ranar farin ciki kowa yazo
[04:30.82] Eh ranar farin ciki ce
[04:32.82] Ranar farin ciki kowa yazo
[04:34.55] Ku taka rawar farin ciki dan Allah
[04:36.56] Ranar farin ciki kowa yazo
[04:38.17] Ai abun fada na mai baki ne idan da zance
[04:42.29] Goren gudu a baiwa zumu abar kwantance
[04:46.38] Da kabi didigin tarihi akwai mazaje
[04:50.23] Sun sha gwagwarmaya duk da wadan su basu sani ba
[04:54.12] Ranar farin ciki kowa yazo
[04:55.98] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[04:59.38] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:02.80] Har abadan, abadada ango da amarya
[05:07.10] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:11.07] Ina ta fada kuna saurare na
[05:14.44] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:18.46] Dan Allah ku rike junanku da amana
[05:22.32] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:25.86] Ku zamo jigo wa junanku kuna da lumana
[05:29.95] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:34.38] Ba gaba koda an saba ne da juna
[05:38.07] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:41.56] Kar ku rabu, kar kuyi bankwana da juna
[05:45.77] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:49.46] Akwai kauna mai karfi in kun ka tinana
[05:53.22] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[05:56.91] Nace har abada, abadan, abadada
[06:01.35] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[06:04.64] Har abada, abadan, abadada
[06:09.08] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[06:12.65] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[06:16.59] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[06:20.22] Nagode
[06:22.18] Midget mix
[06:24.03] Har abada mutu ka raba ango da amarya
[06:28.78]