Abin Ya Motsa (Remix) (feat. Shamsiyya Sadi)
๐ต 1488 characters
โฑ๏ธ 4:10 duration
๐ ID: 9984360
๐ Lyrics
Musax
Musax beats
Abin ya mosta yana dukan rai
Ya bakin ganga soyayya ce
Abin ya mosta, yana dukan rai
Ya bakin ganga, soyayya ce, eh, ah-ah-ah
A sannu jiki yana ta nuna kaunarki
Da halinki, tinaninki, na bege ki
Kin zam min gida ace rufin daki
Ke tamkar sutura na rayuwa tace
Eh, ah, nima hakane
Kai tamkar sutura na rayuwa tace
Yan mata ku taho na Baku labari
Zancen gizo koki ne akan tsari
Masoyi na sanshi ne a rai tari
Ina kan hanyar shi yaya zan kauce
Eh, ah, nima hakane
Ke tamkar sutura na rayuwa tace
Allah ne ya hada mu
Ba wanda zai raba mu
Sirrikan mu a cikin mu
Iya mana sai rabbah
Wacece ni? Idan baka nan kusa
Nima wanene ni? Idan baki nan kusa
Mutuncinka nawa nei ranka ma kasa
Nagode tunda kin nunan na isa
Muradina, auren mu shine a rai nasa
Ki zam mata a garan mu hada kai ya tsintsiya
Yana dukan rai
Ya bakin ganga
Babu ke, babu rai jikina ni
Tunda kin zamto ciko na numfashi
Babu kai, babu rai jikina ni
Tunda ka zamto ciko na numfashi
Akwai dalilin dayasa nake ta sanki
Zuciyata ta ta baki maki
Kina da halaye da ya kai a yabe ki
Sarauniyar mata na baki mulki
Kinyi daban, kinyi daban a cikin mata
Basu kadan, basu kadan, kyawun dabi'unki
Dole in ma shagwaba in hada da fari da ido
In ma shiga daka zarce dawisu da ado
Zanayo rigima, tabbas zanayo rigima
Ga duka diyar da akanka tace zata sanya ido
Dan kayi daban, kayi daban ko a cikin gayu
Nayi daban nayi, daban tunda na sameka
Abin ya mosta yana dukan rai
Tunda ka zamto ciko na numfashi
Mosax mix

โฑ๏ธ Synced Lyrics
[00:02.79] Musax
[00:06.69] Musax beats
[00:09.22] Abin ya mosta yana dukan rai
[00:12.93] Ya bakin ganga soyayya ce
[00:17.08] Abin ya mosta, yana dukan rai
[00:20.75] Ya bakin ganga, soyayya ce, eh, ah-ah-ah
[00:33.56]
[00:40.24] A sannu jiki yana ta nuna kaunarki
[00:44.20] Da halinki, tinaninki, na bege ki
[00:47.99] Kin zam min gida ace rufin daki
[00:51.92] Ke tamkar sutura na rayuwa tace
[00:55.98] Eh, ah, nima hakane
[00:59.65] Kai tamkar sutura na rayuwa tace
[01:07.53] Yan mata ku taho na Baku labari
[01:11.52] Zancen gizo koki ne akan tsari
[01:15.33] Masoyi na sanshi ne a rai tari
[01:19.09] Ina kan hanyar shi yaya zan kauce
[01:23.17] Eh, ah, nima hakane
[01:26.85] Ke tamkar sutura na rayuwa tace
[01:30.94] Allah ne ya hada mu
[01:34.61] Ba wanda zai raba mu
[01:38.15] Sirrikan mu a cikin mu
[01:42.40] Iya mana sai rabbah
[01:47.27]
[01:56.08] Wacece ni? Idan baka nan kusa
[01:59.56] Nima wanene ni? Idan baki nan kusa
[02:03.88] Mutuncinka nawa nei ranka ma kasa
[02:07.94] Nagode tunda kin nunan na isa
[02:11.68] Muradina, auren mu shine a rai nasa
[02:15.42] Ki zam mata a garan mu hada kai ya tsintsiya
[02:21.55] Yana dukan rai
[02:23.26] Ya bakin ganga
[02:25.62]
[02:36.91] Babu ke, babu rai jikina ni
[02:40.85] Tunda kin zamto ciko na numfashi
[02:44.65] Babu kai, babu rai jikina ni
[02:48.33] Tunda ka zamto ciko na numfashi
[03:00.18] Akwai dalilin dayasa nake ta sanki
[03:03.94] Zuciyata ta ta baki maki
[03:07.79] Kina da halaye da ya kai a yabe ki
[03:11.42] Sarauniyar mata na baki mulki
[03:15.44] Kinyi daban, kinyi daban a cikin mata
[03:19.68] Basu kadan, basu kadan, kyawun dabi'unki
[03:27.35] Dole in ma shagwaba in hada da fari da ido
[03:31.03] In ma shiga daka zarce dawisu da ado
[03:35.13] Zanayo rigima, tabbas zanayo rigima
[03:38.98] Ga duka diyar da akanka tace zata sanya ido
[03:42.85] Dan kayi daban, kayi daban ko a cikin gayu
[03:46.85] Nayi daban nayi, daban tunda na sameka
[03:51.54]
[03:58.47] Abin ya mosta yana dukan rai
[04:02.42] Tunda ka zamto ciko na numfashi
[04:06.91] Mosax mix
[04:09.41]